Download as docx, pdf, or txt
Download as docx, pdf, or txt
You are on page 1of 3

FARKON SHIGA

SHIGA TA FARKO

A cikin aji ana karatu

Garba da abokin sa J-Boy sun shigo cikin aji suna jin waka.

Malam: ku fice min a aji.

Sai malam ya fara wa dalibai darasin Adabin baka, har zuwa lokacin tashi a
makaranta.

SHIGA TA BIYU

Rabi ta dawo gida daga makaranta, ta ishe mama da baba suna fira, tayi sallama
ta gaishe su.

Rabi: Assalamualaikum, ina wuni baba da mama.

Baba: wa’alaikumussalam, yaya karatu?

Rabi: lafiya lau, Alhamdulillah baba.

Mama: wai ina Garba yake, har yanzu bai dawo ba wai ma kina ganin shi a
makarantan kuwa?

Rabi: Eh… nakan ganshi amma ba sosai ba.

Baba: Garba yana wasa da rayuwar sa amma zai gane anan gaba.

SHIGA TA UKU

Garba da abokin sa J-boy sun shigo gida tare.

Baba da mama suna tsaye.

Garba: mama ina abinci na yake.

Mama: yana kicin kaje ka dauka.

Baba: ya fice daga gida, sai anjima.


Date: 4th march, 2022
Mama: sai ka dawo.

SHIGA TA HUDU

Garba da J-boy suna zancen wai gari yaci wuta, J-boy yace da Garba wai ba wani
abune a gidan ku ka dauko a saida.

SHIGA TA BIYAR

Garba ya dauko wayar tarhon mahafiyar sa asaida dubu goma.

Garba da J-boy suna ta bushasha da kudi.

SHIGA TA SHIDA

Garba da J-boy suka sake shirya wata kitimurmuran na sake shiga wata gida
domin sata.

SHIGA TA BAKWAI

Wata rana baba da mama na zaune akan tabarma, sai ga sallamar jami’an yan
doka rike da Garba da J-boy sarka hannu da kafa.

Garba na cike da nadamar zuci gami da kukan tausayi share-share a gaban


mahaifiyar sa.

Baba: yace ga irin ta nan aka gaya maka gaskiya kana qinta, yau waye gari ya
waya?

Garba: na ta famar kuka da nadama.

KURUNGUS KAN KUSA A BAYAN DAKI TANGARARAN.


Amadadin wadanda suka
hada wannan shirin:

‘yan wasa:

Group G members.

Director: Barnabas Habila

Date: 4th march, 2022


Date:4th march,2022

Date: 4th march, 2022

You might also like