Professional Documents
Culture Documents
Hope 1
Hope 1
Najeriya kasa ce da ba a taba ganin irinta ba, mai ban sha'awa a cikin halaye
daban-daban da tsarinta, masu fa'ida da fata cikin hadin kai da makoma. Gida ga
sama da mutane miliyan 200 masu fa'ida, Najeriya ita ce kasa mafi yawan al'umma a
Nahiyar Afirka kuma mafi yawan bakar fata a duniya. Tabbas ya zama dole a wajenmu
da mu d’ora kasar nan akan cigaba ta yadda wadanda zasu zo nan gaba zasuyi Alfahari
damu.
A Zahiri, wadata da aminci suna jiran mu. Babu wani abu da ya wuce wannan
kyakkyawar manufa da zai isa, kuma saboda nasan hanyar da nake nema na zama
shugaban Tarayyar Najeriya. Ina rokon ku da ku hada ni da Sanata Shettima a wannan
tafiya.