Download as docx, pdf, or txt
Download as docx, pdf, or txt
You are on page 1of 19

ALLAH NE SHAIDA 2

ALHAMDULILLAHI NOW I WILL BE CONTINUE IN MY NOVEL ALLAH NE


SHEDA 2,

Special tnx to my fans

Allah yabar xumunci daso da kauna.

GOLEN’S WRITERS ASSOCIATION

Dedicated to my sweet and dearling husby Bamalli


ustax.
WRITING BY XEE’ABU SAFANA

MRS’SALIHU BAMALLI USTAX.

UMMA ta cigaba dajan hannun taslima ita kuwa kuka kawai take rusawa dakyal
sukabar kauyen roni, suka hau motar jigawa,
Around 9pm suka shiga tasha babu kowa sai masu gadi wata rumfa dake chan
gefe umma tajata suka tafi randar ruwan data gani a gefe ta bude tare da debo
musu sukai alwala sallar magruba da isha sukayi suka cigaba da zama a gurin
kowane da abunda yaje sakawa a zuciyarsa a haka sukaga safe, umma tace’ yanxu
yah zamuyi gashi bamuda kowa ina zamuje sanin datayi umma batajin duk
abunda zata fada hakan yasa tajawo hannun umma suka nufi inda taji wani
kwandasta nata fadin Abuja! Abuja!!

Yana ganinsu yace” hajiya Abuja zakuje?

Eh chanxamu

Toku shiga yanxu motar zata tashi kushiga muje,

Babu bata lokaci motar ta cika suka wuce” sai a yanxu take ganin kamar tayi
kuskuren cewa suje Abuja, to wama sukeda shi a abujan?

Doguwar tafiya sukai sannan suka isa garin Abuja inda kowa yasauka dole suma
suka sauka, umma ce tace”taslima ga gurin siyarda abinci chan bari nasiyo mana,
a’a umma muje tare to tace” tareda kama hannun taslimar da zummar su tsallaka
titi.

Horn ake danna musu da karfi wanda ya gigita taslima ta fara kokaarin jawo
hannun ummar ita kuwa umman inah! Batajin komai, ita kuwa datake jin horn din
gashi bata gani basuyi aune ba motar tayi gaba dasu,

Da sauri matashiyar yarinyar ta fito wacce bazata wuce 16 years ba a rude ta


nema taimakon mutane aka saka mata su a mota medical hospital ta nufa dasu
aka karbesu emergency aka shiga dasu,

Duk wani abu daya kamata ayi tabiya akayi kiran mamanta taga yana shigowa
wayanta da sauri ta daga tareda fadi”momma na akwai problem na kade wasu
matane ina hanyar dawowa gida yanxu haka ina medical hospital.
Ayyah! Gani nan zuwa kijira ni”to saikin zo,

A lokacin da momma tazo yayi dai’dai da fitowar doctor dan haka office suka bias
bayan ya zauna yake musu bayani,

Karku damu jikin nasu da sauki ita yarinyar ne sai zuwa gobe zata farfado, but
dattijuwar kuma kanta ne yadan bugu but munmata dinki itama at any time zata
iya farkawa, kuje gida kawai hajiya zansaka nurses su kulada su,

A’a doctor its not better’ momma kije gida ke nizan zauna nakwana dasu insha
Allah tunda dama gobe weekend ne kinga bazanje school bad an haka kije,
momma.

Ba musu tace” to dan haka ta wuce, bayanta koma gidane tasaka driver yakawo
musu abinci da ruwan zafi,

Idonta biyu ko kadan babu alamar bacci a idonta umma ce ta fara farkawa da
salati dasauri ta matso kusada umman tana mata sannu!

Cikin mamaki umma take kallonta domin jintana jin abunda take cewa ita kuwa
sannu tacigaba dayiwa ummar tare da cewa”niceh na kade kuda mota sunana
yusra dan ALLAH ku gafarce ni tsautsayi ne.

Ita kuwa umma farin cikin take da hamdalah domin jinta yadawo tanajin komai,
dagama yusra kai tayi,

Tea ta hadawa umma mai kauri ta tayarda da ita tana bata ciki kulawa tsaf! Umma
ta shanye tea din dan haka filet yusra ta dauka tareda zuba mata ferfesun kaza da
dankali shima taci sosai sannan ta bata ruwa tasha, a haka suka kwana taslima
kuwa sai safe ta farka, yusra c eta kira doctor bayan ya dubata yace” bawata
matsala kuma babu abunda yasamu yaran dasuke a cikinta,
Lalube ta farayi tana kiran ummah! Da mamaki suke kallonta doctor yace” bata
gani neh?

Eh umma tace”cikin kuka,

Da makantar aka haifeta ya tambaya?

A’a yau kwana biyu kenan da makancewar jefarta akayi a ido,

Yusra ta kalli doctor tace” doctor what is the solution now?

Daga kafada yayi yace”what do you went?

I went help her,

Ok go ahead ya fadi,

Kamar nawa kake ganin zasu isa ayi mata aiki?

Ehto tunda da wuri kike so ayimata zaki iya biyan dubu dari ukku da hamsin,

Ok so nake daga yau zuwa gobe kumata domin nanda ranar Monday nizan bar
kasar nan abbana yana son inkuma Egypt da karatu kuma maybe this Monday
zantafi dan haka inason ayi komai kafin intafi,

Ok,ya fadi tashi tayi tareda fadin zanje gida indawo zan dawo maka da kudinka
kallon umma tayi tareda cewa” nixanje zandawo anjima za’a kawo muku
breakfast yanxu Allah yakara sauki,”amin”
Bata wani jimaba ta dawo da kayan abinci bayan taje ta biya kudin aikin doctor
yace”anjima da yamma zasuyi mata,

Da yamma aka shiga akayiwa taslima aikin ido doctor yace’ after 3days za’a cire
mata, sosai umma kewa yusra godiya tace’ bakomai.

Ranar Monday tunda safe yusra tazo asibitin tayiwa su umma sallama ta wuce’
airport. Ta bawa doctor kudi kimanin dubu dari takwas tace’ ya basu,

Umma yasamu yabamawa tace” bawan Allah nayarda dakai kaje kasamar mana
gida na daidai kudinmu nida yata muxauna bamuda kowa a Abuja, wallahi
kataimake mu, nasan gidaje suna tsada a Abuja amma karufa mana asiri kamar
yadda Allah yarufa maka, kallonta doctor yayi, sannan yace"to shikenan.

A ranar da aka cirewa taslima aikin idonta Umma tayi farin ciki sosai Wanda baya
misaltuwa,

Doctor yasama Umma yai Mata bayanin ansamu gida amma Karami ne daki
biyune ciki sai toilet da kitchen sai wani karamin shago a kofar gidan, yace idan
anyi discharging dinsu zai kaisu.

Sosai Umma tayi farin ciki tare da godewa ubangiji, ta kuma godewa doctor sosai.
1week sukai a asibitin doctor ne ya daukesu yakaisu gidansu, Alhamdulillah domin
yanxu taslima tana gani sai dai an yankar mata glass medical Wanda zata ringa
sakawa idan zata shiga Rana,

A motarsa ya daukesu yakai su anguwar akwai mutane kowa harkar gaban sa


yakeyi gwanin sha'awa parking yayi ya fito, sannan ya bude musu, key yasaka ya
bude gidan karamin shagone a kofar gidan Wanda akwai kofa ta cikin gidan.

Dan karamin soro ke akwai tun daga zaure har tsakar gidan shafe yakeda siminti,
tsakar gidan ma Karami ne, sai dakuna guda2 kowane yana dauke da kofa sai
window, cikin dakunan kuwa duka tayils ne, bayin su a tsakar gidan yake shima
shafe yakeda siminti gashida kyaure kuma a rufe yake,

Kitchen dinsu ma ansaka tayils a kasa sannan akwai kanta shima yana dauke da
kyaure, gaskiya gidan ya burgesu godiya sukama doctor sosai domin sunsan gidan
yafi karfin kudinsu, yadai siyar musu ne kawai.

A haka yai musu sallama ya tafi, zama taslima tayi a kasa taji sanyin tayils na ratsa
ta tace" ummah! Mene ne abunyi?

Bangane abunyi be kamar ya?

Jakarta ta jawo Wanda take tara albashin ta a ciki ta zazzage duk yan dubu"dubu
ne Masu yawan gaskiya domin bata taba kashe albashin ta,

Kirgawa tai kudin sun haura dubu dari hudu, dan haka ta dubi Umma tace"
Umma Ina kudin kike Tarawa, irin Wanda antyna take bani Ina Kawo mini?

Gasu nan ta mika Mata wata Leda,

Umma tace" Ina tarasu ne idan kintashi aure inmiki kayan aure,
Dubawa tayi taga suna da yawa tace, Umma naga mun wuto wata kasuwa zanje
inyo mana siyayya da kudin gurin ki, su kuma na wajena a ajiyesu bari inyi sauri
zangane gurin bazan dade ba insha Allah.

Kallonta Umma tayi tareda fadin to saikin dawo, haka taja kafa da katon cikinta ta
fita, ai kuwa tana fita taga wasu yara su ukku a kofar gidan maza biyu sai mace
daya, gaisheta sukai ta amsa tare da tambayar su Dan Allah daga nan zuwa
kasuwa babu nisa KO?

Eh macen tai saurin cewa tareda fadin" muje inraka ki,

OK nagode muje.

A kafa suka taka tafiya ta 10munites ta kaisu kasuwar inda babu abunda babu, a
nanfa taslima ta fara siyan abubuwa komai saita ringaji da sauki ma, dariya
yarinyar tayi tace" ai nan kasuwar komai sauki garesa shi yasa wasu kece Mata
kasuwar yan'san banza.

Murmushi kawai taslima tayi" tukunyar girki ta sai musu guda ukku 3 sai murhu
biyu, yarinyar tace' kinga risho nan mai biyu second new ne ki siya, ba musu
tasiya, sai kasko na suya da ludayi nashan kunu Dana girki da spoons, filat'filat
kwanoni duk dai wani abun amfani na talaka, tabarma tasai musu guda ukku
manya 2 karama 1,

Yarinyar tajata sukaje gurin siyar da kayan kallo t.v tasiyo mai kyau da d.v.d duk
second new itafa saukin kayan yafara bata tsoro kodai kayan sata ne, kettle na
dafa ruwan zafi tasiya, sannan sai labulaye gaskiya ta kashe kudi sosai, sai katifu
marassa yadi yan yanke manya ta yanko musu kudin data rage basu wuce dubu
hamsin ba, buhun shinka tasiya sai taliya da masara, tayo cefanen abinci dai,
yarinyar kuwa Mai shegen surutu ta nufi gurin gwanjo,,,,,,,lollz!
Dagawa ta dunga yi tana zabar t.shirt da rigada siket da dogayen riguna, tana wllh
idan kika haihu wannan zasuyi miki kyau ki siya, kamota tayi tace' kinga zo muje
inada kayan sawa ai.

Mota suka samu ta loda musu kayan har kofar gida yarinyar da kannenta suka
dunga shiga da kayan cikin gida ko ummah tayi mamakin yawan kayan.

Bayan sungama ne taslima ta basu Dari biyar tace ita macen ta dauki Dari ukku
sukuma tabasu dari'dari,

Godiya sukai sannan ta umarce su suje gida yamma tayi.

Ita dakanta ta shirya komai na gidan ta saka musu labulaye da katifu sannan tajera
kayan kallo tasaka komai a inda yadace sannan ta nufi bayi ta dauro alwala tazo ta
gabatar da sallah,

Zama tayi akan daddumar tana lazimi har akai isha'i tayi tacigaba da zama tana kai
kukanta ga Allah, tana kallon Umma har lokacin da bacci yasace umman!

Allah sarki rayuwa dukkan su babu wanda ya nemi abinci a haka suka kwana,

Yarinyar nan makotan su ne sunanta saudat kannenta kuma murtala da Abdullahi


mahaifiyar su tana da mutunci sosai duk sadda tagama abinci tana zubowa a kawo
ma ummah kuma takan shigo su gaisa su kumayi fira.

ALLAH NE SHEDA 2

mrs"sweet dearling busby Salihu Bamalli on top

Xee"Abu"Safana
A bangaren tauhid kuwa bayan sungama wayada tauhida bacci ya kwashe sa
washe gari around9 abbansa yakira sa yake fada masa yazo gida,

Lapiya ya tambaya abban yace" tauhid kasan ita rayuwa duk sonda kakewa
mutum Allah yafika son bawan sa kuma dukkan mu bazamu dawwama a duniyar
nan ba, sannan kasan na daga cikar ka musulmi kai imani da kaddara mai kyau KO
sabanin haka, kuma komeh yadame ka cigaba da addu'a domin hadith ne
ingantacce daga manzon Allah (s.a.w) yana fada mana addu'a'u huwal ibadah!
Tauhid Ina mai baka hakuri Allah yayiwa tauhida rasuwa a Daren jiya.......!

Tsaye ya tashi cikin tsawa domin yama mance da mahaifin sa yake magana yace"
whatttt!

Nasan kaji meh nace" Dan haka ka shirya kataho Nigeria,

Baisan sadda yasaki wayar yana dogon salati ba, jiyayi komai nasa ya tsaya masa
da karfi yasaki kuka kamar wani karamin yaro sojojin dake gadin bakin kofar suka
shigo domin suga mene ne?

Ganin ogan nasu yana kuka yasaka suka fara kallon juna cikeda mamaki da tsoro,
bindiga ya dauka tareda sakin wani irin harbi asama Dan haka da sauri suka fita,
shi kansa baisan halinda yake ciki ba, office din ogan shi ya nufa ya fada masa
matarsa ta rasu yanaso yaje gida yanzu,

Kai tsaye ogan ya nuna rashin amincewar sa zai cigaba da magana tauhid yadaga
masa hannu tareda ficewa baiko rufe kofar ba, jiri yaji yana kwasar sa dakyal yaje
cikin gidansa yana kokarin shiga falo ya fadi!

Dasauri sojijin dake gadinsa suka sungume sa sai asibiti domin ceto rayuwar sa
yashiga matsa nan cin hali harta kaiga ansaka masa oxygen sai da yayi kusan
2weeks a haka kafin yafara samun sauki watansa guda a hospital kafin ayi
discharging nashi yana dawowa da kwana 2 ya shirya kayansa tsaf! Ya nufi office
din ogansu gabaki daya ya bashi takarda yace" na'aje aikin soja har abada sir,

Yana fadin haka yakama gabansa sai airport dukda kiran da ogan yadinga masa
amma inah zuviyar maza tayi zafi dan haka sai Nigeria saida yazo gida kuma
damuwar tasake tasowa sabuwa da taimakon iyayen sa suka dunga rarrashin sa,
but badai kagan sa yanxu yana fara'a ba kullum fuska a murtuke babu annuri ga
rashin kuzari gashi baya zuwa ko'ina kullum yana gida, akullum tunanin tauhidar
sa yakeyi yana kuma binta da addu'o'i.

Abba ne yasame sa yace" tauhid organ ku yakira ni yana bani hakuri in rarrasheka
ka koma aiki domin kai mutum ne mai amfani a garesu.

Abba kace masa yayi hakuri bazan koma ba, ni nakeda amfani a gurin su amma ni
yanxu rayuwata batamin wani amfani......

Tauhid Karna sakejin wannan kalmar a bakinka kaifa musulmi ne bai kamata ba ya
kamata ka kiyaye harshen ka, kuma kasani zaman ka gida bashida amfani saima
damuwa dazai kara dora maka Dan haka mungama magana dashi zaka koma aiki
amma anan Nigeria sun kuma amince harsun gama komai zaka koma abuja da aiki
insha Allahu kuma akwai yaron abokina yana nan zan hadaku mutum ne mai
barkwan ci da iya zamada mutane sunan sa cpt.Adam Dan haka Kai hakuri end of
this month zaka tafi abuja kacigaba da aiki.

A sanyaye yace"to Abba,

Yawwa Allah yai maka albarka"amin"


Bada son ransa ba ya tattara yakoma abuja anguwar dayake ta burgesa domin shi
mutum ne mai son jama'a anguwar kuwa akwai mutane kuma akwai tsari da ban
sha'awa ga makarantu boko da islamiya ga yawan massalatai, sannan daga nan
gefe duk gidajen sojoji ne Wanda suke zagaye da babban get a takaice dai barrack
ce sabuwa domin dayar wacce keda Dan nisa kadan gidajen sun cika shine aka
musu wa'yannan kuma duk musulmai ne a cikin su, gidan sa jere da gidan
cpt.adam a ranar dayaxo tun a ranar yagama fahimtar cpt.adam mutum ne mai
barkwan ci da surutu, sai dare cpt.adam yashiga gida.

Tunda safe yaji Ana masa nocking a tunanin sa sojojin dake gadinsa ne wani dan
yaro yagani wanda bazai wuce 9years ba ya gaishesa ya amsa, sannan yabashi
bascket dinda ke dauke da breakfast yace'inji dadyn sa , dagani ya fahimci yaron
adam ne Dan yaga Kama, godiya ya masa ya tafi yaron,

Satinsa daya da zuwa kullum cpt.adam suke Kawo masa breakfast sai kuma na
dare domin na Rana yanaci a office,, cpt.adam ya matsa masa suje gidansa hardai
rannan ya amince sukaje, a falo suka tarar da yar karamar yarinyar sa ta goye
tanata kuka daukarta yayi tareda Fara kwalawa matar kira yana fada" fitowa tayi
sanye da hijab tace" wallahi Ina sallah ne yi hakuri, ta fada tareda karbar yar'

Sai a lokacin ta lurada tauhid fara'a tasaki tana abban yasir wannan shine mejor"
tauhid din?

Eh shine

Ayyah sannu zama tayi tareda gaishesa bayan sungama ta nufi kitchen ruwa ta
Kawo masa da drinks with fruits, suna nan yaran cpt.adam suka dawo yasir da
deen ita kuwa kitchen ta nufa haka suka sha fira bayanta kammala musu abinci,
cpt.adam yafito ya taka masa harya shige gida yana kara fadawa cpt.adam yayi
dacen mata gaskiya.

A haka sukaci gaba da rayuwa duk sadda yasama time yakanje gida yadubo su
yadawo.
∆¶Π¶∆¶Π¶∆¶Π¶∆¶Π

Taslima kuwa ciki fa sai kara tsufa yakeyi mama(wato makociyar su mahaifiyar su
saudat) tacewa"Umma yakamata ta Fara wata sana'a domin zaman a haka bazai
yiwwu ba,

Dan haka Umma ta Fara dama koko da kosai da safe na siyarwa, Alhamdulillahi
ana ciniki sosai taslima ke dama koko Umma ta soya kosai a cikin soron su suke
siyarwa.

Sosai suka saki jiki suka cigaba da rayuwar su anan duk dare bayan magrub su
saudat suna dauko littatafan suna islamiya suzo taslima ta biya musu, idan na
boko ne kuma tana musu assignment da lesson.

Tunda watan haihuwar taslima yakama ita batama san haihuwar ce ba dama
tauhida ce take kirga watannin cikin, ciwo ya isheta tafi sati a haka amma
daurewa kawai takeyi, bata so Umma tagane hardai yau da abun yaci tura ta
dunga nukurkuso Umma ta nemi taimakon maman saudat suka samu mota aka
nufi asibiti da taslima lokacin harta fita hayya cinta, doctor ya fito da sauri ya
nufosu yana fadin"

Munada bukatar Ku kawo kudi nanda awa daya zamuyi mata aiki yaran bazata iya
haihuwar suba gashi daya harya koma Mata saitin zuciya Dan haka ku hanzarta Ku
kawo dubu Dari da saba'in yanzu,

Dasauri ummah tadawo gida ta bude jakar taslima ta deba kudinta koma takai
sai kuka take domin bataso tarasa tilon yarta.

Aiki aka shiga yimata da sauri umma kuwa alwala tayo ta tada sallar nafila
tacigaba da jero addu'o'i.
Wajen 2hrs doctor yafito yana share gumi yace" congratulations anyi nasarar Ciro
Mata yaranta biyu namiji da mace" kuma duk suna lapiya itada yaran, nurses suna
gyara su idan sungama zasu kawo maku yaran ita kuma tana dakin Hutu!

Tun daga Umma har maman saudat hamdalah kawai sukewa ubangiji, ankawo
masu yara manya kuma kyawa'wa kamar yaran larabawa, maman saudat tace"
ikon Allah dukkan yaran babu mai kamada taslima to kodai sun biyo babansu ne,

Umma kuwa murmushin yake tayi tareda mayarda kwallan dake son zubo mata,
tafiya maman saudat tayida yaran gida a inda ta musu wanka, sadda tadawo har
taslima ta farka tasamu ta gyara jikinta,

Kullum maman saudat take musu hidima har saida taslima tai 1week suka sallame
ta, ta koma gida sadda ta koma ta iske komai nata a dayan dakin maman saudat ta
mayar Mata an gyara shi da dare kuma saudat kexuwa tayata kwana,

Ummah dake hawaye ta. dubi taslima tace" ki fadamin gaskiyar yaran nan waye
ubansu kinga a baya ganin kinada ciki yasana daga miki kafa,

Saukowa tayi daga kan katifar ta duka tace" ummah na wallahi tallahi ban taba
zina ba Umma wallahi cikin anty tauhida ne?

Cikin rashin fahimta ummar ta dubeta Dan haka tai mata bayanin komai, tadata
Umma tayi tareda fadin" na yarda dake taslima nasan ki share hawayen ki Allah
yasan taimako kikai kuma zai baki ladar zai kuma Kawo miki mafita domin shine
shedarki ALLAH NE SHEDA zamu kuma rike Mata yaranta muyi musu tarbiyya har
iya karshen rayuwar mu yanxu inaso cikin kudin can asiyo raguna a yanka musu
akuma rada musu suna Dan kar mutanen anguwa su fahimci wani abu sannan
kisiyo musu kaya da sauran abubuwan amfani kinji, sannan kinga munata taba
kudinnan Dan haka zamu siyo kayan provision muzuba a shagon gidan nan muna
juya kudin haka Allah yake son ganin mu kuma mungode masa a kowane yanayi
yabarmu Alhamdulillahi.

Shawarar da Umma tabi duka aka dauka sun zuba provision dama duk kusada su
babu shago sannan suna tayin kokon su da kosai,

Taslima tanata kula da yaranta inda sukaci sunan iyayen su tauhid da tauhida
amma tana kiransu uncle" macen kuma anty namijin shine yake kama da
marigayiya tauhida macen kuma da babnta tauhid kasancewar duk zaman da
taslima tayi basu taba haduwa da tauhid ba hakan yasata kasa gane dawa yarinyar
yake Kama.

Saudat kuwa tana matukar son yaran Dan haka a tare suke renon su idan ta dauke
su sai taji suna kuka zata kaisu susha nono.

Haka rayuwa taciga da tafiya cikin rufin asiri har Allah yasata yayesu lokacin babu
inda basa zuwa ga wayau dashiga zuciyar jama'a haka tacigaba da renonsu.

Harsuka Kai 3years maman saudat tai mata hanya aka dauketa islamiyar anguwar
tana koyarwa safe da yamma dasafe karfe 9am xuwa 12am tanama matan aure
4pm to 6pm kuma yammata sosai tayi farin jini a dalibai suna son karatun ta
domin suna ganewa a gida take barin anty da uncle gurin ummah suna tayata
zaman shago abun ya cigaba domin har gida matan aure suke samunta tana basu
shawarwari,

Abdul kenan wani kyakyawan saurayi ne dake a anguwar mahaifin sa mai kudi ne
sosai hakan yasa yake takama tunda yaga taslima yake sonta,

Dan haka yau yashirya yazo har kofar gidan su, fitowa tayi ta nufo inda yake
zaune saman motarsa, tai sallama ba tareda ya amsata ba yace" heyy!
Wa'iyaxubillahi kai kuwa kamar ba musulmi ba Zan maka sallama ka mayar minda
kalmar yahuwada KO bakasan darajar sallama bane a musulunci,,,, ,,

Look ya fada tareda daga Mata hannu yace" is ok! Ba a wa'azin ki nazo sauraro ba
ai nasan ke malamar islamiya ce basai kinmin wa'azi zangane.

Murmushi tayi tace" hadith ne ingantacce na manzon Allah (s.a.w) Wanda yake
cewa "manta allamal ilman sum'atan wa'riya faqad halaqa،،، ; duk Wanda yake
neman ilimi Dan aji kodan a gani hakika ya halaka.

To Ina tabbatar maka bana cikin halakakkun da hadisin nan yake magana akansu,
sai dai kasani har ilah yau a wani hadith din yana cewa" kully ilmi wabalu ala
salimihy i'lla man alamila'bihi،،،‫ ; ؛‬dukkan ilimi rashin kwanciyar hankali ce ga
Wanda yayi shi, sai dai ka Wanda yai aiki dashi, Toni nayi aiki dashi kuma yazamar
min kwanciyar hankali,

Kaga inaso ka gaggauta fadamin dalilin daya kawoka gurina,

Kallonta yayi tareda jan tsoki kafin yace" taimakon ki naxoyi.

Kaga indai wannan ne yakawo ka kaje nagode bana bukatar taimako a gurin kowa
sai gurin ubangiji Dan haka kaga tafiyata.

Binta yayi da ido harta shige cikin gida, anty ce zaune suna cin tuwo da ummah
ind a uncle yakoma gefe yanata fushi, dafasa taslima tayi tace my uncle meke
faruwa waya tabamin kai?

Kallon Umma yayi yana turo baki, Umma tace" a'a wai bazai ci tuwoba shi indomie
zaici ni kuma nace tokarya ci din shine yaketa cika yana hawa kamar buredi,
Dariya taslima tayi tace" uncle dina Dan gayune bayacin tuwo oyahh! Zomuje kaji
wata magana, Kama hannun sa tayi suka zauna indasu Umma kecin tuwon ta saka
hannu tareda Fara magana tace"

Uncle kanajina karka zama haka kaji mah boy ubangiji subhanahu wata'ala yakan
jarabce muda rayuwa iri'iri ta wani tafi ta wani a kowane hali ka tsinci kanka
yanada kyau kacigaba da godewa ubangiji domain bawai baya sonka bane ta iya
yuwwu wa arzikin da kake so ba alkairi bane a gareka sau tari mu yan Adam
mukanso abu alhalin wannan abun ba alkairi bane shi yasa a KO Ina a kuma koda
yaushe na daga cikin dabi'ar mutanen kirki kome yafaru ko kuma suka samu zakaji
sunce Allah ya tabbar da alkairi to irin wa'yannan mutanen tabbas abun koyi ne a
rayuwa kuma abun Alfahari domin sunada tawalu'u Dan haka anty da uncle
yarana Ina yimuku nasiha a rayuwa duk yadda taxo muku Ku karbeta kuyi addu'a
sai kuga komai yazo muku da sauki kunji kuma kudaina kallon Wanda yafiku a
rayuwa kuringa kallon Wanda bai kaiku ba saikuga kun samu nutsuwa kun zauna
lapiya Dan haka uncle bude bakin ka inbaka tuwo kaji kasan ummana ta iya miya
hard a man shanu duk sadda Allah ya horemin Zan dafa muku indomie kunji
amma basai kunmin maganar ba nida kaina zan dafa.

Bude baki yayi yana fara'a ta fara bashi tuwon yanaci sosai Umma taji dadin
kalaman taslima ga yaran nata.

(Ya kamata mugane ke uwa kezaki sauna kina yiwa yaronki nasiha kamar babban
mutum kina kwatan ta masa kina jawosa a jiki domin yaro yafi Babba daukar abu,
to mu matsalar yaro tun kafin yazo duniya tun yana ciki zata Fara zaginsa، haka
yana jariri ko bare kuma ya girma ai shikenan kuma,,,,, Allah yasa mu gyara)

A haka tabashi tuwo harya koshi ta kaisu suka wanke baki suka wuce daki kayan
bacci tadauko tasaka musu sannan tasaka su sukai addu'a ta dauka uncle tasaka
shi a cikin katifarsa tareda zage masa net(gidan sauron Sa) sannan ta ja anty suka
kwanta a tasu katifar ta tofesu da addu'a.
Tauhid ya dubi cpt.Adam yace" Adam wai kayi hauka ne da kake zancen kara
sure?

No oga wallahi inason karawa ne nafara gajiya da halin yarinyar nan sadiya haba
inta magana daya haba,

murmushi tauhid yayi tareda dafasa yace" look adam indai matane wallahi babu
wacce batada matsa kowacce tanada irin ta tah matsalar kowa hakuri yakeda tasa
kamar yadda muma mazan haka muke Dan haka Ina baka shawara karkace
zakayiwa sadiya kishiya domin Kai kana ganin akwai matsala bari kai aure to ba
haka yakamata ba domin Kai baka gyara wannan matsalar ba kuma zaka kwaso
wata matsalar ka Kawo wallahi matsaloli ne zaka karowa kanka infada maka
gaskiya zasu hanaka zaman lapiya, ga raba kan yaranka Kai abubuwan da yawa fa.

Oga ai inba haka naimata ba baxata dainaba hakan zaisa tasan nadamu harna
dauka mataki,

Bari kaji adam a rayuwa ba'ayiwa mace haka inkana so tasan kadauki mataki
wanda bazai iya cutarda ita matuka ba, adam ka daina cin abincin ta, kodaina
walwala a gida kanuna Mata koda yaushe cikin damuwa kake wallahi nina fada
maka itada kanta saita ringa baka hakuri tana tambayarka meke damunka,

Amma kace Kai kishiya zaka Mata to maimakon tayi nadama ta baka hakuri wani
sabon bala'in zata tsiro maka dashi ko anyi auren zakaga inbanda tashin hankali
babu abunda suke saka.

Aini maganar gaskiya ma sadiya tanada saurin yin nadama kotayi laifin zata dunga
bani hakuri inbanyi ba wallahi Sam! Batada walwala,gashi tanason dangina ko
mamana dataji zancemln auren bataji dadiba domin yadda sadiya ke kulada su,
To kagani KO Adam.

Nidai sir alfarma ce nake nema muje gidan ka sanar da ita dan tana ganin
mutuncin ka nifa wallah I bansan yazatayi reacting ba gashi inason sadiya.

Zaro ido tauhid yayi yace' Kai tsaya kaji duk fa tsuntsun daya jawo ruwa wallahi shi
ruwan yake duka OK wato muje mutuncin datake ganina ya dishe wallahi saidai
kaje zanjira ka a waje inka gama kafito muje.

Shiga yayi gidan cikin daure fuska babu kowa sai ita a falo yaran duk sun fita zama
yayi tace masa sannu ya amsa.

Ta tashi da niyyar dauko masa ruwa yace" barshi na koshi,

Zama tayi fuskarta da damuwa tace" Dan Allah laifin danai maka nace" Kai hakuri
insha Allahu bazan karaba,

Kallonta yayi tareda cewa naji ba wannan ba inaso in fada miki zankara aure
nan......

Da sauri tace"wallahi baka isaba bazan zauna bakin cikin ka ya kashe niba wai meh
nai maka da kake wulaqanta ni haka adam! Nagaji nagaji......

Tsoki yaja yatashi zai wuce ta riko hannunsa ya fisge harta fadi jikake timm! Tasaki
kuka amma ko kallonta baiyi ba ya nufi kofa zai fita dai' dai nan tauhid yashigo
cikin bacin rai ya zabgawa Adam Mari tareda fadin"
Are you out of your sense adam matarka ta fadi sannan kuma tasaki wannan
kukan har bazaka duba halinda take ciki ba me yasa?

Adam kuwa yakasa magana ita kuwa tashi tayi tana jan kafarta harta shige daki,
tauhid ransa bace ya fita Adam dinya biyosa,

Kallon sa yayi yace" me yasa mu maza wani lokacin bama yiwa matan mu adalci
ko kadan yanxu idan uwarka ce babanka yai Mata haka zakaji dadi, to itama
wannan uwar wani ce inajin haushin namijin dabai iya rarrashin mace ba a rayuwa
Mata rauni ne dasu dukda wani lokacin harda laifinsu amma kaima yakamata
kasan abunda yakamata haba,

You might also like