Download as pdf or txt
Download as pdf or txt
You are on page 1of 18

HANYOYIN SAMUN TAQAWA

Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Gabatarwa
Allah (TWT) Ya sanya taqawa a matsayin babbar alama ta
imani, kuma Ya bayyana cewa taqawa ita ce mafi alherin
guzurin da mutum zai yi a nan duniya saboda lahira
[Maaidah, 5:57]

[Baqarah, 2:197]



Saboda muhimmancin taqawa, Allah (TWT) Ya umurci


ManzonSa (SAW) da lazimtarta kasancewar ita ce babbar
wasiyyar da Allah Ya yi wa mutanen farko da na qarshe, kuma
ita ce maaunin fifiko a tsakanin mutane a wajenSa
[Ahzaab, 33:1]




[Nisaa, 4:131]





[Hujuraat, :13]

Sunday, September 05, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Maanar Taqawa

Kalmar taqawa a harshen larabci na nufin tsari da kariya.


Ibn Manzuur ya ce:
.

A Shariance, taqawa na nufin bin umurnin Allah da nisantar


haninSa.
Ibn Rajab ya ce:


.

Aliyyu ibn Abi Xaalib (RA) ya ce:


Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Ibn Masuud (RA) ya fassara :


.

Xalq ibn Habeeb ya ce:


Ar-Rauzabaari ya ce:

:.

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Ke nan, masu taqawa su ne waxanda ke bauta wa Allah Shi


kaxai bisa ikhlasi, su ke bin umurni da haninSa a kowane
lokaci, a kowane hali, a kowane wuri.
Muazu ibn Jabal ya ce:
: :
:.

Al-Hasan ya ce:

Umar ibn Abdil-Azeez ya ce:


:
.

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Matsayin Taqawa da Muhimmancinta


ana kiranta Kalmar shahada,


[ Fath,


]48:26
Allah Ya umurci bayinSa gaba xaya da yin taqawa kuma
Ya umurci muminai a keve




][Nahl, 16:2

][Muuminuun, 23:52

][Zumar, 39:16



Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010


][Nisaa, 4:1


[Aal Imraan,

]3:102
][Ahzaab, 33:70

][Taubah, 9:119



][Hashr, 59:18





Ita ce wasiyyar Allah ga bayinSa na farko da na qarshe
][Nisaa, 4:131




Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Dukkan Manzanni sun yi wa mutanensu wasiyya da ita

) (

) (

(





) (

) (

) ][Shuaraa, 26:106; 124; 142; 161; 177




) [ Ankabuut,


(
]29:16
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana yi wa sahabbansa
wasiyya da ita kuma yana buxe huxubobinsa da ita
(( :


:
r



:

:!

:
:

)) .

)) .

(( :
r

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Wasiyyoyin Magabata Game da Taqawa

--( -:
).
( :-:

).
( :
- -
).
- - ( : -

).
( : - - -
-).
9

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Faidodin Taqawa

Bushara a duniya da lahira


][Yuunus, 10:63-64

( )63

Samun rahamar Allah a duniya da lahira











][Aaraaf, 8:156


Dalilin samun taimako da nasara a kan abokan gaba da kuma
kuvuta daga sharrinsu da makircinsu
][Nahl, 16:128


][Taubah, 9:36


][Aal Imraan, 3:120

[Aal


]Imraan, 3:125
10

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Dacewa da samun ilmi mai amfani


[Baqarah, 2:282]
Kai wa ga shiriya, da maaunin bambancewa tsakanin gaskiya
da qarya
[Anfaal, 8:29]
Kankarewar zunubai da samun lada mai girma

[Xalaaq, 65:5]

[Aal Imraan, 3:172]





Samun mafita da dacewa da yalwar arziqi ta in da ba a
tsammani
) 2(

[Xalaaq, 65:2-3]



[Aaraaf, 7:96]




Sunday, September 05, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

11

Samun sauqi da rashin wahala a cikin dukkan alamura


[Xalaaq, 65:4]

[Layl, 92:5-7] ) 6(


) 5(
Dalilin samun tsari da kariya daga tsoro da kuma amintuwa
daga baqin cikin duniya da lahira





[Aaraaf, 7:35]
Bushara da samun gafara
[Nisaa, 4:129]
Kuvuta daga azaba da uqubar wuta a lahira
[Maryam, 19:72]

[Layl, 92:17]
Sunday, September 05, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

12

Dacewa da samun soyayya daga Allah


[Aal Imraan, 3:76; Taubah, 9:4; 7]


Samun babban rabo a lahira
[Baqarah, 2:189]
Samun cikakken ladan ayyuka ba tare da tawaya ba

[Yuusuf, 12:90]




Dacewa da karvan aiki
[Maaidah, 5:27]

Rabauta da aljanna
[Zaariyaat, 51:15]




Aminci da matsayi maxaukaki
[Dukhaan, 44:51]




Sunday, September 05, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

13

Xaukaka a kan sauran bayin Allah


][Baqarah, 2:212

Nauoin sakamako da dacewa da niimomi mabambanta a
cikin aljanna

( )31 ( )32
( )33 [Naba,

]78:31-34
Kusanci ga Allah da haxuwa da Shi
][Hujuraat, 49:13

][Qamar, 54:54-55


( )54



Gyaran aiki da samun gafara
( )70

][Ahzaab, 33:70-71

14

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Samun babban rabo


][Nuur, 24:52


Kyakkyawan qarshe
][Huud, 11:49

Rabauta da walittar Allah da kuma dacewa da zama waliyyin
Allah
][Jaathiyah, 45:19



()62

( )63




[Yuunus, 10:62-

]64

15

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Hanyoyin Samun Taqawa


Nisantar shirka da kuma aikata wajibi bisa asasin ikhlasi da
)koyi da Manzon Allah (SAW
)(2

~ ()1








( )3

][Baqarah, 2:1-4
Yawaita ibada
][Baqarah, 2:21


Xabbaqa dokokin Allah da suka shafi haddi

][Baqarah, 2:179


16

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Aikata rukunan Musulunci da imani, da yin ado da kyawawan


xabiu




][Baqarah, 2:177


Yin azumi





][Baqarah, 2:183
)Girmama Manzon Allah (SAW
[Hujuraat,





]49:3
17

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Sunday, September 05, 2010

Girmama Manzon Allah (SAW)


[Hujuraat,





49:3]
Girmama abubuwan da Allah Ya girmama
[Hajj, 22:32]


Adalci a cikin muamala
[Maaidah, 5:8]

Yin afuwa da rangwame
[Baqarah, 2:237]

Sunday, September 05, 2010

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

18

You might also like