Download as pdf or txt
Download as pdf or txt
You are on page 1of 30

Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

LITTAFIN
JALABI
ZALLAH

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

GABATARWA

Alhamdulillah, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah


tabbataccen sarki, mabuwayi mai iko, cikin yardar sa
da ikon sa yauma Ya sake bani dama na wallafa
muku wani sabon littafi wanda nai masa laƙabi da
JALABI ZALLAH, wannan littafin zai taimaka sosai
musamman ga Almajirai masu aikin makaranta
wanda cikin ikon Allah zasu mallaki asararu na
aja'ibu kala kala wanda kuma insha Allahu zasuji
daɗinsu, ina roƙon Allah daya sanya wannan littafin
ya zamo silar farin cikin Al'umman manzan Allah
(S.A.W) Kuma ina fatan ya zama silar taimako ga
kowa, Allah ina roƙonka da kai salati marar adadi ga
shugaban mu ja gaba annabi Muhammadu (S.A.W)
da alayen gidan sa da kuma sahabbansa, ina
tawassali dan soyayyar Shehu ga annabi da wulayar
abu abas dan ijabar Shehu gibirima dan darajar
Shehu aliyu harazimi dan hasken mai barewa dan
ƙaunar da manzan Allah ke yiwa nana Fatima Allah
yasa littafin nan ya amfane mu duniya da lahira.

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

MUJARRABUN JALABI

Farko ana karanta:

Astagfirullahal azimallazi la'ilaha illa huwal


hayyul Quyyum, ƙafa 190
Sai kuma: Allahumma salli ala Muhammad
wa'ala ahlihi wa sahabihi wa dalilin, ƙafa
132
Sai kuma: Ya huwa ya laɗifu ƙafa 16641
Sai kuma: Ya huwa ya wahabu ƙafa 19264
Sai kuma: Ya razzaqu ya fattahu ƙafa 7777
Sai kuma: La'ilaha illallahu Razzaqu ƙafa
4484
Sai kuma:

ƊASHMALU-JAFLAMASHAFLAKU-
MALJAJAJUKUN ƙafa 66

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Sai kuma: Ya munaffisul karabi ƙafa 165


Sai kuma a zana wannan Hatimin a zana
shi akan yashi sannan a rubutashi a fefa a
ɗaura akan charbi lokacin yin wuridin,
kwana bakwai

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MUJARRABUN 2

Fa'idan samun dukiya mai yawa, farko ana


karanta
Astagfirullahal azimallazi la'ilaha illa huwal
hayyul Quyyum ƙafa 274
Sai kuma: Allahumma salli ala Muhammad
wa'ala ahlihi wa sahabihi wa salim salatan
takshifu biha Hammal makzuwni ya man
amruhu baiyanal kafi Wal nun ƙafa 132
Sai kuma: Wallahu huwal Razzaqu zu
ƙuwatil matin ƙafa 313
Sai kuma:
HASHAƊASHAMAL-MANAZAT-
BAƘAMAJABATASHAM-HAGU LA'ILAHA
ILLALLAH Ƙafa 4444

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Sai kuma: Ya ma'abuda bilhaqqi ƙafa 3000


Sai kuma: La Hadi lana gairuka ƙafa 1000
Sai kuma: Ya alimal kafiyati ƙafa 313
Sai kuma: Allahu samad ƙafa 335

Wannan Hatimin ana rubutashi asha kamun


fara aiki sannan a rubuta a fefa ayi laya
dashi a ɗaura akan charbi
١٢٣١ ١٢٣٤ ١٢٤٠ ١٢٢٤
١٦٣٩ ١٢٢٥ ١٢٣٠ ١٢٣٥
١٢٢٦ ١٢٣٢ ١٦٤٢ ١٢٢٩
١٢٢٣ ١٢٢٨ ١٢٢٧ ١٦٤١

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MAI GIRMA

Wannan jalabine mai matukar girma sosai


ana rubutashi ƙafa bakwai (7), asha kullum
sannan a shafe jiki amma asha da niyar
ansha wannan ayar ƙafa Miliyan 1
‫ﷲ ﻟﻄﻴﻒ ﺑﻌﺒﺎده ﻳﺮزق ﻣﻦ ﻳﺸﺎء وﻫﻮ اﻟﻘﻮى اﻟﻌﺰﻳﺰ‬
Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABINE MAI ƘARFI WANNAN

Wannan jalabine mai girma yana jawo arziki


sosai sosai, ana rubutashi ƙafa 7 sannan a
ɗiga Binta Sudan kaɗan aciki asha a shafe
jiki, amma fa asha da niyar ansha wannan
ayar ƙafa Miliyan 1
‫ان ﻫﺬا ﻟﺮزﻗﻨﺎ ﻣﺎ ﻟﻪ ﻣﻦ ﻧﻔﺎد‬
Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI NA SURATUL ƊAHE

Wannan jalabine mai kyau, ana rubuta


suratu ɗahe ko wacce aya za'a saka
wannan ayar ‫ان ﻫﺬا ﻟﺮزﻗﻨﺎ ﻣﺎ ﻟﻪ ﻣﻦ ﻧﻔﺎد‬duka
ƙafa uku a wanke a sha kwana 7 amma
ranar juma'a ake fara aikin, ga wanda
bazasu iya rubutun ba ga sauƙi, in suka
rubuta wannan hatimin duk abu ɗaya ne a
rubuta shi ƙafa uku a sha a roki Allah
kwana 7

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MUHIM NA SURATUL WAQI'AT

Ana rubuta suratul WAQI'AT ƙafa uku


amma duk aya za'a rubuta wannan ayar
ƙafa 1, ‫ﷲ ﻟﻄﻴﻒ ﺑﻌﺒﺎده ﻳﺮزق ﻣﻦ ﻳﺸﺎء وﻫﻮ اﻟﻘﻮى‬
‫اﻟﻌﺰﻳﺰ‬
Sai a wanke asha a shafe jiki, ga wayanda
bazasu iya rubutawa ba su rubuta wannan
Hatimin duk abu ɗaya ne

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI GARANTI

Wannan jalabine babba musamman ga


wayanda suke buƙatar Jalabi, wannan mun
jarrabashi sosai kuma kunji daɗinshi ana
rubutashi ƙafa 7 kullum amma ana saka
garin za'afaran kaɗan aciki, asha a shafe jiki,
insha Allahu za'a ji daɗinshi sosai daga
taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MUJARRABUN

Wannan Jalabi ne mai kyau ana samun


farin fefa a rubuta wannan Hatimin a naɗe
a ɗaura akan charbi, sannan sai a rubuta
(‫ )اﻟﻤﺎل‬a tsakiya sai a wurudin wannan ayar
‫ﷲ ﻟﻄﻴﻒ ﺑﻌﺒﺎده ﻳﺮزق ﻣﻦ ﻳﺸﺎء وﻫﻮ اﻟﻘﻮى اﻟﻌﺰﻳﺰ‬
(Allahu laɗifun bi'ibadihi yarzuqu man
yasha'u wahuwal ƙawiyul Aziz) ƙafa 1287
kwana 7, insha Allahu za'a sha mamaki

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MUJARRABUN

Wannan jalabine mai kyau, ana rubuta


wannan Hatimin akan farin fefa sai a saka
buƙata a tsakiya kamar haka (‫)اﻟﻤﺎل‬, sannan
sai ayi wurudin wannan ayar ‫ان ﻫﺬا ﻟﺮزﻗﻨﺎ ﻣﺎ ﻟﻪ‬
‫ﻣﻦ ﻧﻔﺎد‬ƙafa 1446, amma kafin ana shafa
turaren Binta Sudan lokacin aikin

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABIN FATIHA

Wannan Jalabi ne mai matukar tasiri


musamman ga wayanda abubuwa suka
chushe musu, ana rubuta wannan Hatimin
a kan fefa, sai a rataya shi akan charbi ayi
wuridin Fatiha Kafa 1449 kullum har kwana
7, za'a sha mamaki sosai

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI NA ALAMNASHRAH

Wannan Jalabi ne mai kyau na suratul


sharhi, ana rubuta wannan Hatimin a farin
fefa marar zane a rataya a saman charbi,
sannan ayi wurudin alamnashrah kullum
ƙafa 1774, amma lokacin yin wurudin a
kunna turaren wuta ko lubban zakar

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABIN GASKE

Wannan jalabin sananne ne agun malaman


mu, kuma yanada matuƙar ƙyau sosai, ga
yadda ake aikin
Ana yin wurudin ayatul Kursiyu ƙafa 500 sai
kuma wannan ayar (waman yattaqillaha
yaj'al lahu makraja, wa yarzuquhu min haisu
la yahtasib, waman yatawakkal Alallah
fahuwa hasbun, innallaha baligun amra, ƙad
ja'alallahu li kulli shai'in ƙadara) ƙafa 500
kullum, wallahi zuwa kwana 7 zakaga abun
mamaki wajen buɗewar harkoki, amma duk
wanda zai yi aikin nan ya kasance yanada
tsarki saboda Allah mai tsarkine, baya
karban wani aiki sai mai tsarki daga taskar,
Muawiya Muzzy Alyolaweey al kanaweey,
nambar mu ta waya 08149299509

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI SAHIHAN

Wannan jalabin rago bazai iya yin shi ba


amma in kuma mutum ya samu yayi shi to
zaisha mamaki wajen samun buɗi na alkairi,
ana yin wurudin YA LADIFU, YA WAHABU
YA FATTAHU YA RAZZAQU Ƙafa 50118
(dubu hamsin da ɗari ɗaya da sha takwas)
kullum har tsawon kwana 7, wallahi wallahi
in har bakada matsalar jifa ko sammu ko
makaru ko ijaba, kayi wannan wurudin to
zakasha mamaki sosai, dan wannan
ismullahil aazam ne wajen janyo Alkairi da
buɗi da kuma samun manyan kuɗaɗe, mun
jarrabashi bila adadin kuma Alhamdulillah
munji daɗinshi, mun samu Alkairi dayawa
sanadin wannan aikin mai albarka, daga
Taskar Muawiya Muzzy Alyolaweey al
kanaweey

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI KANKAT

Wannan jalabine na salatil fatih yanada


kyau sannan kuma yanada sauƙi sosai,
dalilin da yasa muke kawo muku irin wayan
nan Sirrukan shine Saboda nema muku
sauki musamman wa'yanda suke da rauni
wajen addu'a, da farko ana farawa ranar
juma'a ko Alhamis ko Litinin amma amfiso
a fara ranar Litinin ana farawa da
(Allahumma Salli ala sayyadi na
Muhammadul Fatih lima ugliq) ƙafa 4484,
sai kuma (ya Laɗifu 4484)
Ranar talata (wal katimu lima sabaqa) ƙafa
4484 sai (ya fattahu ƙafa 4484)
Ranar Laraba (nasirul haqqi bil haq) ƙafa
4484 sai kuma (Ya Razzaqu ƙafa 4484)
Ranar Alhamis (wal hadi, ila siraɗikal

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

mustaqim) ƙafa 4484 sai kuma (ya wahabu


ƙafa 4484)
Ranar juma'a (wa'ala ahlihi haqqah qadrihi
wa miqdarihil azim) ƙafa 4484 sai kuma ya
jami'u ƙafa 4484
Bayan an gama sai ayi sadakan abu mai
zafi son samu in za'a fara aikin ayi azumi
insha Allahu za'a ga biyan buƙata, wannan
sirrine boyayya da ba'a bayyana shi saboda
tasirinshi dan wallahi sirrine mai girman
gaske kuma abun burgewa kana cikin aikin
zaka ke ganin ijaba da hasken aikin, saboda
ko mafarkin ka sai ya chanza, ba kowa
bane zai fito muku da irin wayan nan sirrin
saboda haka ku riƙe shi ku jarraba shi kada
ayi wasa dashi, daga Taskar Muawiya
Muzzy Alyolaweey al kanaweey nambar mu
08149299509
Phone Number: 08149299509
Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MAI ABUN MAMAKI

Wannan jalabin kar ayi wasa dashi dan


Allah, dan Allah, dan Allah, da farko ana yin
miftahul amai sannan sai ayi wannan
wurudin
Ranar Alhamis (Alhamdulillahi rabbil alamin)
ƙafa 10143 sai kuma (Ahamun saqakum
hala'un yassun ƙafa 434) sai kuma (amlaha-
lamahudu ƙafa 158) sai kuma (ya laɗifu 129)
Ranar juma'a (Arrahmani rahim ƙafa 10143)
sai kuma (Ahamun saqakum hala'un yassun
ƙafa 434) sai kuma (amlaha-lamahudu ƙafa
158) sai kuma (ya laɗifu 128)
Ranar asabar (Maliki yaumiddin ƙafa 10143)
sai kuma (Ahamun saqakum hala'un
yassun ƙafa 434) sai kuma (amlaha-
lamahudu ƙafa 158) sai kuma (ya laɗifu
129)
Phone Number: 08149299509
Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Ranar Lahadi (iyaka na'abudu wa iyaka


nasta'in ƙafa 10143) sai kuma (Ahamun
saqakum hala'un yassun ƙafa 434) sai
kuma (amlaha-lamahudu ƙafa 158) sai
kuma (ya laɗifu ƙafa 129)
Ranar Litinin (ihdinassiraɗal mustaqim ƙafa
10143) sai kuma (Ahamun saqakum
hala'un yassun ƙafa 434) sai kuma (amlaha
-lamahudu ƙafa 158) sai kuma (ya laɗifu
ƙafa 129)
Ranar talata (siradallazina an'amta alaihim
ƙafa 10143) sai kuma (Ahamun saqakum
hala'un yassun ƙafa 434) sai kuma (amlaha-
lamahudu ƙafa 158) sai kuma (ya laɗifu
ƙafa 129)
Ranar Laraba (gairul magdubi alaihim
waladdalim Amin ƙafa 10143) sai kuma
(Ahamun saqakum hala'un yassun ƙafa 434)
sai kuma (amlaha-lamahudu ƙafa 158) sai
Phone Number: 08149299509
Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

kuma (ya laɗifu ƙafa 129)


Idan an gama aikin ayi sadaka ko yanka
kaza ko akuya duk abinda Allah Ya hore
maka, ko kuma kayi sadakar suga ko ƙuli
ƙuli ko masa ya wadatar wannan fa sirrine
mai girma tun kanayin shi za'ayi maka
ishara da kyanshi dan ko mafarkin ka sai ya
chanza, zaka sha matuƙar mamaki kuma
wallahi dafa'i ne mai girman gaske wannan
sirrin yana bada manyan kuɗaɗe sosai, in
har mutum ya jure aikin shi to zai ƙira mu
ya mana godiya insha Allahu, kar a manta a
dage dayin dafa'i da ibɗali saboda samun
ijabar aiki, aiki babu ijaba duk wahala ce,
daga Taskar Muawiya Muzzy Alyolaweey al
kanaweey 08149299509

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MAI KYAU

Wannan jalabine mai kyau yanada matukar


faida sosai musamman ga mu almajirai
saboda haka ana rubuta wannan Hatimin
akan farin fefa sai a ɗaurashi akan charbi,
ayi wurudin Ahamun saqakum hala'un
yassun ƙafa 33466 kullum har kwana 7 za'a
ga abun mamaki sosai ana rubuta ‫اﻟﻤﺎل‬a
tsakiyan hatimi

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MAI KYAU

Wannan jalabine mai girman gaske sosai


ana rubuta shi sha kullum sannan a shafe
jiki dashi kuma ayi laya a rataya insha
Allahu za'a samu mafita, kada ayi wasa da
wannan hatimin yanada matukar tasiri
sosai
٣٤٣٨٩٢ ٣٤٣٨٩٧ ٣٤٣٨٩٠
٣٤٣٨٩١ ٣٤٣٨٩٣ ٣٤٣٨٩٥
٣٤٣٨٩٦ ٣٤٣٨٨٩ ٣٤٣٨٩٤
Wannan sirrin yanada kyau kar ayi wasa
dashi saboda yawancin malamai suna aiki
dashi sosai kuma yana tashi, kuma ku
riƙeshi sosai, dan ba sirrin wasa bane, daga
taskar sheik Muawiya Muzzy Alyolaweey al
kanaweey 08148299509, masu bukatar aiki
zasu iya tuntubar mu

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABIN GASKE

Wannan jalabine mai kyan gaske, nayiwa


mutane da yawa aikinsa kuma sunji
daɗinshi, jalabine mai kyan gaske ana
rubutashi a wanke asha, a shafe jiki,
sannan a rubutashi a yi laya dashi a rataya
a jiki yana Jalabi, sannan kuma yana dafa'i
kuma yana maganin jinnu sosai

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MUJARRABUN

A rubuta asha kuma ayi laya

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MAI KYAU

Wannan jalabine musamman ga masu


kasuwanci ko neman arziki, ana rubuta
wannan ayar
‫اﻫﻢ ﻳﻘﺴﻤﻮن رﺣﻤﺖ رﺑﻚ ﻧﺤﻦ ﻗﺴﻤﻨﺎ ﺑﻴﻨﻬﻢ ﻣﻌﻴﺸﺘﻬﻢ‬
‫ﻓﻰ اﻟﺤﻴﻮة اﻟﺪﻧﻴﺎ ورﻓﻌﻨﺎ ﺑﻌﻀﻬﻢ ﻓﻮق ﺑﻌﺾ درﺟﺖ‬
‫ﻟﻴﺘﺨﺬ ﺑﻌﻀﻬﻢ ﺑﻌﻀﺎ ﺳﺨﺮﻳﺎ ورﺣﻤﺖ رﺑﻚ ﺧﻴﺮ ﻣﻤﺎ‬
‫ﻳﺠﻤﻌﻮن‬
Ƙafa ashirin sai kuma wannan
‫ان اﻟﺬﻳﻦ ﻳﺘﻠﻮن ﻛﺘﺐ ﷲ واﻗﺎﻣﻮا اﻟﺼﻠﻮة واﻧﻔﻘﻮا ﻣﻤﺎ‬
‫رزﻗﻨﻬﻢ ﺳﺮا وﻋﻼﻧﻴﺔ ﻳﺮﺟﻮن ﺗﺠﺮة ﻟﻦ ﺗﺒﻮر‬
Sannan kuma wannan
‫واذا راوا ﺗﺠﺮة او ﻟﻬﻮا اﻧﻔﻀﻮا اﻟﻴﻬﺎ وﺗﺮﻛﻮك ﻗﺎﺋﻤﺎ ﻗﻞ ﻣﺎ‬
‫ﻋﻨﺪ ﷲ ﺧﻴﺮ ﻣﻦ ﷲو وﻣﻦ اﻟﺘﺠﺮة وﷲ ﺧﻴﺮ اﻟﺮزﻗﻴﻦ‬
Ayi laya dashi a rataya a shago, sannan ana
iya rubutashi asha kullum insha Allahu
jalabine mai kyau, kuma zaaji daɗinshi
sosai, 08149299509
Phone Number: 08149299509
Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABI MAI GIRMAN GASKE

Ban yafe ba idan mutum yayi wasa da


wannan sirrin, saboda yanada matukar
muhimmanci, ana karanta BAQARA ƙafa 40,
amma ta wannan sigar, kullum za'a karanta
shi ƙafa 4 har tsawon kwana 10, bayan an
gama sai ayi yanka, kuma yanka biyu akeso,
na farko za'a yanka ajiyar fara, sai kuma
farin rago, to wallahi arziki kota ina sai
ansha mamaki, amma idan ba'a da abun
yanka za'a samu kaji a yanka insha Allahu
za'a ji daɗi sosai
Wannan sirrin fa bana wasa bane saboda
haka kar ayi wasa dashi dan Allah, na fito
muku dashi ne dan kuma kuyi farin ciki,
amma duk wanda kaga ya aikata wannan
aikin to ya cika jarumi kuma tabbas za'a
riski ijaba, daga taskar sheik Muawiya
Muzzy Alyolaweey al kanaweey

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

JALABIN TARA JAMA'A

Wannan jalabine mai kyau ga wanda


yakeso ya tara jama'a musamman ɗan
siyasa ko mai harkar shago, ko mawaƙa ko
kuma wanda yake da burin yaga ya tara
jama'a bila adadin, wannan sirrin tsohon
sirri ne, ya jima sosai manyan malaman mu
sun sanshi, sannan kuma sun boyeshi duk
da bashida wahala amma yanada tasiri
sosai, Allah zai mallaka maka mutane zasu
taru a wajen ka, zasu soka sosai, ga yadda
ake aikin, kullum ana karanta Suratul
Gashiyat ƙafa 100 sannan kuma a karanta
suratul balad ƙafa 100 shima kullum,
wallahi wannan MUJARRABUN ne,
musamman gurin almajiri mai harkar
makaranta, kada ayi wasa dashi daga naku,
Sheikh Muawiya Muzzy Alyolaweey

Phone Number: 08149299509


Jalabi zallah daga taskar Sheik Muawiya Muzzy 08149299509

Alhamdulillah anan maka zo ƙarshen wannan littafin mai


albarka, mu haɗu a wani littafin, duk wanda Allah yasa ya
mallaki wannan littafin to ya saka iyaye na acikin addu'a
da dukkan musulman duniya baki ɗaya

Ina muku tallan littafina mai suna

1 Ɗalasimai zallah 2

2 Hatimi zallah 2, (Amfanin surorin Alqur'ani)

3 Ruhin Malamai

4 Sirrin Diwani

5 Karyan Mai makaru

6 Sirrukan Iza waƙa

Da sauran litattafan mu, ku tumtuɓe mu ta wannan layin


WhatsApp ko kira 08149299509

Sannan zaku iya binmu ta Facebook ta wannan account


ɗinmu MUAWIYA MUZZY

Phone Number: 08149299509

You might also like