Karyar Mai Makaru

You might also like

Download as pdf or txt
Download as pdf or txt
You are on page 1of 32

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

KARYAR MAI
MAKARU

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

GABATARWA
Alhamdulillah, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah
tabbataccen sarki, mabuwayi mai iko, cikin yardar sa
da ikon sa yauma Ya sake bani dama na wallafa
muku wani sabon littafi wanda nai masa laƙabi da
Ƙaryar mai makaru wannan littafin zai taimaka sosai
musamman ga Almajirai masu aikin makaranta
wanda cikin ikon Allah zasu mallaki asararu na
aja'ibu kala kala wanda kuma insha Allahu zasuji
daɗinsu, ina roƙon Allah daya sanya wannan littafin
ya zamo silar farin cikin Al'umman manzan Allah
(S.A.W) Kuma ina fatan ya zama silar taimako ga
kowa, Allah ina roƙonka da kai salati marar adadi ga
shugaban mu ja gaba annabi Muhammadu (S.A.W)
da alayen gidan sa da kuma sahabbansa, ina
tawassali dan soyayyar Shehu ga annabi da wulayar
abu abas dan ijabar Shehu gibirima dan darajar
Shehu aliyu harazimi dan hasken mai barewa dan
ƙaunar da manzan Allah ke yiwa nana Fatima Allah
yasa littafin nan ya amfane mu duniya da lahira.

ƊALASIMIN IBƊALIL SIHIR

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan ɗalasiminnan yana aiki wajen karya

sammu da jifa ana rubuta shi a sha a shafe
jiki kullum

ƊALASIMIN KARIYA

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Wannan ɗalasimin kariyane sannan kuma

hijabi ne ga dukkan abun cutarwa ana
rubuta shi asha sannan kuma ayi laya dashi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN IBƊALIL SIHIR

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci sosai musamman ga
wayanda ke fama da sihiri a jikinsu ana
rubuta shi asha sannan a shafe jiki kullum

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN SURATUL BAQARA

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci masumman ga masu neman
Jalabi da Dafa'i ana rubutawa asha sannan
a shafe jiki insha Allahu za'a ji daɗinshi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN NEMAN ALKAIRI

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci masumman ga wayanda ke
neman Alkairi, in dai Allah yasa zakake
rubutashi kasha sannan ka shafe jikinka
dashi to Insha Allahu zakaga yanda zakake
samun abun Alkairi agun mutane

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN HURUFUL NURANIYAT

Wannan ɗalasimin yana aiki musamman ga

wayanda akai musu sihiri suna so su
karyashi to, ana rubuta wannan ɗalasimin
kullum anasha ana shafe jiki, Insha Allahu
za'a ji daɗinshi kuma ina ƙara tuna muku
duk aikin da zakuyi ana son niya

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN IBƊALI SIHIR

Wannan ɗalasimin yana da muhimmanci

masumman ga wayanda ke fama da
matsalar jifa ko sammu to ana rubuta shi
asha sannan a shafe jiki dashi, in Allah ya
yarda za'a ji daɗinshi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN NEMAN SAUKI GA CUTA

Wannan ɗalasimin an fitar dashi

musamman ga masu fama da matsalar
cututtuka kamar ciwo da ya ƙi ci yaƙi
cinyewa to a rubutashi a bashi yasha,
sannan a rubutashi a kan tumfafiya idan ya
bushe sai yake hataƙi dashi sannan a
rubutashi ana shafe jikinsa dashi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN MAGANIN CUTUTTUKA

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci sosai ga wayanda suke fama
da wata cuta musamman ga wayanda cutar
yayi tsanani, ana rubutashi asha sannan a
shafe jiki, kullum

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN JINNUL ASHIQ

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci sosai ga wayanda suke fama
da JINNUL ASHIQ bakaken iskokai, a
rubutashi asha sannan a shafe jiki dashi
sannan kuma ayi laya dashi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN MAGANIN MAITA DA SIHIRI

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci ga wayanda suke fama da
matsalar sihiri da kuma shafan Mayu, ana
rubutawa asha kuma a shafe jiki sannan ayi
laya dashi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN NEMAN LAFIYA

Wannan ɗalasiminnan yanada matukar

amfani wajen neman lafiya ga dukkan
cututtuka ana rubutawa asha sannan a
shafe jiki dashi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN KONA ALJANU DA SIHIRI

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci sosai musamman ga
wayanda suke fama da sihiri da kuma
shafar aljanu, wannan yana ƙona aljanu
sosai, ana rubuta shi asha a shafe jiki
sannan ayi laya dashi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN NEMAN LAFIYA

Wannan ɗalasimin yanada matukar amfani

sosai ga masu yawan laulayi yau lafiya
gobe ba lafiya to a jarraba wanna ɗalasimin,
ana rubutashi asha sannan a shafe jiki
dashi kullum, insha Allahu za'a ji daɗinshi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN MUGNI

Wannan ɗalasimin yanada matukar amfani

ga masu neman Jalabi anasha rubutashi
asha sannan ayi shafe jiki dashi Jalabi ne
sosai kuma mai mahimmanci

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN KONA JINNU DA SIHIRI

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci ga wayanda ke fama da sihiri
ko shafar Aljanu, insha Allahu indai za'a
dage ana rubuta shi ana sha sannan a
shafe jiki dashi to za'a ji daɗinshi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN KONA ALJANU

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci sosai musamman ga
wayanda suke son su ƙona Aljanu dake
jikinsu Ana rubutawa asha sannan a shafe
jiki dashi, sannan kuma ayi laya dashi insha
Allahu za'a ji daɗinshi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN KONA ALJANU

Wannan ɗalasimin yanada matukar amfani

sosai musamman wajen cin mutuncin
aljani sannan yana lalata duk wani sharrin
aljani, ana rubutashi asha sannan a shafe
jiki kullum insha Allahu za'a ji daɗinshi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN IBƊALI

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci musamman ga wayanda suke
fama da matsalar jifa insha Allah in har
zaake rubutashi anasha Sannan ashafe jiki
dashi kullum to Insha Allahu za'a dace

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN IBƊALI

Wannan ɗalasimin yanada matukar

muhimmanci sosai musamman ga
wayanda suke fama da matsalar sihiri a
rubuta shi asha a shafe jiki sannan a
rubutashi akan tumfafiya ake hataƙi dashi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN SURATUL NASI

Wannan ɗalasiminnan yanada matukar

muhimmanci sosai musamman ga
wayanda suke fama da matsalar jinnu ko
sihiri ana rubutawa asha sannan a shafe jiki
dashi insha Allah za'a ji daɗi
Daga Taskar Muawiya muzzy
(08149299509)

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

ƊALASIMIN JALABI

Wannan ɗalasimin yanada matukar amfani

musamman ga wayanda suke buƙatar
Jalabi to ga yadda ake aiki dashi ana
rubutashi da tawadar za'afaran bayan ya
bushe sai a nadeshi ayi layarshi amma da
farin yadi sai a saka a jiki insha Allahu za'a
ji daɗinshi, amma ina ƙara tuni duk Wanda
zaiyi amfani dashi ya kasance ma'abocin
tsarki ya zama mutum mai zama da tsarki,
saboda yanada matukar girma da
mahimmanci dan Allah dan Annabi kar ayi
wasa dashi dan ba sirri bane na wasa

Ga sirrin nan a hoto a ƙasa sai a kula

Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

HATIMAN IBƊALI SIHIR

Wannan hatiman suna da mahimmanci

wajen karya jifa ana rubutawa asha a shafe
jiki dashi

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

Alhamdulillah anan maka zo ƙarshen wannan

littafin mai albarka, mu haɗu a wani littafin ƙaryar
mai makaru duk wanda Allah yasa ya mallaki
wannan littafin to ya saka iyaye na acikin addu'a da
dukkan musulman duniya baki ɗaya

Ina muku tallan littafina mai suna

1 Ɗalasimai zallah 2

2 Hatimi zallah 2, (Amfanin surorin Alqur'ani)

3 Ruhin Malamai

4 Sirrin Diwani

5 Karyan Mai makaru

6 Sirrukan Iza waƙa

Da sauran litattafan mu, ku tumtuɓe mu ta wannan

layin WhatsApp ko kira 08149299509

Sannan zaku iya binmu ta Facebook ta wannan

Ga masu buƙatar Litattafan mu ga nambarmu 08149299509

Karyar Mai Makaru Daga Taskar Muawiya Muzzy 08149299509

account ɗinmu MUAWIYA MUZZY