Depression and Anxiety Checklist.

You might also like

Download as pdf or txt
Download as pdf or txt
You are on page 1of 2

0 na nufin ko kadan.

1 na nufin kadan-kadan.

2 na nufin sama-sama amma ya wuce kadan-kadan (tsaka tsakiya kenan dai).

3 na nufin sosai ko da yawa.

4 na nufin sosai ko da yawa sosai,

Kamar ya wadannan su ke damun ki?

1- Rashin kwarin gwiwa, tsoro ko shaking can kasan ran ki… 0 1 2 3 4


2- Karkarwa… 0 1 2 3 4
3- Jin tsoro… 0 1 2 3 4
4- Bugawar zuciya… 0 1 2 3 4
5- Jin tsoro da rashin kwanciyar hankali saboda tunanin wani abu zai iya faruwa…0 1 2 3 4
6- Jin tsoro mai yawan gaske… 0 1 2 3 4
7- Jin restlessness (ki kasa relax yadda ko zama ba za ki iya ba)… 0 1 2 3 4
8- Jin abubuwan da ki ka saba da su sun koma baki ko kuma ba na gaske ba ne 0 1 2 3 4
9- Jin tsoro lokaci daya babu dalili… 0 1 2 3 4

10- Jin kamar dole sai kin yi aikin da ke gaban ki a lokaci daya… 0 1 2 3 4
1- Rashin sexual interest (son jima’i) ko jin dadin sa… 0 1 2 3 4
2- Jin mood din ki ya yi low (ran ki ba ya mi ki dadi sosai)… 0 1 2 3 4
3- Tunanin kawo karshen rayuwar ki (kashe kai)… 0 1 2 3 4
4- Saurin kuka… 0 1 2 3 4
5- Jin kamar a cikin tarko ki ke (kamar ba ki da mafita)… 0 1 2 3 4
6- Dorawa kan ki laifin komai… 0 1 2 3 4
7- Damuwa ko bacin rai… 0 1 2 3 4
8- Kadaici… 0 1 2 3 4
9- Damuwa fiye da yadda ya kamata a kan abubuwa… 0 1 2 3 4

10– Jin komai ya fita daga ran ki… 0 1 2 3 4

11– Tunanin goben ki ba za ta yi kyau ba… 0 1 2 3 4

12– Ji ko wane abu aiki ne… (Me wahala ne)… 0 1 2 3 4

13– Jin ba ki da wata daraja/kima… 0 1 2 3 4

You might also like