Download as pdf or txt
Download as pdf or txt
You are on page 1of 14

MATSAYIN KULA DA

MARAYU A MUSULUNCI

Dr. Ahmad Bello Dogarawa

Shashin Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria


abellodogarawa@gmail.com +2348026499981

9/1/2011

A.B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Maanar Maraici a Harshe


Maraici abu ne da ke samun yara, a dalilin mutuwar iyayensu,
musamman mahaifi, a lokacin da yaran ba su kai matsayin da
za su kula da kansu ba.
Malaman harshe sun fassara Maraici da rashin Uba Mahaifi.
Suka ce, Maraya a cikin mutane shi ne wanda ya rasa Uba; a
cikin dabbobi shi ne wanda ya rasa Uwa; a cikin tuntsaye shi
ne wanda ya rasa Uba da Uwa
Ibn Bariy ya ce:

9/1/2011q

A.B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Maanar Maraici a Shariance


A Shariance, maraya shi ne wanda ya rasa Uba a lokacin da ya
ke qarami. Da zaran ya balaga, ba a kiransa maraya.
Balaga na tabbata ta:
Fara mafarki
[Nuur, 24:59]
[Abu Daawud] ...
[Abu Daawud]
Jinin Haila (ga Mace)
Cikar shekara goma sha biyar, kamar yadda Hadisin Ibn
Umar (RA) ya nuna
Tsirowar gashin gemu (ga Maza) ko gashin mara
" :

Fitowar nono (ga Mace)
9/1/2011

A.B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Matsalar Maraici
Idan Allah (Maxaukaki) Ya xauki ran mahaifi, kuma aka dace da
`yanuwa na qwarai waxanda za su ci gaba da xaukar nauyi da
xawainiyar marayun, ana sa ran waxannan marayu ba za su tozarta
ba. Idan kuwa waxanda za su ci gaba da kulawa da marayun,
azzalumai ne akwai yiwuwar marayun su tozarta a vangaren
addininsu da rayuwarsu.
Bisa xabia, xan Adam na yin zullumi game da makomar `ya`yansa
bayan mutuwa, musamman idan babu manyan `ya`yan da za su
kula da qanana. Kasancewar sau da yawa, ana samun mugayen
`yanuwa ko dangi waxanda ke tozarta haqqin maraya, da nuna
masa bambanci, da rashin xaukar nauyin karatunsa yadda ya
kamata, da rashin damuwa da tarbiyyarsa, da rashin kulawa da
lafiyarsa, da yin rib da ciki a kan dukiyarsa, ta yadda maraya zai
shiga cikin wani mummunan hali.
Thursday, September 01, 2011

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Matsayin Maraya a Musulunci [1]


Musulunci ya girmama alamarin marayu kuma ya ba su kulawa da
kariya ta musamman.
Ayoyin Alqurani ashirin da biyu (22) ne suka zo da ambaton
marayu a sigar tilo (), ko biyu (), ko jami ( )don bayyana
tausayawar da Allah da Luxufinsa gare su; da haqqoqinsu a cikin
alumma; da haqqoqin da suka shafi dukiyar da iyayensu suka bari
Baqarah, 2:83, 177, 215, 220; Nisaa, 4:2, 3, 6, 8, 10, 36, 127;
Anaam, 6:152; Anfaal, 8:41; Israa, 17:34; Kahf, 18:82; Hashr,
59:7; Insaan, 76:8; Fajr, 89:17; Balad, 90:15; Dhuhaa, 93:6, 9;
Maauun, 107:2
Haka kuma ingantattun Hadisai masu tarin yawa sun yi magana a
kan marayu, da irin haqqoqin da su ke da shi a cikin alumma, da
muhimmancin kulawa da su, da falalar da ke cikin xaukar nauyinsu.
Thursday, September 01, 2011

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Matsayin Maraya a Musulunci [2]


Allah (Maxaukaki) Ya hana a zalunci maraya ko a nuna
masa fin qarfi [Dhuh, 93:9]
[Dhuh, 93:9]
Ya tsawatar game da cin dukiyar marayu bisa zalunci, da
tunkuxe su daga haqqinsu
[Nisaa, 4:10] ...


[Maauun, 107:2]


Ya yi umurni da yin tsuwurwurin dukiyarsu bisa adalci don
ta havaka


[Baqarah, 2:220]

[Anaam, 6:152] ...
Thursday, September 01, 2011

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

]Matsayin Marayu a Musulunci [3

Allah Ya yi umurni da a kyautata masu, a ciyar da dukiya


wajen xaukar nauyinsu [Baqarah, 2:215].



][Baqarah, 2:177






][Baqarah, 2:215



[Nisaa,



]4:36
Allah Ya yi kyakkyawan yabo ga waxanda ke ciyar da
dukiyarsu ga marayu don neman yardarSa

*





][Insaan, 76:8-9
Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Thursday, September 01, 2011

Matsayin Marayu a Musulunci [4]


Allah (TWT) Ya zargi waxanda ba su mutunta marayu ko
ba su kyautata masu.

[Fajr, 89:17]

[Nisaa, 4:127]

Allah Ya yi umurni da adalci, da ba da cikakkiyar kulawa
ga marayu
[Nisaa, 4:127]

Thursday, September 01, 2011

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

]Falalar Xaukar Nauyin Maraya da Kulawa da shi [I


Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa kulawa da marayu
da xaukar xawainiyarsu, naui ne na jihadi
:
][Bukhari da Muslim
Dukiyar da a ke taimaka wa marayu da ita na samun
albarka


][Ahmad

Tausaya wa marayu da ciyar da su na jawo taushin zuciya.


,
:

][Xabaraani
9

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Thursday, September 01, 2011

Falalar Xaukar Nauyin Maraya da Kulawa da shi [II]


Waxanda ke kula da marayu, da xaukar nauyinsu, da yin
masu tarbiyya, na tare da Manzon Allah (SAW) cikin
Aljanna



-
[Bukhari]
[Muslim]
An lamunce Aljannah ga wanda ya xauki nauyin maraya
har ya girma

[Ahmad]

Thursday, September 01, 2011

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

10

?Me ne ne Xaukar Nauyin Maraya ya Qunsa


Xaukar nauyin maraya bai taqaita ga ba da kulawa ga
duniyarsa ba. Ya qunshi ilmantarwa, da yin masa
tarbiyya, da kyautata alamuransa na addini da duniya.
Shaikh Muhammad ibn Saalih Al-Uthaimeen ya ce:

[
]
Shaikh Muhammad ibn Saalih Al-Munajjid ya ce:


][www.islam-qa.com
11

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Thursday, September 01, 2011

Xaukar Nauyin Xan Zina

da ke Jeddah hukuncin xaukar An tambayi


nauyin `ya`yan da a ka haifa ba ta hanyar aure ba. Sai suka
ce:

:
:

( :


)




][14/255
12

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Thursday, September 01, 2011

Maraici Bayan Balaga


Idan maraya ya balaga, amma kuma ba shi da cikakken
hankali, za ci gaba da kula da shi, da xaukar nauyinsa.
Dr. Bakar Ismaaeel ya ce:


:
][www.islamonline.com

13

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

Thursday, September 01, 2011

Daga Qarshe

Me ne ne ke faruwa a gidan
Marayu da marasa galihu da ke
Tukur-Tukur, Zaria?

Thursday, September 01, 2011

Ahmad Bello Dogarawa, A.BU., Zaria

14

You might also like