Download as pdf or txt
Download as pdf or txt
You are on page 1of 23

Haqqoqin Maqwaftaka a Musulunci

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
08026499981 (abellodogarawa@gmail.com)
]Wa ne ne Maqwafci? [1
o Maqwafci shi ne wanda a ke da gida kusa da gidansa:
Musulmi ne ko kafiri; mutumin kirki ko fajiri; aboki ko
maqiyi; mai kyautatawa ko mai munanawa; xanuwa ko
bare.


o :










.
o :
][Saheehul Adabil Mufrad

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 2
]Wa ne ne Maqwafci? [2
o Maqwaftaka na da fuskoki da dama waxanda suka haxa da:
Maqwaftakar gida ko wajen zama hatta a tsakanin kishiyoyi ko yayan gida xaya
Maqwaftakar wajen aiki
Maqwaftaka a kasuwa
Maqwaftaka a gona
Maqwaftaka a makaranta
o :
.... .
o : : : :
: :

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 3
]Maqwafci a cikin Alqurani da Hadisi [1
o Allah (TWT) Ya yi umarni da kyautata wa maqwafci

o





} ] [Nisaa, 36 {" :
} " ][Ibn Katheer
{ .
o Manzon Allah (SAW) ya kasance yana yin wasiyya game da
maqwafci, kuma yana yin ishara game da girman
haqqoqinsa
o ] [Xabaraani
][Bukhari, Muslim

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 4
]Maqwafci a cikin Alqurani da Hadisi [2
o Tun farkon daawah, Manzon Allah (SAW) ya kasance yana
umurni da kyautata wa maqwafci

o : " :
[Bukhari] "...



o Manzon Allah (SAW) ya sanya kyautata wa maqwafci daga
dalilan zama Musulmi na gaskiya




o




][Ibn Maajah

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 5
Maqwafci a cikin Alqurani da Hadisi [3]
o Haka kuma, Manzon Allah (SAW) ya sanya kyautata wa
makwafci, da girmama shi, da rashin cutar da shi a
matsayin alama ta imani da Allah da ranar Lahira
[ Bukhari, Muslim]
o

[ Bukhari, Muslim]
[Bukhari, Muslim]
o Bayan wannan, Manzon Allah (SAW) ya sanya rashin
kuvutar maqwafci daga sharrin maqwafcinsa, ko rashin
kyautata masa a matsayin alama ta rashin imani.
:
: o

[ Bukhari, Muslim]
[Xabaraani]
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 6
Maqwafci a cikin Alqurani da Hadisi [4]
o Ban da wannan, Manzon Allah (SAW) ya bayyana cewa
wanda maqwafcinsa bai kuvuta daga sharrinsa ba, ba zai
shiga aljanna ba.
[Muslim]
o

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 7
Haqqoqin Maqwaftaka
o Maqwabci na da haqqoqi shida (6) a kan maqwabcinsa:
1) Kyautatawa a gare shi
2) Rashin cutar da shi (ta hanyar magana ko aiki), ko cin
mutuncinsa, ko vata wani abu da ya mallaka, ko tona
asirinsa, ko leqen asirinsa
3) Girmama shi, gwargwadon yadda Sharia ta ce
4) Taimaka masa gwargwadon hali, da biyan buqatunsa, da
zama dalilin tabbatuwar alhairi gare shi
5) Haquri da shi, da kyautata zato gare shi
6) Kiyaye masa haqqoqin da Shariah ta gindaya a tsakanin
mutane
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 8
]Faidodin kiyaye Haqqoqin Maqwaftaka [1
1) Alamar cikar Musulunci
][Ibn Maajah
o :
2) Alama ce ta alhairin mutum
[Ahmad,





o
]Tirmidhi, Haakim
3) Dalilin gane an kyautata ko an munana a cikin muamala


o





" :
" ][Ahmad

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 9
]Faidodin kiyaye Haqqoqin Maqwaftaka [2
4) Kyautata wa makwafci, da yin haquri da cutarwarsa na
)jawo soyayyar Allah da ManzonSa (SAW
o
: ] [Xabaraani



][Ahmad

5) Dalilin shiga aljanna


o

(( ))
)) ][Ahmad (( :
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 10
]Faidodin kiyaye Haqqoqin Maqwaftaka [3
6) Samun albarkar rayuwa


o
][Ahmad; Saheehul Jaami

7) Samun yabo da kyakkyawan ambato, da gafarar Allah

: o
][Ahmad
)8) Aiki da wasiccin Manzon Allah (SAW
o ] [Xabaraani
][Bukhari, Muslim

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 11
Alamomin Sakaci da Haqqoqin Maqwafci [1]
1) Hassada gare shi
2) Izgili da wulaqanta shi
3) Qoqarin gano kurakuran shi
4) Farin ciki game da tuva-tuven shi
5) Nisantar da mutane daga gare shi
6) Taaddanci ga haqqoqinsa
7) Rashin ilmantar da yaya game da haqqoqin maqwafci
8) Haintar maqwafci da cin amanarsa game da iyalinsa ko
dukiyarsa
9) Rafkana daga taimaka wa maqwafci da abinci

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 12
Alamomin Sakaci da Haqqoqin Maqwafci [2]
10) Qarancin kyauta a tsakanin maqwafta
11) Hana wa maqwafci damar amfani da abin da a ka
mallaka, alhali yana da buqata
12) Rashin gayyata zuwa walima ko bikin aure ko wani abin
farin ciki
13) Qarancin nasiha a tsakanin maqwafta
14) Yawan savani da husuma tsakanin maqwafta
15) Qauracewa juna da gaba a tsakanin maqwafta
16) Rashin zaven maqwafci na qwarai wajen zamantakewa
17) Rashin haquri da yafewa tsakanin maqwafta

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 13
]Haxarin Sakaci da Haqqoqin Maqwafci [1
1) Narko game da wuta


o
(( )) ][Ahmad
2) Tsinuwa




o







][Ahmad, Al-Adabul Mufrad, Abu Daawud
3) Faxawa cikin waxanda Manzon Allah (SAW) ya nemi
tsari a kansu
][Haakim o
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 14
]Haxarin Sakaci da Haqqoqin Maqwafci [2
4) Rivanya zunubin taaddanci

o : :
: :

" : :
" : " : : "
" :
] [Ahmad :
: : " " : :
: : : " " :

" " ][Bukhari, Muslim
5) Husuma a Lahira
][Ahmad, Xabaraani
o
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 15
]Abubuwan Lura wajen Maqwaftaka [1
1) Roqon Allah dacewa da maqwafci na kiriki, kasancewa hakan
na daga walwalar rayuwa
][Ahmad


:
o
2) Neman tsari daga mugun makwafci, kasancewar yana daga
dalilan talauci, da quncin rayuwa, kamar yadda Manzon Allah
(SAW) ya kasance yana yi.

] [Haakim o



:
:
] [Xabaraani
][Ahmad

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 16
Abubuwan Lura wajen Maqwaftaka [2]



:
3) Fifita maqwafci a kan waninsa wajen sayar da qaddarori
[Ibn Maajah]

o
4) Idan za a yi wa maqwafta kyauta, a fara da wanda ya fi kusa
"

":
:
o
[Bukhari]
5) Ka da a raina xan abin da za a ba maqwafci
[Bukhari, Muslim]
o

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 17
]Abubuwan Lura wajen Maqwaftaka [3
6) Karantar da maqwafci, da yin daawah a gare shi na daga
mafi girman kyautatawar da za a yi wa maqwafci

o



"
7) Maqwafci ko da ba Musulmi ba ne, ana kiyaye haqqoqin
maqwabtaka gare shi
o :
. : ! :
][Al-Adabul Mufrad

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 18
]Abubuwan Lura wajen Maqwaftaka [4
8) Ko da maqwafci bai kiyaye haqqoqin da ke kansa ba, ka da
xaya maqwafcin ya biye masa

- - :
o
: ".

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 19
Maqwaftaka tsakanin Kishiyoyi [1]
o Kishi xabia ce ta mata saboda: rashin tabbas game da halin
wadda za a auro; ko tsoron juya baya da wulaqanci daga
miji saboda ya yi sabon aure; ko tsoron rashin adalci a
tsakaninta da amarya; ko saboda yawan ambaton kishiya
daga miji.
o Sayyidatuna Aisha (RA) ta yi kishin Khadijah (RA)
saboda yawan kyakkyawan Ambato da Manzon Allah (saw)
ke mata duk da cewa ba ta santa ba, ballantana su zauna tare
a matsayin kishiyoyi [Bukhari da Muslim]
: o

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 20
Maqwaftaka tsakanin Kishiyoyi [2]
o Haka kuma, matan Manzon Allah (SAW) sun yi kishi a
tsakaninsu, kamar yadda ya auku a tsakanin Aisha (RA) da
Ummu Salamah (RA), da kuma Aisha (RA) da Saudah
(RA)
: o




[Bukhari]
:
o Abin da a ke so shi ne kishi ya zamanto mai tsafta, wanda za
a gina a bisa asasin qoqarin burge miji, ba wanda zai kai ga
qulla makirci ko haifar da gaba ba a tsakanin kishiyoyi.

Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 21
Maqwaftaka tsakanin Kishiyoyi [3]
o Idan kuma kishi ya tsananta ga mace, ta roqi Allah Ya yaye
mata, kamar yadda Manzon Allah (saw) ya yi wa Ummu
Salamah addua lokacin da ta ce masa ita mai tsananin kishi
ce [Al-Haakim]
o Ko da ya ke kishi xabia ce ta mata, kuma wani abu ne da ba
za a iya raba mata da shi ba, ana buqatar mace ta zamanto
mai sassauci, da tausayi, da taimako, da rashin zargi ga
kishiyarta.
o Haka kuma, kasancewar kishiyoyi na maqwaftaka da juna
wajen zaman tare, ko tarayya a wajen miji guda xaya,
haqqoqin maqwafta da aka yi bayani sun shafe su.
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 22
Abubuwan da aka Haramta a Tsakanin Kishiyoyi
o Akwai abubuwan da ba su halatta mace ta aikata ba saboda
kishi:
1) Cutar da miji ko hana shi yin sukuni, ko kuma cutar da `ya`yansa, a
matsayin martani a kan sabon auren da ya yi
2) Cin mutunci, da yin vatanci ga kishiya

3) Cutar da kishiya ta hanyar sihiri ko tsafi

4) Neman a saki kishiya


5) Ruxar kishiya ta hanyar nuna mata kamar miji na fifita ta a kan
abokiyar zamanta ko kuma yana bata wani abu a voye
6) Qin muamalantar kishiya da irin muamalar da a ke wa
maqwafciya
Saturday, July 11, 2015 Dr. Ahmad Bello Dogarawa, ABU, Zaria 23

You might also like