Download as pdf or txt
Download as pdf or txt
You are on page 1of 30

MAKIRCE-MAKIRCEN SHAIXAN

DA HANYOYIN GUJE MA SU

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Shaixan da Ibless
Kalmar Shaixan ta zo da gamammiyar maana don
bayyana siffar wanda duk ya ke nisantar da mutane daga
xaar Allah da bin hanyar gaskiya, kuma ya ke ruxar
mutane su sava wa Allah, kuma ya ke qoqarin tunkuxa
mutum zuwa ga sharri
Iblis, shi ne maqiyinmu wanda ya fitar da babanmu Aadam
daga aljanna, kuma ya mai da himma wajen ganin ya hana
`yan Adam komawa cikinta ta kowace hanya, kuma ya
rantse a kan zai vatar da `yan Adam, ya kuma kange su
daga hanyar Allah madaidaiciya, sai waxanda Allah Ya
tsare.
Ramadaan 17, 1433 (05/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Tsakanin Shaixan da Iblees


Wani malami ya ce:

(
) :
*



Kalmar shaixan ta zo a cikin Alqurani sau sittin da
takwas (68), kalmar Iblis kuwa ta zo sau goma sha xaya
)(11

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

Maanar Kaidi da Makirci


( : )
{ : } ( )42 :

: :
{ : . } ( )60
{ : } ( .)5 :
: { :
} ( )30

: .
4

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

Karantarwar Alqurani Game da Shaixan [1]


Allah (TWT) Ya umurce mu da shiga cikin dukkan
sharioin Musulunci, kuma ka da mu yi wa shaixan xaa
cikin farfagandarsa a kan barinsu


]Baqarah, 2:208[

Allah Ya ba mu labarin cewa shaixan yana tsoratar da mu


da jamaarsa ta hanyar girmama alamarinsu a cikin
qirazanmu, amma kuma mu ji tsoronSa ne, ka da mu ji
tsoronsu



Aal Imraan, [





]3:175
Ramadaan 17, 1433 (05/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Karantarwar Alqurani Game da Shaixan [2]


Allah (SWT) Ya bayyana mana cewa shaixan maqiyinmu ne
don haka mu ma mu riqe shi maqiyi, abokin gaba

Faaxir, [

]35:6
Allah (TWT) Ya ba da labarin hasarar waxanda suka riqi
shaixan a matsayin majivincinsu, kuma suka yi masa xaa
cikin savon Allah


]Nisaa, 4:119[


Allah Ya bayyana mana haxarin shaixan, kuma Ya tsawatar
da mu game da sharri da fitinarsa domin ya zamanto yankan
hanzari
Ramadaan 17, 1433 (05/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Karantarwar Alqurani Game da Shaixan [3]

]Aaraaf, 7:27[

Ke nan, abin mamaki ne a ce mutum ya yi xaa ga shaixan,


ya sava wa Allah, bayan dukkan bayanai na shiriya sun
gabata. Yin haka, babu shakka, zalunci ne


]Kahf, 18:50[

Yana daga abin da ke qara nuna haxarin shaixan da girman


makirci cewa yana gudana jkin xan Adam ta magudanar
jini


[Muslim]

Ramadaan 17, 1433 (05/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

]Makirce-makircen Shaixan [1
;Qawata varna, da kyautata mummuna (shirka; savon Allah
)yanke zumunta; bokanci; bidia; da sauransu


][Hijr, 39-40

[Nahl,

]63

][Muhammad, 25




][Ankabuut, 38

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [2


]20:120

)Canza wa abubuwa suna (tawilin haram



[Xaaha,


][Ibn Maajah

:

: :
:

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [3
]Sanya waswasi da shakku [1

[Aaraaf, 7:20-22] ..
: :
: :
[ ]2/74
: :
( :


) ][Muslim
10

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [3
]Sanya waswasi da shakku [2
:

:
- : - :
:
: :

- : -
][Nasaai

11

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [4
Mantuwa



][Bukhaari; Muslim
[Muslim] ..


][Anaam, 6:68
[]Mujadilah, :19

][Yuusuf, 42




][Kahf, 61


12

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [5
Alqawarin qarya, da sanya dogon buri da tunanin jinkiri
... [Nisaa, ....
]4:119-120
[]Baqarah, 2:268

][Muhammad, 47:25








][Anfaal, 8:47-48

][Kahf, 36

13

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [6
Bin son zuciya

][Saad, 26

][Naaziaat, 37-41

[Xabaraani] ...


" :

".

][Aaraaf, 7:176




][Furqaan, 43

14

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [7
Bin shaawar rai, musamman cikin alamarin mata da
ya`ya da dukiya

][Muslim

][Taghaabun, 64:15
][Abu Yaalaa; Saheeh Al-Jaami, 1990
*

[Israa,

]17:26-27
][Muslim

][Muslim
15

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

Makirce-makircen Shaixan [8]


Rikita gaskiya da qarya [ ]ta hanyoyi da yawa

Aqida
Malamai cikin fannonin ilmi daban daban
Shugabanni da sarakuna
Masu qoqarin yawaita ibada
Yan zuhudu
Sufaye
Masu riqo da addini sosai
Gamagarin mutane (musamman jahilai)

Ramadaan 17, 1433 (05/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

16

]Makirce-makircen Shaixan [9
]Sanya girman kai da taqama [1


][Ghaafir, 35



][Aaraaf, 7:146

][Aaraaf, 13

][Zumar, 60

Ruxuwa da yawan ilmi da fahimta



][Aaraaf, 12

Taqama da dukiya


...

][Qasas, 76


17

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [9
]Sanya girman kai da taqama [2
Taqama da qarfi ko yawa ko mulki

[Fussilat, 15] ...




[Taubah, 52] ...

Ruxuwa da lafiya da nishaxi



[Hadeed,

]14
Taqama da dangi da nasaba



] [Baqarah, 111




][Maaidah, 18

Ruxuwa da yawan ibada da taqama da ayyukan alhairi
18

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [10


Sanya baqin ciki, da takaici, da tsoro

*

[Hashr,




]59:16-17


][Mujaadalah, 58:10

* *


[]Furqaan, 25:27-29


[]Tirmidhi



[ Aal Imraan,





]3:175
19

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Makirce-makircen Shaixan [11


Jefa qiyayya da savani a tsakanin Musulmi don haifar da
gaba, da yaqi, da munana zato, da rabuwar aure, da faxa,
da zagi, da cin mutunci, da sauransu

][Israa, 17:53



[]Maaidah, 5:91
[]Muslim

20

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Hanyoyin Kauce wa Makircin Shaixan [1


o Lazimtar Alqurani da Sunnah, bisa fahimtar magabata

21

.
[Nahl, 98-




]100

[Israa,

]17:45
[Israa, 17:9] ....
.


[Nisaa,



]4:174-175
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

Hanyoyin Kauce wa Makircin Shaixan [2]


o Neman tsarin Allah daga shaixan ta hanyar adduoi da

ayyukan da Sharia ta tabbatar cewa suna ba da kariya




]Fussilaat, 41:36[

Muiminuun, [

]23:97-98

o
o

Karanta Falaq da Naas, kasancewar ba bu abin da za nemi tsari


da shi kamar su; kuma karanta su tare da Ikhlaas sau uku safe
da yamma, ya ishi mutum kariya [Bukhaari; Muslim]

Aayaatul Kursiyyi

[Bukhaari] : .

Ramadaan 17, 1433 (05/08/12)

22

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Karanta Baqarah
][Muslim

Karanta qarshen Baqarah


][Bukhaari; Muslim
Faxin:
:


][Bukhaari; Muslim

Sujudut tilaawah
:
][Muslim

23

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sujudut tilaawah
:
][Muslim

Kiran salla da iqama


][Bukhaari

Daidaita sahu

][Abu Daawud

Sujudar rafkannuwar salla


... ][Bukhaari

Ishara da yatsa cikin tahiya

24

][Ahmad
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Hanyoyin Kauce wa Makircin Shaixan [3


o Yawaita zikirin Allah
o
o
o

25

[]Zukhruf, 43:36




[]Mujaadalah, 58:19

- :

][Tirmidhi
:
:
: [.]Muslim
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

]Hanyoyin Kauce wa Makircin Shaixan [4


o Lazimtar jamaa
o


][Abu Daawud


- - ][Tirmidhi

][Abu Daawud

26

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

Matakan da Shaixan ke bi wajen Halakarwa


Kafirci/Shirka [1]

Bidia [2]

Manyan zunubai [3]

Qananan zunubai [4]

Fifita abin da ba shi da


muhimmanci sosai [6]

Abubuwan da aka halatta


[5]

Cutarwar rundunarsa [7]


Ramadaan 17, 1433 (05/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

27

Daga Qarshe [1]


o

Shaixan na daga cikin manya-manyan jarabawar da Allah


Ya yi wa xan Adam. Gwagwarmaya a tsakanin mutum da
shaixan abu ne da zai ci gaba har xan Adam ya koma ga
Allah.
Burin shaixan shi ne mutum ya yi rayuwar banza, kuma
idan ma zai yiwu, ya mutum ba tare da imani ba. Don
haka, shaixan ba zai qyale mutum ba tun daga lokacin
haihuwa har zuwa mutuwa.
Yana da kyau mutum ya riqa tuna cewa shaixan ya yi
rantsuwa a kan zai bi dukkan matakai wajen ganin xan
Adam bai koma cikin aljannar da iyayensa, Annabi Aadam
da Hauwau suka fito ba.

Ramadaan 17, 1433 (05/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

28

Daga Qarshe [2]


o

Wajibi ne mutum ya bi hanyoyin da suka dace wajen kauce


wa makirce-makircen shaixan, kuma ya xauki matakin
samun kariya daga fitinarsa ta hanyar riqo da Alqurani da
Sunnah bisa ilmi, da aiki da su bisa fahimtar magabata; da
neman tsari daga shaixan ta hanyar adduoi da zikirorin da
Sunnah ta tabbatar; da aikata ayyukan da Sharia ta ce suna
ba da kariya daga shaixan; da kuma lazimtar mutanen kirki.

Da ma Manzon Allah (SAW) ya kwaxaitar da iyaye su nema


wa ya`yansu tsari daga shaixan tun kafin xaukar ciki
(lokacin saduwar aure), da lokacin da a ka haife su, da
lokacin da su ke qanana. Da zarar sun girma, sai su ci gaba
da gwagwarmaya.
Ramadaan 17, 1433 (05/08/12)

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

29

Manazarta

Exposing Shaytan: Tricks, Deceit and Means used by Shaytan in


misguiding the children of Adam and Ways of protecting
ourselves and our Homes from the accursed - Shawana A. Aziz

30

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, A.B.U., Zaria

)Ramadaan 17, 1433 (05/08/12

You might also like