Download as docx, pdf, or txt
Download as docx, pdf, or txt
You are on page 1of 1

GAMSARKA ZUMUNTA RAHAMA IRRIGATION WATER USERS CORPORATION SOCIETY LIMITED

Hadejia Valley Irrigation Scheme (HVIS)


Hadejia Jama’are River Basin Development Authority (HJRBDA)
Website: gamsarkazumuntarahama.nicepage.io
Email: Gamsarkazumuntarahama001@gmail.com

MOTTO: FARMING IS OUR PROFESSION


Phone: 07037732343, 08062563011
Address: Near Gamsarka Bridge, Gamsarka Town, Auyo L.G, Jigawa State, Nigeria

DOKOKI DA HUKUNCE-HUKUNCE GA DUK WANDA YA LALATA


HANYOYIN RUWA DAGA OFFISHIN RUWA
1. Duk Manomin Da Ya Sara Canal Zai Biya Tarar N10,000
2. Duk Manomin Da Ya Noma Maraga (Kwata) Zai Biya Tarar N10,000
3. Duk Wanda Ya Ketara Canal (Da Tantan, Injin Chasa Da Sauransu) Zai Biya Tarar N10,000
4. Duk Makiyayin Da Ya Ketara Canal Da Shanu Zai Biya Tarar N10,000
5. Duk Manomin Da Yayi Bugo Akan Hanya Zai Biya Tarar N10,000
6. Duk Wanda Ya Lalata Gate (Madatsar Ruwa) Zai Biya Tarar N50,000
7. Duk Wanda Ya Noma Gefen DC Zai Biya Tarar N10,000
8. Duk Wanda Aka Kama Yana Wankin Mashin a Cikin DC/FC Zai Biya Tarar N2,500
9. Duk Manomin Da Bai Biya Kudin Ruwa Ko Kudin Maintenance Akan Lokaci Ba Zai Biya Tarar
N2000
10. Duk Wanda Aka Kama Yana Jinga A Cikin FC/DC Domin Kamun Kifi Zai Biya Tarar N5,000
11. Duk Wanda Aka Kama Yana Lalata Hanya Zai Biya Tarar N10,000
12. Duk Wanda Ya Sace Gate (Madatsar Ruwa) Zai Biya Tarar N100,000
13. Duk Wanda Yayi Amfani da Saifo Gajere Wanda Zai Haifar da Lalacewar Canal Zai Biya
Tarar N10,000

SANARWA:

❖ DOLE MAI LAIFI YA GYARA ABIN DA YA LALATA KUMA YA BIYA KUDIN WANNAN TARA

❖ DUK MAI GONA YA HANA YAN KALE ZUBA YAYI AKAN HANYA KO CIKIN CANAL A LOKACIN BUGO

❖ ZUBA YAYI KO TARA YAYI KO KUMA YIN JINGA A CIKIN MARAGA (KWATA) LAIFINE

❖ DUK WANDA ZAI SA DUMBA A CIKIN KWATA SAI YA NEMI IZINI DAGA KUNGIYAR MASU AMFANI
DA RUWA (WUA OFFICE)

You might also like