Download as doc, pdf, or txt
Download as doc, pdf, or txt
You are on page 1of 15

MAGANIN JINNI KO SIHIRI

Asami man habbatus sauda auda (125m)


Man zaitun (250m)
Man tafarnuwa 2
Man naa' naa 2
Zaafaran 1- Almiski 1
Kusdul hind 2 ko man garin amma amfison man-halti-da man gelo. Sai ahada waje
daya arika shafawa sau uku arana-sai a zuba karamin cokali cilkin madara anasha
inshaallah za'a sami waraka ga shafar al-janu ko tabuwar hankali-

IDAN KUMA ALJANI NE WANDA GA ADABI MACE KUMA ANA ZARGIN


YAHAIFAR MATA DA MATSALA ACIKI KO A MARA SHIKUMA ASAMI

Asami man habba 725m-man zaitun 250m mantafarnuwa 2 da man naa'naa 2 da


zafaran 1 da miski 1 da man gelo ko a sanya wardi-sai ahadasu a rika sanya wardi sai
ahadasu a rika sanya karamin cokali acikin madara anasha sau 3 a rana kuma ana
shafawa yana magance matsalar aljanu inshaallah

Mai matsala ashiQ DA sihiri da mai rashin aure idan ana zargi aljanine da mai korar
saurrayi da mafarki da wanda ciki yake zubewa za suyi wannan hadi inshaallah ayi
anjaraba andace

BATA SIHIRI
Sai ahada kirfa da yasun-da zitir da kaman da shanmmmar sai a rika tafasa cokali
daya a nasha da zuma yana magance sihiri kowanne irine inshaallah.

KARYA SIHIRI DA SAMMU


Sai a hada garin habba da garin magarya da garin kustul-hind ahada zuma ana sha
yana bata sihiri inshaallah

MAGANIN BASIR MAI TSIRO


Asami danya da zait lauz-a kwaba shi da danyan kwal egg a dinga turawa a cikin
dubura yana kashe basir mai tsiro kuma yana kona basir

KARA NI'IMA NA MATA


Sai a rinka hada man tafarnuwa da zuma da madara ansha za'ayi mamaki- safe da
yamma.

ASMA
Sai arinka hada garin tafarnuwa da zuma da kuma filjil karamin sai arika shan cokali
bibiyu arana sau 3

HAIHUWA
Zaa hada garin tafarnuwa cokali 5 garin hulba cokali 5 da garin albabunaj cokali 3 da
fijil 2 da zuma kwalba 3 sai a hadasu adora awuta marar karfi yadda zai hade sai a
dinga shan cokali bibiyu sau 3 arana inshaallah za'a dace.

MAGANIN GUDAWA
Sai a jika garin tafarnuwa bayan yajika sai azuba zuma cokali 3 asha idan baitasaya ba
sai a sake.
CIWON IDANU
Asami man tafarnuwa idan za'a kwanta sai a diga a idanu zaa dace ko asami ismudi
arika shafawa idan yayi tsanani akwaba kwalin da ruwan zamzam sai arika digawa
zaa dace

ULSER
Za'a hada man tafarnuwa cokali 10 man zaitun cokali 3 da zuma kwalba 1 sai ahada
su arika shan cokali bibiyu sau 3 arana zaa dace inshaallahu.

CIWON KUTRTA
Zaa hada garin tafarnuwa cokali 15 kanimfari cokali 5 da shammar cokali 5 da hidal
cokali 5 da zuma kwalba daya sai ahadasu waje daya arinka shan cokali bibiyu sau 3 a
rana.
Idan tana ruwa sai arinka wanka da maul-kal sai kuma ahada man habbatusauda da
man tafarnuwa dagarin halitit arinka shafawa kuma anashan ruwan-zaa dace.

CIWON SUGAR
Asami garin tafarnuwa cokali 15 da garin hulba cokali 5 mur dan kadan-tsada rabin
kwano madaici gwangwani 1 tazagade gwangwani 2, za'a hada waje daya sai arika
zuba cokali daya cikin madara asha da safe kafin akarya inshaallahu za'a dace.

CIWON SUGAR
Asami garin habbatisauda 100g garin luba azkar 100g da shair 100g da alkama 100g
ahadasu da ruwa lita 3 atafasa sossai bayan ansauke sai a adaina arika shan babban
kofi kafin akarya har tsawon kwana 11 rana na 12 asha wani abu da sugar inshaallah
zaa dace.

HAWON JINI
Asami garin tafarnuwa cokali 20- garin habba cokali 10 da zuma lita 100 sai ahada
waje daya arinka shan cokali 3 sau 3 arana

CIWON ZUCIYA
Ahada garin tafarnuwa da zuma da man zaitun arinka sha-za'a dace.

MAGANIN RASHIN BACCI


Asami garin tafarnuwa da zuma cokali 2 da madara sai a rinka sha za'a dace.

KAIKAI FARJI
Asami tafarnuwa da garin hulba da man shanu sai ta tafasa ta dinga zama a cikin ruwa
sau 3 a rana zata warke inshaallah.

KARA QIBA MACE


Asami lemon zaki 1 lemon tsami 1 da koye 1 na kwai da zuma babban cokali 3 sai
kisha amma da safe zaki sha kafin a karya

KARIN TSAWO DA KAURIN ZAKARI


Asami Albasa a markadata da zuma sannan da dafu kadan sai a sauke sai a zuba garin
habba da garin fijil agaurayasu arinka sha cokali 1 kullum kafin karyawa

2
MAGANIN ALJANU
Asami maul-wardi, Maul-kal, hiltit da zuma ahadasu waje daya adinga zubawa aruwa
ansha kullum sau daya idan Aljanu saka reqe ma mutum baki baya magana zai yi
magana de cikin da mara da kirji.

ALJANNU
Asami jan kajiji da bakin kajiji, habbatusauda da habbatus rashad, fararwuta da
tafarnuwa a hadasu a daka sai araba biyu rabi a kwaba shi da man kadanya a dinga
shafawa a jiki.
Rabi a dinga hayaqi dashi-
Yana maganin ciwon daji da kansar nono da farar aljanu su ka bata yana hana aljani
shiga jikin mutum. Yana korar su daga gida.

KUMA
Turaren ambar- Turaren za'afaran Jan-miski-bakin miski da man juda
Ahadasu wajen daya a dinga shefe jiki kullum idan za'a kwanta barci da dadafe yana
maganin namiji dare da mugwanyen mafarki da firgita da rashin barci wanda aljanu
suka haifar

KO KUMA
Man juda-habba-sau-man zaitun-man gelo da zuma da man tafarnuwa ahadasu waje
daya adinga shan cokali daya kullum yana saurin kashe aljani har lahira-yana maganin
cututtaka da aljanu suka saka a jikin mutum

KO KUMA
Kanwa da gishiri da albasa a hadasu waje daya a jika a cikin kwarya a dinga sha- yana
maganin cutar aljani tareda karya sihiri cikin sauki.

MAGANIN PROSTATE CANCER-CANCER MAFITSARA


Asami yayan kabewa cokali 7 yayan kankana cokali 7 anika kowanne daban-daban.
Sai asami tafasashen ruwa azuba garin kabewan aciki cokali 1 abarshi ya huce kadan
sai a sa zuma a ciki asha da safe kafin a karya da minti 15 dayamma ayima na
kankana haka zaa dace har tsawan sati 1.

KO KUMA
Asamo katuwar albasa a yanyankashi 4 sa a anna kadafashi da ruwa kofi 1 idan
yadafu sai ka tace ruwan idan ya huce sai ka zuba zuma kasha zaa dace.

HAIHUWA
Asami man albabunaj arinka jansa acikin sirinji a allura sai a matsawa a cikin farji
kullum saanan ki kwanta tsawon minti 15 har ya ratsa jikinki.
KO KUMA ASAMI
Asami saiwar shajaratu maryan- a na jikashi a cikin ruwa a sha ko yaushe yana bude
maaifa. Kuma a samun haihuwa inshaallah.

MATSALA MANIYI
Anemi farar albasa a yanyankata a sa acikin zumaaci su cokali 2 yan 1 na albasa da
safe kafin karyawa.

KO KUMA ANEMI

3
Garin habba-saud-a gauraya da ruwan kankana da na karas sai a zuba zuma kadan a
rinka sha.

KANUMFARI
Asami man kanumfari dana kwakwa ahada su cikin ruwan zafi a wanke fuska da shi
yana sata haske taushi da kyau sumul.

KANUMFARI
Asami man kanumfari asa ruwa kadan a goga a dasashin yaro yana rage ma yaro
laulayin hakori

KARA KUZARI DA SHA'AWAH


Anemi man kanumfari a zuba acikin ruwan zafi-cokali 1 asha yana kara kuzari da
hana saurin inzali.

MAGANIN CIWO KUNNE


Ahada man kanumfari da man ridi waje daya arinqa digawa a kunne mai ciwo.

MAGANIN SAURIN INZALI


Animi man kanumfari da man sim-sim da na girfa a dinga shafawa a gaba lokaci da
za'a saduwa za'a dace.

MAN DARBEJIYA
Asami ganyen darbejiya sai a tsinke ganyen a sa a turmi sai a daka shi sai a sashi a
cikin man kwakwa sai a sa a cikin ruwan zafi a dora a kan wuta ana juyawa sai a tace.

MAGANIN CIWON GABOBI


Asami garin citta a hada da zuma a rinka shafawa gabobi-ana kiran hadin (paste).

MAGANIN ALJANNU
Adafa albabunaj tareda zuma a sha aljani zai bar jiki nan take inshaallah. Musamman
masu zama acikin kai da bargo da jijiya-amma ason sha ruwa idan asha wannan
magani.

MAGANIN FARFADIYA
Za'a hada akiru-karha da safe kafin yaci abinci da yamma haka tsawon wata daya
bayan sati 1 abashi filisko zai warke inshaallah.
AMFANIN KASHU (YAZAWA)
Ana sha sa domin magance cutar da aljani ko sammo ko maita sukasa acikin hanta ko
zuciya da yawon wasawasi da kasala da tari da asma. Amma kada a yawaita cinsa.

AMFANIN ZA'AFARAN
Yana halaka bakin aljani tareda halaka mai aljani taurin kai sannan kuma ya bude
idon wanda aljanu suka rufewa ido-ana hada shi da hubu bul miski da maul-wardi an
amfani da shi kowanne lokaci.

MISKI
Idan aka hada man zaitun da miski da habb-saud-akayi addu'a aciki ana shafawa yana
karya lagon duk wani mugu har mahasadi da maye da boka duka-inshaallah.

4
YANSUN
Ana dafashi da zuma da akiru-karha asha don kona bakin aljani mai taurin kai ko fitar
dashi daga jiki sannan yana warkar da sammo da maita da farfadaya da yardan Allah.

KUSTUL HINDI- 2 BAKIDA FARI


Za'a yi aiki dashi wajan warkarda kumbari mahaifa-cizon maciji da kunama da duk
wata cuta da aljanu ke sakawa dan adam ko sammu ko maita ana shansa da zuma ko
ahada da man zaitun. Sannan za'a iya dakashi sai a dinga shaq garin tahanci.

MAGANIN FARFADIYA
Asami garin dattora kamar-cokali 3 ahada da garin hiltit shima cokali 3 sai a rinka
turarawa an yin hayaki dashi inshaallah za'a dace.

KO KUMA
Asami garin fijili cokali 3 garin habba-sauda shima cokali 3 a gauraya su tareda garin
kustul-hindi da kuma dattora cokali 2 ajuyesu acikin zuma a rinka bama marar lafiya
cokali biyu da safe kafin karya sannan da yamma inzai kwanta inshaallah zaiyi
maganin gudawa da farfadiya

MAGANIN TSAGIYA
Asami albasa babba a yanyan kashi sai a kirbe a matse ruwan sai a zuba zuma cokali
5 ko 3 sai a juya a shanye inshaallah yana maganin matsalar tsagaya da makelewar
fitsari da sanyi mara da daskarewar maniyi ko mutuwar ya'yan maniyi kuma zai
magance basur.

KO KUMA
Ganyen naa'naa a hada shi da ganyen jirjir da si'itir ana dafawa ana shan ruwan tare da
zuma.

MAGANIN CIWON IDANU


Asami man tafarnuwa mai kyau idan za'a kwanta a diga a cikin idanu inshaallah za'a
dace
KUMA IDAN YAYE TSANANI
Asami ismudi a kwabashi da ruwan zam zam sai arinka digawa a ido inshaallah za'a
dace.

MAGANIN SUMA
Wanda ya samu a samu albasa a sami shi a qofa hancin sa inshaallah zai tashi.

MAGANIN MAKERO
Sai a wanke gurin a kankare da maul-kal za'a wanke gurin sai a rinka shafa man
tafarnuwa za'a dace.

CIWON GABOBI
Asami garin habba-saud-da zuma adinga sha sannan azuba garin habba saud. A cikin
man zaitun a dinga shafawa a gabobi inshaallah za'a dace.

FAMA DA DOGUWAN JINYA


To arinka shan ruman.

5
CIWON GABOBI DA JIKI
Ya rinka shan shayin ruwan ruman amma za'a tafasa sai a sha rabin kopi da safe a
karya sai a rinka motsa jiki.

GYARA MANIYI
Arinka shan shayin ruman safe bayan ankarya da yamma a sha.

FITARDA ALJANI
Asamu maul-wardi da maul-kal da alcohol to ahadasu sai a fesha alokacin rukiya
aljani zaiyi ihu.

GYARA MAKOGWARA
Asha maul-wardi yana gyara murya da gyara makogwara

MAGANIN JINNU
Duk wanda aljani ya hanashi magana to ahada maul-wardi da maul-kal da zuma da
hiltit sai a karatun ruqiya abashi yasha baki zai bude inshaallah

CIWON RASHIN BACCI


Asami yonsun a rinka dafashi a na shayi anasha da safe kafin aci abinci da yamma
inza'a kwanta haka yana maganin matsalar rashin bacci da ciwon gabobi da kasalar
jiki kasha kaga ikon Allah.

AMFANIN ZUMADA TAFARNUWA


Idan akasamu zuma cikin bbabban cokali daya tareda sala uku na tafarnuwa
ayanyanka ko kuma adaka sai a hadasu da zuma cokali daya asha da safe kafin akarya
har tsawan sati daya zai magance.
1. Hawan jini
2. Zai rage yawan kitse ajiki
3. Ciwon gabobi
4. Typhiod
5. Matsalolin zuciya, saurin gajiya da yawan nishi
6. Asma nymonia da sauran cuttukanda sanyi yake kawowa
7. Ciwon wuya da dashewar murya
8.cutar sugar
9. Yana kashe dukan cuta da ta danganci jini

ASAMI GARIN BAWAN RUMAN


Yana maganin kamar haka
1. Olsa idan akadashi da zuma ana sha
2. Ciwon wuya
3. Zazzabi
4. Warin baki
5. Basir
6. Tsutan ciki
7. Kurajan jiki
8. Makero- Kora- Kezbi

MATSALAR BACCI

6
Asami kaltufa a hadashi da zuma asha idan zai kwanta bacci hakama idan antashi
kafin akarya.

MATSALAR MAFITSARA
Asami kaltufa anasha da zuma yana magance matsalar rashi yin fitsari ko yawan yin
shi musamman ga masu bladder-infection.

AMFANI QARO
Asami qaro a dakashi ya zama garin a rinka ba marar lafiya amma ajika shi acikin
ruwa shi garin qari cikin babban cokali ruwa cikin karamin kopi sai abarshi tsawon
minti talatin za'a ga mamaki.

KUSTUL HINDI
Asami garin farin kustul hindi ahada sha da man zaitun karamin cokali na kustul
hindi, Ko kuma ruwan zafi da zuma ko da zuma zalla tareda man zaitun da kaltufa sai
a adina ida ba zai lalace ba amma idan da man zaitun ne aka hada ta saia'dinga
tacewa.
Sai a dinga sha safe da yamma cokali biyu biyu inshaallah za'a sami dacewa haihuwa.

MAGANIN SAURIN KAWOWAR


Asami garin habba saud cokali 1 sai a sami kwai 3 a soya su amma kar su soyu sausai

MAGANIN SALUMCE JIKI


Asamu man zaitun da man kwakwa da garin kurkur ahadasa sai a sami auduga arinka
dangalawa a durin sai a barshi tsawon minti 30 sai asami kyelle da ruwan zafi ana
goge ahankali tsawon wata 1.

MAGANIN CIWON GABOBI


Za'a sami maul-kal cokali 1 da man habba saud 1/2 cokali da zuma cokali 1 sai a
hadasu gudaya arinka sha cokali 1 da safe kafin a karya da dare idan za'a kwanta asha
cokali 1, Zuwa sati 2 ga wanda yajima da ciwon wanda yake sabone sai yayi zuwa
sati 1 inshaallah za'a dace.

MAGANIN SHAFIN ALJAN


Asamu ma'ul-wardi da tsakin ganyen kuka da ma'ul-kal da ruwan zam zam. Kadan da
ruwa emti-ganyen kuka cokali 2 sai a hadasu sai idan za'a kwanta arinka shafe jiki da
su ruwan inshaallah aljani bazai zauna a wannan jiki ba.

MAGANIN SANYI MAI KUMBURE-JIKI


Asamu ganyen naa'naa kadafa tareda citta saannan ka zuba man tafarnuwa cokali 1 sai
a sa zuma a ciki sai asha safe da yamma har tsawan sati 2 ko kwana 10 saannan kana
shafa man tafarnuwa inshaallah za'a warke.

MAGANIN CUTUTTUKA
Asamu garin hulba da habba-sauda da zuma. suna maganin kowane ciwon inshaallah.

MAGANIN INFECTION MAI FESOWA JIKI


Asamu ganyen darbejiyya a barshi ya bushe a inuwa sai a dakeshi ya zamo gari sai a
sami lemon tsami guda 2 da man citta sai a debi garin darbejiya cokali 1 sai a juya su

7
sai asami wani abu ana dangwalawa ana gogawa inda keda wannan matsalar ayi haka
sau 2 a rana idan a shafa shi da safe sai a wanke zuwa 12 rana- sai a sake safawa har
zuwa karfe 5 na yamma inshaallah za'a dace.

MAGANIN ZAZAFI
Wanda yake fama da zazafi ko mura ko ciwon makogaro ya sami zuma rabin kopi ya
yanka katuwar albasa yasa a ciki sai ya cinye tareda zuma inshaallahu zai samu lafiya.
Hakama mai fama da ulser ko jin zafi a lokacin fitsari.

MAGANIN HABO
Asamu albasa a kirba ana shaqa a hanci habo zai tsaya inshaallah

MAGANIN KUNA WUTA


Asamu albasa a kirbata sai a dora akan wurin da aka kone zai tsaya amma akwai zafi
kuma zata bushe gurin.

MAGANIN CIWON CIKIN YARA


Asamu albasa a yanyankata a tafasa idan ruwan ya huce a dinga ba yaro duk bayan
hour 1.

MAGANIN ZUBAR GASHIN KAI


Asamu albasa a kirbata aqara ruwa kadan adinga wanke kai sau daya a sati za'a dace.

MAGANIN CIWON SIKILER


Asamu albasa ayakata a hadata tareda ganyen zogale anaci inshaallah za'a warke.

MAI SHAN WAHALA FITSARI KO BAHAYA


Asamu man albasa ahada da zuma da lemon tsami a rinka sha sae da yamma kuma a
rinka shafa man albasa ajikin mara inshaallah za'a warke a cikin lokaci kankani.

CIWON SUGAR
Asamu albasa arinka ci kullum yana daidaita sugar.

CIWON BASIR
Ayanyanka albasa a dafata a hadata da kuli-kuli arinka ci kullum inshaallah za'ayi
mamaki.

CIWON SANYIN QASHI


Adafa albasa man zaitun arinka dumama gurin alokaci bacci yana shafe wajan ciwon
da safe kuma arinka shan ruwan har tsawon sati 1.

MARURU KO QURAJE
Asamu dakakiyar aalbasa ahadata da man zaitun a dafa ana wanke gurin maruru ko
quraje bayan an gama wankewa sai a shafa man zaitun.

YADDA AKE HADA MAN LEMON TSAMI


Asami bawon lemon tsami ahada da man kwakwa sai a dora a wuta kar wuta yayi
yawa arinka juyawa tsawon minti 5 sai a sauke- shikenan ya zama man lemon tsami
kokuma

8
Asami bawon lemon tsami yadan bushe kadan sai a hada da man kwakwa a ajiye
tsawon sati 2 ida ba rana amma kullum a juya shi.

JINNI
Asami ma'ul wardi da ma'ul kal da alcohol a hada su da ruwa kadan a dinga shafe jiki
da shi ya toshe hanyoyin aljanu.

KO KUMA
Asamu turaren ambar turaren za'afaran da jan miski da baki miski da man juda
ahadasu a dinga shafawa kullum idan za'a kwanta yana hana namiji dare da mafarki
mai muni.

KO KUMA
Asami man juda, man habba saud, man zaitun, man gelo da zuma da man tafarnuwa
ahada su waje daya adinga shan cokali daya kullum yana saurin kashe aljani.

MAGANIN BASIR
Asami garin ganyen sabara aringa sawa a kunu ko a fura asha kwana 3 kwana ta hudu
sai ashafa man dama a dunura zuwa sati 2.

MAGANIN FARFADIYA
Asami garin dattora da garin hiltit arinka dafawa ana siraci dashi kuma arinka turara
jiki dashi za'a dace daga cinwon farfadiya inshaallah.

KO
Ko arinka karanta ayatul qursiyu a cikin ruwan zam-zam anasha shima wannan ana
dacewa.

KO KUMA
Asamu lubban zakar cokali 1 da garin habba sauda cokali 2 tafarnuwa guda 2/3 a dafa
sai a tace a zuba zuma arinka sha safe kafin a karya da yamma idan za'a kwanta har
tsawon wata daya. Inshaallah za'a warke daga farfadiya.

KO KUMA
Asami garin fijil cokali 3 garin habba saud shima cokali 3 ahada su tareda garin
kustul-hindi da garin dattora cokali 2 a juyasu a cikin zuma arinka sha da safe kafin a
karya da yamma za'a dace inshaallah.

MAGANIN SHAQUWA
Asami tafasashen ruwa a zuba garin zaitun sai a barshi ya huce tsawon minti 15 sai a
tace asa ma'ul kal cokali 3 zuma cokali 3 sai a rinka sha rabin kopi da safe kafin a
karya da yamma idan za'a kwanta tsawon sati 1 inshaallah za'a dace.

MAGANIN KYASFI DA MAKERO DA KURAJAN ASKI


Asami man kadansa + man habb sauda + man kwakwa duk inda kyasfi yake sai a
shafa. In makero ne asami man kadanga + man zaitun a hadasu gudaya arinka
shafawa inda duk makero yake.
In kurajan askine a sami man kadanya + man ikililjabal da man kwakwa sai ashafa
akai inshaallah za'a dace.

9
MAGANIN INFECTION
Asami man habba sauda da man tafarnuwa da man albabunaj kahada su duda daya sai
ka dafa danyan citta da ruwan kopi daya danyan citta da ruwa kopi daya idan ya dafu
sai ka sanya wancan man cokali daya a ciki sai kasa zuma sai ka sha inshaallah zaka
warke.

MAGANIN ULSER
Asamu man tafarnuwa da man kabeji da man habba saud ahadasu arinka shan cokali
da safe kafin akarya cokali 2 indan za'a kwanta wannan za'a warke.

MAGANIN KUMBURIN MARINO


Asamu hulba da sha'ir a jika su a rinka sha sau 3 a rana tsawon sati daya.

KUMBURIN MAHAIFA
Asami hulba atafasa sai a zauna a cikin har tsawon sati daya.

MAGANIN RAUNIN MAZAKUTA


Asami garin hulba da zuma a hada su arinka sha cokali 2 da yamma ma haka.

MAGANIN SANYIN KASHI


Asami yayan zogale a soyasu sai a dakasu a hadasu da manja a dinga shafawa a jiki
sa'anan arinka sha ruwan zam zam kofi daya karamin safe da yamma.

MAGANIN DAFIN KUNAMA DA MACIJI


Asami garin kustul-hindi ajikashi a ruwan zafi a bama mutum yasha zai sami sauki
kai tsaye inshaallah-yadda za'ayi shine asami garin kustul-hindi cokali 2 a zuba a
cikin ruwan zafi kofi daya sai abashi za'a iya sake hada mishi wani.

MAGANIN SHAWARA
Asami habbatusaudah cokali 1 a dafa shi atace sai a zuba zuma babba yasha kopi daya
sau biyu a rana zuwa kwana 5 yaro robin zuwa kwana 4.

DOMIN KORAR-ALJANA-MACIJI-KUNAMA-SAURO-KUDIN CIZO-


KYANKYASO-KUDA A SAURAN-SU
Asami garin habbatusauda ahada da zuma a turara a cikin daki kuma za'a turara ma
mai matsala aljanu ko sihiri.

MAGANIN CIWON CIKI


Asami habbatus sauda da rabin cokali a jikata a cika ruwan zafi kofi daya sai a zuba
zuma sai yasha kofi 1 sau 3 a rana yaro rabin zuwa kwana 3.

MAGANIN CIWON JIKI


A dafa habbatus sauda arinka wanka da ruwa bayan angama wanka sai ahada garin
habbatus saud cokali 2 a cikin zuma cokali 7 babba yasha cokali 3 sau 2 a rana zuwa
kwana 5 yaro cokali daya sau biyu zuwa kwana 4.

MAGANIN MALERIYA
A dafa yanyan hulba cokali 1 babba a cikin ruwa kopi 2 babba a cikin ruwa kopi 2
inya tafasa sai a sauke atace sai a matsa limon tsami 1 babba a zuba zuma cokali 4
babba.

10
Asha kofi daya safe da yamma zuwa kwana 15
Amma mai ulsa karyasa lemon.

MAGANIN CIWON SANYIN KASHI


Asami man habba sauda a soya shi tare albasa a rinka shafawa jiki.

MAGANIN CIWON BAYA DA KUGU


Asami arrarabi a dinga jika shi ana sha sauran a shafa

MAGANIN HAJIJIYA
Asami gidan zanzanro da sassaken kuka adakasu arinka sha za'a warke inshaallah.

MAGANIN KAIKAYIN GABAN MACE


Anemi garin hulba cokali 2 da garin magarya cokali 3 da garin lalle cokali 2 ahada su
guda daya a garwayata arinka tafasawa tana zama a ciki ruwan zafi zata warke
inshaallah.

MAGANIN KARFIN MAZA


Asami man jirjir arinka zuba cokali 1 a cikin lipton ana sha bayan isha'i kullum asha
za'aga abin mamaki amma ahada da motsa da jiki da cin abinci a yawa.

MAGANIN CIWON GABOBI


Asami bawan lemon tsami asaka a cikin man zaitun a rufe zuwa sati 2 sai a cire
bawan a dawrashi a gaba ko gurinda yake ciwo za'a warke harabada inshaallah.

MAGANIN CIWON KAI


Ahada garin habbatusauda da ma'ul kal a rinkasha kuma ana digawa a hanci yana
maganin ciwon kai ma tsanani.

HULBA
Atafasa hulba arinka shan ruwan ya magance kumburin jiki da ciki ko matsalar hanji.

MAGANIN KUMBURIN MARINA


Ahada hulba da sha'ir a jika arinka sha sau 3 a rana har zuwa sati daya.

ZAZABI MAI ZAFI


Ahada garin tafarnuwa dayansu da ziitir arinka tafasawa anasha da zuma za'a dace.

MAGANIN KUMBURIN MAHAIFA


Atafasa hulba da ruwan indan suka tafasa sai a tace idan an tace sai mace ta zauna a
cikin ruwan tsawon minti 15 har zuwa sati 2 ko 3 inshaallah za'a dace.

MAGANIN KUMBURIN SAIFA


Ahada garin hulba da kahl-T-da habba sauda arinka sha da safe kafin akarya har
tsawon sati 2 za'a samu lifiya inshaallah.

KUMBURIN CIKI
Atafasa garin hulba inda ya tafasa sai a tace a zuba a kofi sai a tace a zuba a kofi sai
asaka sugar rabin cokali a shanye ayi haka sau 2 a rana safe da yamma zuwa sati 1
za'a dace inshaallah.

11
RAUNIN MAZAKUTA
Asami garin hulba cokali 21 azuba a cikin zuma kofi 1 kullum arinka shan cokali 1
awa daya kafin a ci abinci ayi haka har tsawon sati 3 ko 4.

BASIR
Adafa hulba da zuma arinka sha kullum awa daya kafin ayi bacci

RASHIN RUWAN NONO


Adafa hulba da man ridi arika ciki har tsawon kwana 3 kuma arinka shafa man hulba
a nono za'a samu nono inshaallah.

RASHIN CIN ABINCI


Ahada man hulba da zuma arinka shan cokali 2 sau 3 arana tsawon sati 2 ko 3.

MAGANIN CIWON IDANU


Adafa hulba da yasun arika wanke idanu asa ma'ul wardi za'a dace.

KARIN NI'IMA MATA


Adafa yayan hulba da kanumfari da habba sauda da zuma anasha za'a ga abin mamaki
inshaallah.

MAGANIN BUSHEWAR FATA


A kwaba garin hulba da ruwan yayi kauri sai a shafa abarshi tsawon minti 30 sai a
wanke.

MAGANIN KAIKAYIN JIKI


Atafasa garin hulba ayi wanka dashi kuma adinga shafa man kanumfari kafin ayi
wanka kuma atafasa lemon-tsami da ganyen mangwaro ayi wanka da ruwan.

MAGANIN KAIKAYIN GABA


Anemi man zaitun dana habba sauda ana shafawa a gaban za'a dace inshaallah.

MAGANIN SHAWARA
Asami jan barkono ajika shi asha.

MAGANIN CIWON MARA NA MANTA


Asami yayan gwanda mace ta rinka taunasu tana ci kamar guda 10 tayi sau biyu arana
za'a dace inshaallah harda mai matsalar haihuwa.

MAGANIN ULSER
Asami ganyen tafasa garin ahada da zuma asha

BASIR
Asami ganyen tafasa asa gishiri a ruwa a rinka tsuguno a ciki na mintuna 10 ko fiye
da haka.

MAGANIN BARCI

12
Za'a hada garin tafarnuwa da zuma cokali 2 da madara sai a rinka sha za'a dace
inshaallah.

MAGANIN RAUNIN MAZAKUTA


Asami garin tafarnuwa da na habba sauda da citta da shanmmar zuwa kofi 1 sai a
hada garin tafarnuwa cokali 5 habba sauda 3 citta cokali 1 shanmmar 2 ahadasu da
zuma arinka sha cokali 3 arana sau 2 za'ayi mamaki inshaallah.

RASHI FITAN FITSARI KO WAHALA YINSA


Ahada tafarnuwa da hulba da jauzi dayyib arinka tafasawa da zuma ana sha
KO KUMA
Atafasa garin habba sauda da hulba da kustul hind anasha da zuma.
KO KUMA SAMUN SAUKI DA GAUGAWA
Arinka hada ma'ul kal da zuma da man zaitun anasha inshaallah za'a samu sauki da
sauri inshaallah.

ASMA
Ahada garin tafarnuwa da zuma da fijil karamin cokali arinka shan cokali bi buyu sau
3 arana.
KO AHADA
Irkusus huran al babbunaj, garin habba sauda, garin yansun sai ahada su arika tafasa
cokali daya daya sau 2 arana har zuwa sati 2 za'a dace inshaallah.

RASHIN HAIHUWA
Ahada garin tafarnuwa cokali 5, hulba cokali 5, Albabunaj 3, fijil 2 da zuma kwalba 3
sai a dora a wuta marar karfi yadda zai hade sai a dinga shan cokali bibiyu-bibiyu sau
3 arana inshaallah za'a dace.

ASMA
Ahada man albasa da zuma asha kullum kofi da har zuwa wata daya.

CIWON CIKI MAI KARA


Asami garin tafarnuwa cokali 5, bakdunus 3, lemon tsami 3, zuma cokali 20 sai a
hadasu arinka shan cokali 2 sau 3 arana.

CIWON ULSER
Ahada man tafarnuwa cokali 10, man zaitun cokali 3, zuma kwalba daya sai ahada su
arinka sha cokali 2 sau 3 arana.

CIWON ZUCIYA
Ahada man kanumfari da zuwa da man zaitun arinka sha.

CIWON KIRJI
Za'a hada tafarnuwa cokali 1, ziitir cokali 1, sai arika tafasawa safe da yamma anasha
kofi dai dai sai kuma arika shafa man tafarnuwan akirji.

MAKERO
Za'a kankare wajan sannan kuma a wanke wajan daruwan ma'ul kal sai kuma arinka
shafa man tafarnuwa awajan za'a dace inshaallah.

13
MAGANIN CIWON KAI
Asami man na'a na'a a hadashi da habba saud arinka shafawa a goshi kuma ana shan
cokali 2 sau 3 arana
KO KUMA
Asami man habba sauda da ma'ul kal anasha ana digiwa a hanci sau biyu safe da
yamma.

MADACI
Sassaken madaci yana maganin shawara, cizon kunama, tsutsar ciki.

KIRYA
Kirya tana maganin ciwon kai, ciwon haure, ciwon amosanin kashi ciwon fata,
masassara.

TARI DA ASMA
Asami man habba sauda ko kuma habba rob, ashafa a kirji da dare kafin a kwanta
bacci.

TSUTSAR CIKI
Asha habba sauda tareda ruwan kal dai dai gwargwodo tana kashe tsutsar ciki sossai

WANDA JINI YIKI DAUKEWA


Asami man tafarnuwa rabin karamin cokali tarinka sha sau 4 arana

MAGANIN CIWON MARA KO CIWON CIKI ALOKACIN AL-ADA KO JINNI


YARI KAYI MATA WASA
Asami zuma cokali 5, man tafarnuwa cokali 2, in anhadsu sai a rinka sha cokali 2 da
safe daya da yamma.

CIWON GABOBI
Asami man sim sim ahada da man hulba a dinga shafe kafafuwa da safe da yamma
inshaallah za'a warke. Amma idan an tsufa to akwai bukatar anisanci cin naman shanu
shima yana kara masa nauyin gabobi.

SHANYEWAR JIKI
Asamu ganyen zogale cokali 7 da kabeji cokali 7 a wankesu a zuba a blender tareda
ruwan zobo kofi 2 a markadasu a tace a zuba zuma arinka sha za'a warke daga
shanyewar jiki da hawan jini da ulser da tari da asma sa sauran.

KO
Asami man zaitun a karanta fatiha 7, ayatul kursiyyi 7, qulhuwallah da falaqi da nasi
sau 7, ayatush shifa'i ma haka to wannan man zaitun a rinqa shafawa ko yaushe kuma
bayan an shafa sai a fito cikin hantsi a zauna kamar minti 10-15 kuma a rinka sa shi a
abinci anaci za'a samu lafiya.

KO KUMA
Adafa tafarnuwa anasha da zuma kuma abashi man tafarnuwa wanda aka hada da
bargon saniya.

14
MAGANIN SHAQUWA
A tauna kwaya habba sauda da rabin cokali da man habb sauda tareda man shanu.

MAGANIN HAIHUWA
Asami man zaitun + man habba + man albabunaj. Ahadasu gu daya dai dai sannan a
karanta ayatul-kursiyyu da suratul Aal-imran da suratul anbiya'i arinqa shafawa ajiki
kuma a shan cokali 1 da safe da yamma har tsawon sati 6 ko 8.

MAGANIN HAIHUWA
Garin Fijil- cokali 5
Habba sauda-5
Hulba-5
A garwaya su attadasu da zuma copi 1 arinka sha cokali 1 da safe da yamma sannan
asha madara bayan ansha su yana maganin haihuwa.

MAGANIN DAN KANOMA


Asami garin sabara cokali daya karami a sha tareda nono.

MAGANIN AMOSANI KAI DA KUMA


Iskanda keyawo a cikin jiki
Asami garin ganyen sabara ajika shi ayi wanka da shi kuma akada da nono anasha.

MAGANIN KAIKAIYI JIKI, KUMBURI


Asami garin ganyen sabara a shashi a cikin ruwan zafi idan ya jiku sai ayi wanka da
shi kuma asha shi a kunu sau 2 arana

MAGANIN CIWON ZUCIYA


Asami garin zaitun da zuma da ruwa a tafasasu a rinki sha sau 3 arana

15

You might also like