Professional Documents
Culture Documents
Questionnaire New 2 (Hausa)
Questionnaire New 2 (Hausa)
SASHE NA A:
ABUBUWAN DA SUKA SHAFI RAYUWAR MAI BADA AMSA
LAMBA
TAMBAYA AMSA TSALLAKE
1. Namiji
1. Mene ne jinsin ka/ki? 2. Mace
1. Koda yaushe
Yaye kake/kike zuwa irin wadancan 2. Kullum
11.
wuraren? 3. Ba koda yaushe ba
4. A’a
1. Eh
SASHE B:
HALAYEN JIMA'I DA YADDA SUKE FARUWA
13. Kana da budurwa ko kina da saurayi? 1. Eh
2. A’a
Ka taba yin alaka da wata ko kin taba yin 1. Eh
14.
alaka da wani? 2. A’a
1. Kwayoyi
2. Allura
20. Wane kayan tazarar iyali kika sani ko ka sani
3. IUCD
4. Kwararon roba
1. Ta hanyar kauracewa alaka
Ta wane hanyoyi kake gani za’a iya kare cuta kafin aure
21. mai karya garkuwar jiki ko kuma samun juna 2. Ta hanyar amfani da
biyu a tsakanin matasa? kayan tazarar iyali?
3. Wasu hanyoyin
SASHE C:
ABUBUWAN DA SUKE TATTARE DA HALAYEN JIMA'I MASU HADARI
1. Shaye-Shaye
2. Abokai
Wane abubuwa ne ke jefa matasa a cikin
22. 3. Kallon Fina-finan tsiraici
halayen jima'i masu hadari?
4. Rashin kulawar iyaye
5. Jahilci
1. Eh
23. Ka taba ko kin taba kallon finafinan tsiraici? 2. A’a