Professional Documents
Culture Documents
DRAMA
DRAMA
Saddiqa: Mln Assalamualaikum, Dan Allah Ina Tanbaya Nikeyi Gidan Emmanuel
Kaber: Gidan Emmanuel Aiko Nasan Gidan.
Saddiqa: Dan Allah Kayiman Kwatance Mana.
Kaber: Aa Yanzu Niba Wani Abu Nikeyiba Muje Inkaiki Gidan.
Saddiqa: Aubama Kwatance Zakayimanba Harrakani Gidan Zakayi, A Gaskiya Kana Da
Kirki Dan Allah Inbabu Damuwa Yaya Sunanka.
Kaber: Sunana khaber, Wasu kuma Sunaceman Dan Alhaji, Tinda Yanzu Kinsan Sanana To
kema Yaya sunanki?
Saddiqa: Sunana Saddiqa, Amma Wasu Suna Ceman Shadee.
Kabir: Gaskiya Sunannan Yayi Dadi Sosai, kuzan Iya Samun Numbarki?
Saddiqa: Numbana Kake Tanbaya?
Kaber: Eyy Numbanki Nikeso Kibani Sabuda Yanzu INmun Rabu Murinqa Gaisawa Ko?
Saddiqa: Eyy kuma Hakane Kashirya Ga Numban 08055664477.
Kaber: Gaskiya Nayi Farin Ciki Da haduwana Dake, Ga Gidan Munkawo.
Saddiqa: Gaskiya Nagode sosai da Abun Da Kayiman Allah Yasaka Da Alkarri.
Saddiqa: Assalamu-alaikum, Barkanku Da Warhaka.
Emmanuel: Aa su Saddiqa Ne A Gidan, yakike Ya Gidan Naku, ya jeccica mamanki?
Saddiqa: Ina Lafiya Itama Tana Lafiya, Amma Kawu Kasan Yanda naji Kuwa da Kace
Jessica?
Emmanuel: Aa Saikin Fada.
Saddiqa: Da Kace Jessica Sainaji Abun Yayiman Wani kala, Bansaba inji Ance Jeccica ba.
Emmanuel: Okey, Kinjiman Mara Kunyan Yarinya To Nima Mama Kikeso Inrinqa Cemata?
Saddiqa: Aa kawu Basaikacemata Mamaba Amma Dai Dakasani Kaceman ya Mamana.
Emmanuel: Ke Shiga Ciki Kiyi Wanka Kici Abinci Kihuta.