Download as pdf or txt
Download as pdf or txt
You are on page 1of 9

More Create Blog Sign In

Ilimin Falsafa da Harshen Hausa


Shafin Hausa kokarin ilimantar da al'umma akan fannonin ilimi mabanbanta da suka shafi Tarihi, Kimiyya, Falsafanci da makamantansu.

Monday, 11 December 2017

TARIHI: YADDA TURAWA SUKA GANO YAMMACIN


AFIRKA 2 About Me

Sadiq Tukur Gwarzo


TARIHI ABIN TUNAWA: ASALIN YADDA TURAWA SUKA BINCIKO AFRIKA TA YAMMA
MUNGO PARK NAMIJIN DUNIYA. Sadiq Tukur Gwarzo marubuci mai
binciken tarihi da son taskance ilimi da
taimakon al'umma
Daga SADIQ TUKUR GWARZO
View my complete profile
Kamar yadda muka faro wannan tarihin tun da farko, Mutuwar houghton tayi matuqar girfiza Ingila,
kuma har ta fara kashewa mutane qarfin guiwar yiwuwar samun takamaimen labarin duniyar duhu
dake Afrika ta yamma. Labarun qarya dana gaskiya suka yawaita a bakunan jama'a. Daman dai Blog Archive
babban abin buqata a wajen mutanen ingila shine, sanin takamaimen labari dangane da kogin kwara,
sannan sanin yadda Birnin Tambuktu yake, da kuma wani gari mai suna Tellem, wanda ake wai-wai ► 2019 (32)
din a kusa da timbuktu yake, kuma angina shine kachokan da Zinariya.
Ana cikin haka sai ga takarda daka wurin mungo park, wani likitan fida, kuma masanin tarihi da ► 2018 (63)
dabbobi yana neman Izinin tafiya zuwa afrika ta yamma do cigaba da bincike akan inda houghton ya ▼ 2017 (167)
tsaya. Bayan wani lokaci sai kungiyar African Association ta aikowa da Park takardar amincewa,
▼ December (167)
sannan ta umarceshi daya fara shirin tafiya.
Ance A ranar 22 ga watan Mayun shekarar 1795, Mungo park yabar birnin Potsmouth na qasar ingila TARIHIN MAITAMA SULE
ta hanyar jirgin ruwa wanda ya nufi kogin Gambiya. Kuma a ranar 21 ga watan yuni na wannan DAN MASANIN KANO
shekara ya dira a gabar kogin Gwalkwas na qasar ta Gambiya, daha nan yayi tafiyar mil dari biyu TARIHIN MALLAM AMINU
izuwa wani gari mai suna pisania, wanda yake kasuwa ne kuma tasha ga matafiya. KANO
A wannan wuri ne mungo park ya kammala shiri a tsanake, domin sai daya shafe watanni biyar a
pisania yana sauroron labarun inda yake fuskanta yana kuma koyon harshen Mandingo dana larabci.

Create PDF in your applications with the Pdfcrowd HTML to PDF API PDFCROWD
Daga bisani, a ranar 2 ga watan Disanba na shekarar 1795 Park ya fara cusa kai cikin afrika tare da TARIHIN MALLAM AMINU
wasu 'yan rakiya guda niyu, wanda wasu suka bayyana sunan dayansu Ishaqa, wadanda kuma KANO
sukayi tsada da Park don yi masa rakiya a wannan tafiya tasa.
TARIHIN MARIGAYI
Park da 'yan rakiya suka dunguma bisa dokuna. Yana sanye da kayansawa kot ruwan shudi, da
SA'ADU ZUNGUR
malafa mai tankwasa qarama, yana dauke da Malafa ta kare ruwa da rana, da qananun bindigodi
guda niyu, da na'urar gwajin kwanoni, da kuma na'urar dake nuna hanya (compass) guda biyu. TARIHIN SIR ABUBAKAR
A haka suka kutsa kai ta masarautar Kaarte dake qasar senegal a yanzu cikin matsananciyar wahala, TAFAWA BALEWA
suka ratse kuma ta wani gari mai suna Ludamar. Anan ne akace sarkin garin wanda ya kasance TARIHIN SIR AHMADU
musulmi yasa aka kame su park aka garqame a kurkuku. BELLO SARDAUNAN
Saida Park ya shafe watanni hudu yana tsare cikin kurkuku sannan ya sami damar tserewa a ranar SOKOTO
daya ga watan wuli na shekarar 1796, ya tsere ne kuma shikadai ba tare da abokan tafiyar ba.
TARIHIN ALH
Abinda kurum ya tsira dashi shine dokinsa, sai kuma na'urar kamfas wadda ya maqe a qugunsa.
MUHAMMADU
A ranar 21 ga watan yulin shekarar 1796, park ya samu nasarar isa bakin Kogin Kwara. Farin ciki RIBADO
wurinsa bazai misaltu ba. Ya zauna ya zurawa kogin ido tsawon lokaci, yau gashi ya cika burinsa
domin tun yana yaro yake fatan risqar wannan kogi saboda tsananin labarinsa da yake ji, gashi ya TARIHIN SIR KASHIM
zamo bature na farko daya fara yin arba da kogin kuma. Yanzu babban burinsa shine isa birnin IBRAHIM
Tellem da aka gina da zinare. TARIHIN HASSAN
Daga nan ne park ya biyo kogin kwara tiryan-tiryan har tafiya mai tsawon mill tamanin, inda ya iske USMAN KATSINA
wani gari mai suna silla. Sai dai kuma talauci da gajiya ta risqar masa. Yayi amannar cewa cigaba da
TARIHIN SARKIN
tafiyarsa halaka ce, don haka sai ya yanke shawarar komowa Ingila ba tare da ya isa Timbuktu ba.
BORNO MAI IDRIS
A ranar 29 ga watan yuli na shekarar 1796 park ya juyo da tafiyarsa izuwa ingila. Ya biyo ta kudu da ALOOMA
kogin Kwara tsakan-kanin kogin da wani gari mai suna Bamako yana ta tafiya slhar saidaya shafe mil
kimanin dari uku, sannan ya isa wani gari mai suna kamalia a inda kuma ya kwanta rashin lafiya mai MA'ADINAN DAKE
tsanani. Watanni bakwai park yayi yana jinya, wani mutumi ne ya dauki amanar sa har daga bisani ya AREWA 2
samu lafiya, sai ya cigaba da tafiya inda ya isa Pisania a ranar 10 ga watan yuli na shekar 1797, MA'ADINAN DAKE
sannan ya iso ingila a ranar 22 ga watan disanbar wannan shekara. AREWA 1
A iya rubuce-rubucen da Park yayi, ya yabi al'ummar africa da son baqo gami da kyautatawa. Shine
TARIHIN JIHADIN
ma a wani wuri yake cewa" a iya abinda zan iyacewa shine banbanci tsakanin baqaqen fatar africa da
SHEHU USMANU DAN
turan ingilishi shine sigar hanci da kuma kalar fata. Amma babu banbanci a wajen tausayawa da FODIO 6
kuma kyautatawa dan adam"
Komawar park ingila lamari ne abin tunawa. Domin sai dayayi farin jini marar misaltuwa. A kullum TARIHIN JIHADIN
SHEHU USMANU DAN
maganarsa akeyi a kafafen yada labarai, dalibai da 'yanjaridu suka rinqa kai masa ziyara don jin
FODIO 5
labari daga wurin sa, daga bisani sai ya rubuta musu littafi ya bayyana tarihin tafiyar tasa a ciki.
Sunan littafin "Travels in the interior district of africa". TARIHIN JIHADIN
Don haka wannan shine taqaitaccen tarihin zuwan Mungo Park Afrika na farko. Amma gamai son jin SHEHU USMANU DAN
tarihin dawowarsa kogin kwara da zugar mutane a karo ba biyu, da yadda ya samu garin Tellem inda FODIO 4
yake tsammanin birnin zinari ne, yana iya neman littafi mai suna "Mungo Park Mabudin Kwara"

Create PDF in your applications with the Pdfcrowd HTML to PDF API PDFCROWD
wanda Nuhu zariya ya rubuta, aka wallafa a shekarar 1948. TARIHIN JIHADIN
Daga Sadiq Tukur Gwarzo SHEHU USMANU
DANFODIO 3
Posted by Sadiq Tukur Gwarzo at 23:53 TARIHIN JIHADIN
SHEHU USMANU
DANFODIO 2
No comments: TARIHIN JIHADIN
SHEHU USMANU DAN
FODIO 1
Post a Comment
MAFITAR LALACEWAR
AURE A KASAR
HAUSA
Enter your comment...
Ɓ
SHIN YESU KIRISTI
UBANGIJI NE KO 'DAN
AIKEN UBANGI...
TUNAWA DA ALH
Comment as: Google Accoun MUHAMMADU
DANKABO

Publish Preview
FALSAFA: WANZUWAR
HALITTU A
DUNIYOYIN SAMA
TARIHIN JIHADIN DAN
FODIO A KANO 4
TARIHI: YADDA TURAWA
SUKA GANO
Newer Post Home Older Post YAMMACIN AFIRKA 2
TARIHI: YADDA TURAWA
SUKA BINCIKO
Subscribe to: Post Comments (Atom) YAMMACIN AFIRKA ...
MENENE HAKIKANIN
ABINDA AL'UMMAR
MU KE BUKATA?
KIMIYYA: AN HANGO
DUNIYA MAI KAMA DA
TAMU A SAMA
Create PDF in your applications with the Pdfcrowd HTML to PDF API PDFCROWD
KIMIYYA: BINCIKEN
DUNIYOYIN SARARIN
SAMANIYA
KIMIYYAR KANANUN
HALITTU
TARIHI: ZUWAN
MUSULUNCI KASAR
HAUSA (Labari daga
B...
SIYASA: MAHANGARMU
AKAN KANGIN
TALAUCI A NIGERIA
TUNAWA DA MARIGAYI
ALH ADO BAYERO 2
TUNAWA DA MARIGAYI
ALH ADO BAYERO 1
ADDINI: HUKUNCIN
WANDA YA ZAGI
ANNABI
ADDINI: HUKUNCIN
WANDA YA ZAGI
ALLAH TA'ALA
TARIHIN SHEHU MUSA
'YARADUA
SIYASA: MAFITAR
KASARMU KAN
DURKUSHEWAR
TATTALIN A...
TARIHIN IMAM HASANUL
BASRI
SIRRIKAN KASUWANCI
KASUWANCI: SALON
KASUWANCIN

Create PDF in your applications with the Pdfcrowd HTML to PDF API PDFCROWD
ATTAJIRI ALIKO
DANGOTE...
TARIHIN ATTAJIRI NA
DAYA A DUNIYA BILL
GATES
TARIHIN IMAM
FAKHRUDDIN AL RAZI
TARIHIN IMAM AL-
KHAWARIZM
TARIHIN IMAM IBN
BATTUTA 3
TARIHIN IMAM IBN
BATTUTA 2
TARIHIN IMAM IBN
BATTUTA 1
FALSAFANCI: YADDA
MASANA KIMIYYA
SUKA GASKATA
ALKU...
TARIHIN WALI DAN
MASANI
TARIHIN WALI DAN
MARINA
TARIHIN DUTSEN DAN
BAKOSHI
SIYASA: MAGANCE
MATSALAR TSARO A
NIGERIA
TARIHIN HAUSA DAGA
HABASHA 4
TARIHIN HAUSA DAGA
HABASHA 3

Create PDF in your applications with the Pdfcrowd HTML to PDF API PDFCROWD
TARIHIN HAUSA DAGA
HABASHA 2
TARIHIN HAUSA DAGA
HABASHA 1
WAKAR BAGAUDA
TARIHIN HAUSA A
MAHANGA TA 4
TARIHIN HAUSA A
MAHANGA TA 3
TARIHIN HAUSA DA
Ɓ
BAYANIN KATSINA 1
TARIHIN HAUSA A
MAHANGA TA 2
TARIHIN HAUSA DA
BAYANI KAN KATSINA
2
TUNAWA DA MARIGAYI
JANAR SANI ABACHA
TARIHIN KAFUWAR
GARIN KABO
TARIHIN KAFUWAR
GETSO 2
TARIHIN KAFUWAR
GARIN GETSO
TARIHIN KAFUWAR
GARIN GWARZO
TARIHIN KAFUWAR
GARIN KANO
TARIHIN IMAM IBN SINA
TARIHIN MAHAIFIN ALH
ALIKO DANGOTE

Create PDF in your applications with the Pdfcrowd HTML to PDF API PDFCROWD
HIKAYAR YARIMA HALA,
MAI NEMAN
DABARUN RIKON
SARAU...
SIYASA: RA'AYI AKAN
SIYAR DA
KADARORIN NIGERIA
TARIHIN BAKIN MUTUM
11
TARIHIN BAKIN MUTUM
10
Ɓ
TARIHIN ASALI BAKIN
MUTUM 9
TARIHIN ASALIN BAKIN
MUTUM 8
TARIHIN ASALIN BAKIN
MUTUM 7
TARIHIN ASALIN BAKIN
MUTUM 6
TARIHIN ASALIN BAKIN
MUTUM 5
TARIHIN ASALIN BAKIN
MUTUM 4
TARIHIN ASALIN BAKIN
MUTUM 3
TARIHIN ASALIN BAKIN
MUTUM 2
TARIHIN ASALIN BAKIN
MUTUM 1
TARIHIN TSOHON BIRNI
GANGARA
TARIHIN TSOHON
BIRNIN HAUSAWA:
Create PDF in your applications with the Pdfcrowd HTML to PDF API PDFCROWD
GODIYA
ASALIN RUBUTUN
HAUSAR BOKO 1
Ɓ
LABARIN BAWA
DORUGU 10
LABARIN BAWA
DORUGU 8
LABARIN BAWA
DORUGU 7
LABARIN BAWA
DORUGU 9
LABARIN BAWA
DORUGU 11
LABARIN BAWA
DORUGU 12
LABARIN BAWA
DORUGU 6
TARIHIN TSOHON
BIRNIN HAUSAWA:
BADARI
ASALIN RUBUTUN
HAUSAR BOKO 3
ASALIN RUBUTUN
HAUSAR BOKO 2
LABARIN BAWA
DORUGU 5
LABARIN BAWA
DORUGU 4
LABARIN BAWA
DORUGU 3
LABARIN BAWA
DORUGU 2

Create PDF in your applications with the Pdfcrowd HTML to PDF API PDFCROWD
LABARIN BAWA
DORUGU 1

► 2014 (2)

Awesome Inc. theme. Theme images by molotovcoketail. Powered by Blogger.

Create PDF in your applications with the Pdfcrowd HTML to PDF API PDFCROWD

You might also like