Professional Documents
Culture Documents
Matsayin Tallafi Da Bashin Gwamnati Da Yanda Ya Kamata Musulmi Ya Mu'Amalance Su
Matsayin Tallafi Da Bashin Gwamnati Da Yanda Ya Kamata Musulmi Ya Mu'Amalance Su
Matsayin Tallafi Da Bashin Gwamnati Da Yanda Ya Kamata Musulmi Ya Mu'Amalance Su
0
1. Muqaddima
Najeriya na cikin qasashen da suka fi fama da matsalar talauci a duniya,
musamman idan aka yi la’akari da qarfin tattalin arziqi da Allah Ya bata, ta fuskar
mutane, da albarkatun qasa, da ma’adanai.
A cikin Najeriyan kuma, wasu daga jahohin da ke yankin Arewa inda nan ne ya fi
yawan jama’a kuma nan ne Musulmai suka fi yawa, su ne ke kan gaba wajen
matsalar talauci. Misali, a yayin da alqaluman qididdigar adadin mutane suka
nuna qiyasin mutanen Najeriya ya kai sama da miliyan 215 a farkon watan April
2022, bisa qiyasin Worldometer, alqaluman su nuna 42% wato kusan mutane
miliyan 91 na fama da talaucin da ke hana su samun damar biyan buqatunsu na
abinci da sutura da wajen kwana da ilimi da lafiya. A cikin wannan adadi,
yankunan Arewa maso gabas da Arewa maso yamma su ne ke kan gaba da 71.8%
da 64.8%. Haka kuma alqaluman sun nuna mutanen da ke zaune a jahohin Sokoto
da Taraba da Jigawa da Adamawa da Zamfara da Yobe da Niger da Gombe da
Bauchi na kan gaba wajen talauci.
Duk da cewa irin waxannan alqaluma suna da matsalolinsu kuma yana da wuya a
tabbatar da sahihancinsu, wanda ya san waxannan jahohi da yanda rayuwa ta ke a
cikinsu, zai iya cewa ‘biri yai kama da mutum’.
A watan June 2020, Babban Bankin Najeriya, CBN, ya fitar da sababbin tsare-
tsare dangane da nau’o’in tallafi da basussuka na gwamnati guda goma sha xaya
waxanda babu kuxin ruwa cikinsu. A ranar 16 ga July 2020, CBN ya aike da wata
takardar sanarwar fitar da sababbin tsare-tsaren ga bankunan da ke gudanar da
mu’amalolinsu bisa tsarin musulunci, kamar haka:
1
1) Accelerated Agricultural Development Scheme (AADS)
2) Intervention in the Textile Sector
3) Agri-Business, Small and Medium Enterprises Investment Scheme
(AGSMEIS)
4) Micro, Small and Medium Enterprises Development Fund (MSMEDF)
5) Non-Oil Export Stimulation Facility (ESF)
6) Anchor Borrowers’ Programme Guidelines
7) Real Sector Support Facility (RSSF)
8) Real Sector Support Facility (RSSF) through Cash Reserves Requirement
(CRR)
9) Credit Support for the Healthcare Sector
10) Creative Industry Financing Initiative (CIFI)
11) N50 Billion Targeted Credit Facility (TCF) for victims of Covid-19
pandemic amongst households and MSMEs
Yanzu kusan shekara biyu kenan daga lokacin da gwamnati ta fitar da tsare-tsare
game da tallafi da bashi wanda babu kuxin ruwa. Tambayoyin su ne:
1) Ina aka kwana dangane da tallafi da bashin gwamnati?
2) Me a ke buqatar yi don a ci gajiyar su?
3) Me musulmai, musamman ‘yan Arewa suka samu a cikin tsarin? Me yasa?
4) Waxanda suka samu me suka yi da shi?
5) Ya ya kamata a yi amfani da tallafin idan an samu?
6) Me ya kamata Musulmai su yi a halin yanzu?
Misali, a tsare-tsaren da suka shafi Targeted Credit Facility (TCF), an ware Naira
biliyan hamsin (N50 billion) don tallafawa iyalai da masu qananan sana’o’i
waxanda suka samu matsala a dalilin annobar korona (Covid-19) da bashin kuxi
da ya kai N500,000 ga iyalai ko N750,000 ga qananan masana’antu bisa tsarin
murābaha. Za a biya kuxin cikin shekara uku bayan an huta na tsawon wata shida
kafin a fara biya.
2
Tsarin Agri-Business, Small and Medium Enterprises Investment Scheme
(AGSMEIS) kuma ya tanadi bada rancen kuxi har zuwa N3,000,000 ko kuma ma
N10,000,000 bisa tsarin murābaha ko ijārah ga masu sana’o’in sayar da kayan
abinci, da kayayyakin lantarki, da masu sayar da kwamputa da wayoyin tafi-da-
gidanka, da ‘yan spare parts, da masu sayar da kayan ginagine, da masu hadahadar
sufuri, da makamantansu bisa wasu sharuxxa. Za a biya kuxin cikin shekara uku
ko shekara bakwai bayan an huta na tsawon wata shida kafin a fara biya.
Kafin a fito da tsare-tsaren tallafi da bashi wanda babu kuxin ruwa a shekarar
2020, Musulmai ba su wani amfana da wancan tsarin ba, imma dai saboda qoqarin
3
gujewa kuxin ruwa ko kuma saboda yanda aka siyasantar da tsarin. A fahimta ta,
dalilan da suka hana Musulmai cin gajiyar tsare-tsaren yanda ya kamata sun haxa
da:
a) Mutane da yawa ba su san da shirye-shiryen ba, kasancewa ba cikakken
bayani daga babban banki ko cibiyoyin gwamnati; haka kuma ba bayani
daga wakilan al’umma a majalisu ko gwamnatocin jaha da qananan
hukumomi, musamman a Arewa.
b) Da yawa daga sharuxxan da aka gina tallafin a kansu sun yi tsauri ga
manoma, da ‘yan kasuwa, da masu qananan masana’antu, musamman a
Arewa.
c) Kamar yanda tsarin SMEEIS ya kasance a can baya, an siyasantar da yanda
a ke gudanar da tsarin tallafin da basussukan, ta yanda waxanda suke son su
samu rancen kuxi ko su amfana da tallafi suke shan baqar wahala kafin su
samu.
d) Akwai zargin zagon qasa ga al’ummar Musulmai wanda a ke yi wa
shugabannin babban bankin Najeriya. Misali, sahihanan bayanai na nuna
yanda a ke qoqarin tursasa Musulman da suka cancanci tallafi su bi ta
hanyar bankunan riba (waxanda shugabannin CBN ke da hannun jari ciki)
idan suna son a ba su tallafin. Wasu Musulmin ma sun samu takarda da ta
tabbatar an ba su tallafin, amma an qi sakar musu kuxin saboda sun dage a
kan za su yi amfani da bankin Musulunci ne, ba bankunan riba da
shugabannin CBN suke so ba. Banda wannan, akwai zargin cin hanci da
rashawa da a ke yi wa wasu ma’aikatan bankin NIRSAL wanda a ke bada
wasu nau’o’in tallafi ta hanyarsa.
4
d) Wasu sun qauracewa abincin gidajensu na tsawon lokaci, su kai ta bajabaja
da kaji da zabi da gasasshen kifi, har sai da suka daina jin numfashin kuxi a
aljihunsu da asusun ajiyarsu na banki sannan suka dawo cikin hayyacinsu.
e) Wasu sun qara aure ba tare da shiri da tanadi ba, duk da matsalolin rayuwa
da suke fuskanta a gidajensu. Wani ma an ce zawarawa biyu masu kama da
‘yan mata masu madaidaicin shekaru ya aura cikin wata uku.
f) Wasu mata sun xinka suturu na alfarma; wasu sun canza kayan xaki gaba
xaya duk da babu buqatar haka; wasu kuma sun yi shagulgulan biki fiye da
yanda ya kamata saboda ‚level don change‛ kuma ‚status don high‛.
g) Wasu kuma sun qara jarin sana’o’insu; wasu sun fara sana’a; wasu sun biya
kuxin makaranta; wasu kuma sun biya wasu buqatunsu muhimmai da kuxin.
A gaskiya, waxanda suka yi irin wannan su ne ‘yan kaxan cikin waxanda
suka samu tallafin.
Waxannan abubuwa sun faru kuma suna ci gaba da faruwa cikin al’ummar
Musulmai duk da cewa idan bashi ne, ya zama wajibi su biya; kuma idan ma
tallafi ne, akwai yanda Musulunci ya koyar da hanyoyin amfani da dukiya.
4) Shar’anta
ٌ kareم ُي ُي ْس َو َّل َ da tsare martabartaل dukiya
َو َو َو ْس
ال:ال اال َو و َول َلال ِح اال َو ْس الإوالجااال جلالير يال الأا ِح ي ؟ال
ُي َّللالع غ ال و َو اال َوال جااال َو ُيج ٌملالإ ال َو و لال ال َو َّل ال َّل ُي َو
َل َو ْ َل َل َل ِح ِح
َو ْس َو َو ٌم الإوالق َو َىض ُي َو َو ْس َو ْس الإوالقا َو َىض
َو َو ْس َو ْس َو ُي
ال ِح غي َوال
االقال:ال ؟القال:ال
ال ي ِح القال:ال
ال ِح َوال
؟القال:القا ي ِح القال:ال
ال قال:ال فال ْس ِح ِح الأالَل َوال
ُي ُي َو َو ٌم َو ْس ُي َو ُي َو َىض َّن َو ْس َو ْس َو َو ْ ُي ُي
الأال ِح ال َو ال غياال َوأ ْس الق ِح َولالو و ِحالوي ِح ِح ال َو ال ] [Muslimأ َو الق ِح لالو و َو ِح ؟القال:ال ال ي ال ل ا ال. َوال الإوالق
ٌم َو َو َو ٌم َو ْس ُي َو ُي َو ٌم َو ْس ُي َو ُي َو َو
غي ][Tirmidhi da Abu Dāwud ال غياال أ الق ِح لالو والو ِحأ ِح ال ال غياال أ الق ِح لالو وال ِح ِح ال ال
)5
َShar’antaو َّل rubuta yarjejeniyar bashi, da kafa shaida a kansa
والل الْس غي ْسي ّالأ ال ّ َوجال ُك الْس َو ْس َو ْس ُي ْ َو َو ُي ُي ٰـ َل ُّ َو َّل َو َو ُي ْ َو َو َو َو ُي َو ْس َل َل َو ُّ َو ىًّم َو ْ ُي
ِح ْس ُي ْس ِح ال ٱ ب اله.......ال وت ي ال ي اال ل ِح ي الا أ ِحالإ ال ي َلي البيي الإ ال جلالأ
ُي ٰـ ِح َّن ٍع َو ِحْس َو ْس َو ٍف َو ُّ َو َو ٓ َل َو َّن ْس َو ٰـ ُي َو ِح َو ُي َو ِّ َو ِح ْس َو َو َل َو ُ َو
ٰـ َو
ِحالإ يى ماال ا ىالال َو َو ك اال َو ُيج ْسَني َىض ال َو ُيج ٌملال َو ْسأ َو ِحاو ِحالأم ال ض و ِحالأ ال ل ي ِحاال وال ِحضل ِحالإ يى ماال
][Baqarah, 282
8) Bayyana cewa dukiya amana ce ga wanda a ka ba; kuma za a yi tambaya a
kan yanda aka tara dukiya da yanda aka yi amfani da ita
غماال َل ْس َو ُياهاال َو َوع ْس الع ْ م َوالأاال َو َو َولالب اال َو َوع ْس َوالأال الأ ْس ال َل ْسي الَو الع ْسبي َوالي ْس َومال ْل َوغ َواأةال َو ىِتَّن ال ُي ْس َل َول َو
الع ْس ُي
الع ُيم هال َو َو َو ُي ُي َو َو َو َو
ِح ِح ِح ِح ِح ِح ِح ِح ِح ِح َل ِح ِح ْ ال لالقيأا َل ْس َو ٍف
غماال ْسب ُيهال ][Dārimiy da Tirmidhi
َو غماال َو ُي اال َو َوع ْس الج ْس م ال َو ٱ َوت َو َوب ُي ال َو َو
ِح ِح ِح ِح ِح
Abu na biyu shi ne duk Musulmi da ya samu tallafi ko bashi ya fahimci cewa
Musulunci ya nuna wa mabiyansa hanyoyin da za a bi wajen yin amfani da dukiya
yanda ya dace, da yanda za a yi tattalinta da bunqasata. Daga cikin hanyoyi da za a
iya bi wajen amfani da tallafi ko bashi yanda ya kamata, akwai tsarin:
6
Rashin amfani da tallafi ko bashi yanda ya kamata na da illoli masu yawa:
1) Mutuwar zuci, da rashin kishin kai, da zama talasuru, da rashin kawo ci
gaba ga al’umma.
2) Yaxuwar aqidar zaman kashe wando wanda ke haifar da shaye-shaye, da
faxawa cikin miyagun ayyuka.
3) Qasqanci da tsana da qyama da kushe da zubewar mutunci a gida da waje.
4) Dogaro da wasu wajen samun abin rayuwa ko da hakan zai sa a bar tafarki
madaidaici.
5) Bin hanyoyin maula ko bambaxanci ko zambo don biyan buqatun yau da
kullum.
6) Barazana ga tsaro, da aminci, da kyakkyawar zamantakewa a cikin
al’umma.
ا ال يالب الجحشال يىعال مال لم اٱ َني َىض اال ا ال اوال لغيي ال لالبغي اال لص اال يبغال خ اال
َىض َىض
ال صي الببم الع ال لم اٱ َني َىضال:ال إل ابةال ي ال مي َني َىض ال لصحابةال ب ال ج ال314/4 تغ ال ي ال ل
َو َو ُ َل ُي َىض َو َو َل ْس
ضال الع َلماالقال ال ج َىض َلي ال ل ُّ َوب َنيْس ُي اال َو َوأاالل َل ال ي ال ا ْس ض ِحالأ َل ْس َوالأ ٍفالاال َو َلَوالأ ْسم ُ ٍفكاال َو ال َوع ْس ال َل ْسو َوم َوااالب ْس ال َل ب َوالب ْك ال َىض
ِح
الُي شاال َو ْس َو ال َو ِحاضح ِحاال َو َو ْس َو الٍع َو َو و ي اال َو ُك ْس ُي ال ْسع ُي
فال َو َو َوو ُي اال َو ْسو َو ىِتقال ْل َوم َواااال َو ْس ُي ال َو ْسر َوب ُي ال َو ْسعج ُي اال َو َلل ْس ال ُٱ ْس ال ْس
ِح ِح ِح ِح َني َني ِح
ُّ َو ْس ىِت َل ْس َو َو ُي َل ِح
ْس ْس َو َو َو ْس َو َو ُ َّن ْس َو َو ْس ِح َو ُ ْس ُي َل ْس ُي ُي َّن َل ْس ي َىضُي َو َل َو َو ْس ٍع َىضُي َو َو ٌم
ىالأ ال ضال ل ب َني ال ل ال ق ال ِح ِح اال كاوال خ ِح الجا تال ي ِحالأ ال ا صا ال ٱ ِحالن ةال ِح ي ٍف اال ٱ ال لال ل
َو َل ْس َو ىِتَّن َل ْس َو َو َل َّني َل ُي َو ْ َو ْس َو َو َو ْس َو َىضِّب َو َل َو ُي ُي َّل َو َّل َّل ُي َو َل ْس َو َو َّل َو َو َل
الع الث َرُث ي ال ْس َوو ٍعخاال....القال ال ال ول ِحالإ ال ب البك ٍع الب يال شاال ْه ِحالأ َّللال َو ْ ال َّللالع غ َو ِح ال َو ْو َو الع َوال َل َل َّن ي َو و لال ِح
َىض َو َو َو َىض َو َو
الوغاوةال ل ااال ك ماال ع ي ال ][Bukhari da Muslim ِحل ِحالبخ ِحاو ٍفمال ك ِح ي ِح ي ِح
7
الال
Nana Khadijah (Allah Ya yarda da ita) ta shahara da wakilta maza don su yi mata
kasuwanci kafin daga baya Manzon Allah SAW ya aure ta.
Sahabiya Qailah Ummu Baniy Anmār (Allah Ya yarda da ita) ta shahara wajen
saye da sayarwa kai tsaye a matsayin babbar ‘yar kasuwa, kamar yanda ya zo a
cikin Ax-Xabaqāt na Ibn Sa’ad da Al-Istī’āb na Ibn Abdil Bār.
A wannan zamani, mata za su iya yin sana’o’i daban daban, qanana da manya, irin
na da can ko na yanzu, a cikin gidajensu ko a waje, gwargwadon buqatar
al’umma, gwargwadon hali da yanayin da suka samu kansu, kuma bisa qa’idodin
da Musulunci ya gindaya.
Haka kuma, mata za su iya yin aiki a ma’aikatu ko kamfanoni bisa wasu sharuxxa
da qa’idodi da ladubba waxanda Shari’ar Musulunci ta bayyana.
Haqiqa zaman mace a gida don kula da al’amuran cikin gida da tsayuwa wajen
tarbiyyar ‘ya‘ya yanda ya kamata, da yin sana’a a gida yana da matuqar
muhimmanci, kamar yanda wata baiwar Allah ta ce:
ال غ ال مل يي ال وال لبغ ال ااال ل الم َني َىض الْهال ل ىِت ال ال َني
َىض
بج ـ ـ ــل ي ق االأ ال ل اال ال ال لبغ ال ىهال أغ ـ ة غ إ الب
ً
ـــ جا ال عي الل ب ااال االل يالإوالقيأ الل اأ و
ً ً
ــــ ل ال فأاال لال ا ال ىهال ا ال واو ال ع
Duk da haka, fitar mace waje don yin sana’a idan akwai buqatar haka babu
matsala matuqar an kiyaye qa’idodin Musulunci. Daga cikin tasiri da amfanin
sana’a ga mace, akwai:
1) Samar da hanyar dogaro da kai ko tallafawa wajen kyautata rayuwar iyali;
da taimaka wa iyaye, da ‘yan uwa da dangi da sauran jama’a ta hanyar
kyauta ko sadaka.
2) Ciyar da al’umma gaba wajen samar da aikin yi ga mutane, da rage zaman
kawai a tsakanin matasa maza da mata.
3) Bada gudummuwa wajen bunqasa tattalin arziqin al’ummar Musulmai da
ma qasa baki xaya.
4) Samar da mata qwararru a vangarorin sana’o’i daban daban.
8
Akwai buqatar a lura da waxannan abubuwa wajen sana’o’in mata:
9
d) Rashin tozartar da kulawa da gida da kuma tarbiyyar ‘ya‘ya
َو ْ َو ْس َل ُي َو َو ٌم َىض َو ْس َو َو ْ َو ْس َل ُي َو ِّب َو ُي ْس َو َىض َو َو َو ِّب ٌم َو َّن ُي ُي َو ِّب ُي َل ْس ُ َو ْس
[ لم ةال ِحعغةال ِح ي الIbnus Sunniy] ُّلال ٍع ِحالأ الب ِح ي ال ومالوغياال ال جلالوغيال ِح ِح اال لم ةالوغيةالبي ِح ا
شاال ي[ ال َو ْس ُي الن َو ااال َو ٱ ْس َىضَو ال إلب َولال َو ال ُيحالن َو اا ُيالق َور ْسBukhari da Muslim] الع ْس ال َو ع َّني َو ا َوب ْسغ ال َو ْس ج َو اال َو َوأ ْس َلل ٌمة َو
ِح ِح ِح ِح ٍف ِح َني ِح ِح ِح
ٍع ِح ِح َو َو َو َل ْس َو ُي َو َل َو ْس َىض َو َل ْس َو ُي َو َل ِح َو َل َىض
[Bukhari da Muslim] اهالع ال ل ٍفيال ِح ي ال ِح ِحهال عاهالع ال ٍع ال ي ال ِحتال ِحي ِحاله
9. Kammalawa
Daga qarshe, ina son in tunatar damu wannan Hadisi na Manzon Allah SAW
wanda Xabarāniy da Hākim suka ruwaito:
ُي َو َّن الأغ ٌم اال ب ْس
ِّب َو َّن الأحم ُي الي!ال ِحع ْس
َّن َىضابالج ُيلالع غ ال ل َّن ُي
الأ ا ق اال يالأ ال ئ ال ِح شالأاال ئ ال ال ا:فمال ال ي
َّن ُي َّل ُي َّن ُي عم ْسلالأاال ئ َو ال َّن الأج ٌّ الب االث َّن
غلاال ِحع ُّ هال و ااهالع ال ل ااال
ِح البال ُي
القغاأ أ لم ال !ال ال
ي الأحم ا ال:القال َو
Alhamdu lil Lah. Wassalātu was Salāmu alā Rasūlil Lah, wa Ālihi wa Ashābihi
wa man wālāh.
10