Professional Documents
Culture Documents
Tafseer 1-89
Tafseer 1-89
Tafseer 1-89
Gabatarwar:
Daga cikin abubuwan da Malam ya tattauna cikin wannan Muqaddimar, ya hada da;
• Gwagwarmayar Da’awah.
• Ko ke ko ke Kan Albaniy.
• Annabi Musa.
Domin downloading Audion wannan Muqaddimar Tafsir din sai ka bi wannan link din
"https://t.me/annasihatvchannel/2116"2116
TAFSEER MUQADDIMA B
Gabatarwar:
Daga cikin abubuwan da Malam ya tattauna cikin wannan Muqaddimar, ya hada da;
• Time Management.
• Littafin “Saidul-Khadeer”
• Izalar Jos.
• Izalar Bush
Domin downloading Audion wannan Muqaddimar Tafsir din sai kabi wannan link din
https://t.me/annasihatvchannel/2117"2117
TAFSEER 01
Gabatarwar:
• Jawo hankalin Dalibai wajen mai da hankali kan karatukan da Malamai ke musu.
• Littafin Sabilur-Rashad.
• Menene Mutawatiri?
• Salon addu’a.
• Child Marriage.
https://t.me/annasihatvchannel/2118"2118
TAFSEER 02
Gabatarwar:
• Sunayen Isha’I da wasu sunaye a musulunci irin su Ramadan, shin ko Ya halasta ace Na azumci
Ramadan?
• Saukar da Qur’ani.
• Tsarin Islamiyyah.
• Yan Jarida
https://t.me/annasihatvchannel/2119"2119
TAFSEER 03
Gabatarwar:
• Haddar Qur’ani.
• Wanene Muhakkiki?
• Qur’ani warakace
• Arammomin Kano.
https://t.me/annasihatvchannel/2120"2120
TAFSEER 04
Gabatarwar:
• Yaseen.
• Wulaqanta Qur’ani.
• Albarkar Qur’ani.
https://t.me/annasihatvchannel/2121"2121
TAFSEER 5
Gabatarwar:
• Professionalism
• Ranar Alkiyama
• Kisan Kai.
https://t.me/annasihatvchannel/2122"2122
TAFSEER 6
Mai taken:
Gabatarwa:
• Ya ake Tafsiri?
• Su Waye Murji’awa.
• Su Waye Mu’utazilawa?.
• Alamar Ahlussunnah.
• Kirarin Ahlussunnah.
• Saki a Musulunci.
• Bayyana gaskiyar Kissar Haruta da Kisaar Annabi Ibrahim mai sai da gumaka.
• Darajar Iyaye.
• Sihiri da Rufa Ido.
https://t.me/annasihatvchannel/2123"2123
Ko a tuntubemu ta whatsapp
+2347080055141
TAFSEER 07
Gabatarwa:
• MalcomX.
https://t.me/annasihatvchannel/2124"2124
TAFSEER 08
Gabatarwar:
• Tafsir bir Ra’ayi da Littafan su; Ibn Adiyyah, Feruz Abadi, Alusi, Abu Hayyan, Ibnul Jauziyi da
Zamakshariy.
• Tafsirin Maluman Sunnah; Mahasinut-Ta’aweel, Fathul Bayan Siddiq Hasan Khan, Aisarul-
Tafaseer, Raddul Azhan, Tahzeebut Tafseer, Adwa’ul Bayan, Taiseerul Kareem, Ijazul Ma’an,
Sabilur-Rashad, Tafseerul Muneer, Tafseerul Qurtubi, Ahkamul Qur’an, Jallalaini, Tafseeru-
Ayatul Ahkam da littafin Tafseeru Ghareebul Qur’anul Azeem.
https://t.me/annasihatvchannel/2125"2125
TAFSEER 09
Gabatarwar:
• Waka a Musulunci
• Ta’awwuzi da Mas’alolinta.
• Ya ake Ta’awwuzi?
https://t.me/annasihatvchannel/2126"2126
@AnnasihaTv
TAFSEER 10
Gabatarwar:
• Tafseerin Ta’awwuzi.
• Falalar Ta’awwuzi
• Ladabin Ijma’i.
• Shaydanu da Aljanu.
• Maganin Farfadiyah.
https://t.me/annasihatvchannel/2127"2127
TAFSEER 11
Gabatarwar:
• Suhufi Ibrahim.
• Basmalah.
• Li’irabin Basmalah.
• Kalmar Ubangiji.
• Targheebu wat-Tarheeb.
• Ya Ahlussunnah ke wa’azi?
• Ranar Alkiyama.
• Maulidi.
https://t.me/annasihatvchannel/2128"2128
Ko a tuntubemu ta whatsapp
+2347080055141
TAFSEER 12
Gabatarwar:
Surah: Fatiha
• Hadisin Nuzul.
• Aiki da Basmallah.
• Sana’o’in Ahlussunnah.
https://t.me/annasihatvchannel/3845"3845
TAFSEER 13
Surah: Baqara
Ayah: 1 – 2
Gabatarwar:
• Tauheedi da Aqeeda.
https://t.me/annasihatvchannel/3860"3860
TAFSEER 14
Gabatarwar:
Sheikh Albaniy Zaria Rahimahullah
Surah: Baqarah
Ayah: 2 – 5
• Nasara Najran.
Kallo a Youtube
https://youtu.be/_ZYLBjbJUCw
Downloading Audio
https://t.me/annasihatvchannel/3873"3873
TAFSEER 15
Gabatarwar:
Surah: Baqarah
Ayah: 6-10
• Qadariyyah da Mu’utazila.
• Munafukai.
• Saddam Husain.
https://t.me/annasihatvchannel/2130"2130
TAFSEER 16
Gabatarwa:
Surah: Baqarah
Ayoyi: 10 – 19
• Munafunci da Nau’ukan sa
• Aikin jaridanci.
• Meye Constitution?
• Yakin Badar?
• Siffofin Munafukai.
• Hatsarin Harshe.
Kallo a Youtube
https://youtu.be/vgO-IIHRFks
Downloading Audio
https://t.me/annasihatvchannel/2131"2131
TAFSEER 18
Gabatarwar:
Sheikh Albaniy Zaria Rahimahullah
Surah: Baqarah
Ayoyi: 21 da 22
• Muwaddha Malik.
• Neman Kudi.
• Matasan Kano.
• Karatun Boko.
• Theory of Evolution
• Agogon GMT.
• Shirka da Laya
• Trinity of God
Kallo a Youtube
https://youtu.be/kv HYPERLINK "https://youtu.be/kv3U44ogahE"3 HYPERLINK
"https://youtu.be/kv3U44ogahE"U HYPERLINK "https://youtu.be/kv3U44ogahE"44 HYPERLINK
"https://youtu.be/kv3U44ogahE"ogahE
Downloading Audio
https://t.me/annasihatvchannel/2132"2132
TAFSEER 20
Gabatarwar:
(Daren Alhamis 09 ga Watan Ramadan, 1431 dai dai da 18 ga Watan August, 2010)
Surah: BAQARAH
Ayoyi: 26 – 33
• Halittar Kasa.
Downloading Audio
https://t.me/annasihatvchannel/2133"2133
TAFSEER 21
SURAH: Baqarah
AYOYI: 30-33
Gabatarwa:
• Zakkah.
• Jehovah Witness.
• Ma’anar Nassi.
• Khalifancin a musulunci.
• Quraishawa.
• Alqalanci.
Downloading audio
https://t.me/annasihatvchannel/2134"2134
Ko a tuntubemu ta whatsapp
+2347080055141
TAFSEER 22
Gabatarwa:
• Matsalolin Najeriya
• Rikicin Maita-Tsine
• Yan Shi’a.
• Karatun Mata.
• Umar R.A.
• Imama a Shia’a.
• Quraishawa.
• Tarihin Makkah.
• Annabi Isma’eel.
• Salsalar Larabawa.
• Mahdi.
• Naɗin Shugaba.
• Tsari na da’awah.
Downloading Audion
https://t.me/annasihatvchannel/2136"2136
TAFSEER 23
Gabatarwa:
(Daren Juma’ah 17 ga Watan Ramadan 1431 Wanda ya yi dai dai da 26 ga Watan August 2010)
• Siyasar Najeriyah.
• Khuruji ma shugabanci.
• Gwagwarmayar da’awa.
• Sana’o’i.
• Shawarwari ga Matasa.
• Zaluncin Shuwagabanni.
• Ladubban Da’awah.
https://t.me/annasihatvchannel/2135"2135
TAFSEER 24
Gabatarwa:
(Daren Laraba 22 ga Watan Ramadan 1431 Dldai dai da 31 ga Watan August, 2010)
• Boko Haram.
• Su waye Malamai?
• Sarki Almutawakkeel.
• Bin Shugabanci.
https://t.me/annasihatvchannel/2139"2139
TAFSEER 26
Gabatarwa:
• Girman Kai.
• Yadda Shaiɗan ya samu damar shiga Aljannah har ya sanya Annabi Adam ya saɓama Allah.
• Kin Mutuwa.
• Yin Fatawa
https://t.me/annasihatvchannel/2137"2137
TAFSEER 27
Gabatarwa:
• Zakkah.
• Aisha R.A
• Sadaka a musulunce.
• Siffofin Aljannah.
• Ci da addini.
• Haraji.
• Taɗi a musulunci.
• Neman Aure.
• Sadaki.
Domin Downloading Audio
https://t.me/annasihatvchannel/2138"2138
TAFSEER 28
Gabatarwa:
(Daren Asabar 09 ga Watan Zhul Hijjah 1432 dai dai da 04 ga Watan November, 2011)
• Almajiranci a musulunci.
• Malaman Qur’ani.
• Sharhin Muwaddha.
• Imani.
• Azumi.
• Aikin da ya fi Falala.
https://t.me/annasihatvchannel/2141"2141
TAFSEER 29
Gabatarwar:
(Daren Laraba 13 gaWatan Zhul-Hijjah 1432 dai dai da 8 ga Watan November 2011)
• Sarki Sulayman.
• Masu Mulki.
• Ɗaliban Najeriya.
• Matasan Sunnah.
• Muhimmancin Ilimin Usul.
https://t.me/annasihatvchannel/2140"2140
TAFSEER 30
Gabatarwar:
Surah: Baqarah
Ayah: 42
• Aqeedar Interfaith.
• Aikin Marting Luther King da King George ga Bible da kuma King James.
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5767"5767
TAFSEER 31
Gabatarwar:
Date: Daren Alhamis 28 Zhul Hijjah 1432 dai dai da 23rd November 2011
Surah: Baqarah
Ayah: 43
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5780"5780
TAFSEER 32
Gabatarwar:
Surah: Baqarah
Ayah: 43
• Hukunce-hukuncen Ayah ta 43
• Ina Hukuncin wanda yaqi sanya Goshin sa ko Tafukan Hannunsa a yayin Sujudah?
• Akwai uzuri a Musulunci da zai iya hanaka zuwa Sallar Jam’I ko babu uzurin?
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5799"5799
TAFSEER 33
Gabatarwar:
DATE: Daren Laraba, 10th Safar, 1433 daidai da 3rd January, 2012
SURAH: Baqarah
AYAH: 42 & 43
• Ina hukuncin Sallar Mutumin da yayi Sallah shi-kaɗai bai yita a Jam’I ba?
• Shin falalar Sallar Jam’I dole sai in anyi a Masallaci Lada yake tabbata?
• Mutumin da ya Sallaci Sallah cikin Jama’ah, ko idan yaje wani waje yaga ana irinta zai sake
Sallar?
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5812"5812
TAFSEER 34
Gabatarwar:
DATE: Daren Laraba 17th ga Watan Safar 1433 dai dai da 10th ga Watan January, 2012
SURAH: Baqarah
AYAH: 43
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5824"5824
TAFSEER 35
Gabatarwar:
SURAH: Baqarah
AYAH: 43
• Ina Hukuncin Sallar Musulmin da Kafiri ya yaudare su yayita musu Limanci ahalin su basu sani
ba?
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5837"5837
TAFSEER 38
Gabatarwar:
DATE: Daren Juma’ah 9 ga Watan Rabiuth-Thani 1433 daidai da 1 ga Watan March 2012
SURAH: Baqara
AYAH: 48
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5870"5870
TAFSEER 39
Gabatarwar:
DATE: Daren Laraba 12th ga Watan Jimadal Thani 1433 dai dai da 01st ga Watan May 2012
SURAH: Baqarah
AYAH: 49
• Azzalumi Fir’auna.
• Duk wani halin ƙunci da ka samu kan ka ciki meya kamata kayi?
• Kisan kai a zamanin Gen IBB da Gen Abacha da Mammam Basa na Najeriya.
• Dokar Sojoji na kashe wanda yayi yuƙurin yin coup de ta’te/; juyin mulki.
• Diyyah a Shari’ah.
TAFSEER 40
Gabatarwar:
Sheikh Albaniy Zaria (Rahimahullah)
DATE: Daren Juma’ah 21 ga Watan Jimadal Akhirah 1433 daidai da 10 ga Watan May 2012.
SURAH: Baqarah
AYAH: 50 – 57
• Ranar Ashura.
• Su waye Nawasib?
• Bayanai kan Kuɗin Shara, Takutaha da Cika-ciki tare da sauran Bidi’oin watan Muharram.
• Banu Isra’ila.
TAFSEER 41
Gabatarwar:
DATE: Daren Laraba, 26th Jimadal Akhirah, 1433 A.H daidai da 15th May, 2012.
Ayah: Ayah ta 55 – 57
• Bayanai masu tsada kan Bakandamen Littafin ZAADUL MA’AD da Tarihin rubuta Littafi da shi mai
Littafin.
• Falalar Tibbun Nabawiy da darajar da yake da ita sama da Likitancin ƴan Boko.
• Wani sauyin yanayi dake sa abubuwa suke canjawa daga asalin yadda aka halicce su.
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5908"5908
TAFSEER 42
Gabatarwar:
DATE: Daren Alhamis, 27th Jimadal Akhirah, 1433 A.H daidai da 16th May, 2012.
AYAH: Ayah ta 55 – 57
TAFSEER 43
Gabatarwar:
DATE: Daren Laraba, 3th Rajab, 1433 A.H daidai da 22nd May, 2012.
AYAH: 55 – 57
• Free Translation.
• Jinjina ga Ibnul Qayyimil Jauziyyah tare da bayani kan Littafin ZAADUL MA’AD da Littafin Tibbun
Nabawiy.
FASALI: game da maganar da Annabi SAW Yayi dangane da AL-KAMA’AH cewa: “ruwanta yana maganin
ciwon Ido”.
FASALI: shiriyar Annabi gameda Magani da kuma shiriyar Annabi gameda umarni da yin magani.
• Me yasa ba’a ji Ilimoma irin na su Tibbun Nabawiy a bakin Malaman Najeriya ba?
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5928"5928
TAFSEER 44
Gabatarwar:
AYAH: 57
• Kaciyar Mata.
• Nonon Saniya.
• Malam Ibrahim Bawa Mai Shinkafa da wani abokin shi da aka yiwa Asiri.
• Yin hayaƙi wajen bayar da magani da nau’ukan shi ga mara lafiya na cutar Aljani ko Asiri.
• Littafan Tsibbu.
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5939"5939
TAFSEER 45
DATE: Daren Laraba, 10 Rajab, 1433 A.H Eqv. 29th May, 2012
AYA TA: 58 – 66
• Na’ukan Azaba.
TAMBAYOYI
TAFSEER 46
Gabatarwar:
DATE: Daren Alhamis, 18 Rajab, 1433 A.H Eqv. 6th June, 2012
AYAH: Aya ta 60 – 66
• Addu’ar roƙon Ruwa da yadda ake yi da Siffar yadda ake yin Sallar.
• Ƙaryar Zuhudu.
• Shin akwai Ahlul Kitaabi Yau a Duniya? Ina Hukuncin cin yankan su??
• Tambayar Banu Isra’ila ga Annabi SAW gameda Ayoyi guda Tara da aka baiwa Annabi Musa.
• Idan Allah Ya shafe wasu Mutane suka zama wata halitta daban, ko yana iya yiwuwa su cigaba
da rayuwa har su cigaba da samun Zuriya?
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5958"5958
TAFSEER 47
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Ranar Asabar, 2 Ramadan, 1433 A.H Eqv. 21st July, 2012
VENUE: Babban Ɗakin Taro na Daarul Hadeethis Salafiyyah, Gaskiya Layout Zaria, Kaduna State, Nigeria.
AYAH: Ayah ta 67 – 73
• Ƙissar Annabi Musa da Mutanen shi gameda wata rikita-rikitar Kisan Kai.
• Kisan Gaddafi.
• Tadaburrin Al-Qur’ani.
TAFSEER 48
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Ranar Lahadi, 3 Ramadan, 1433 A.H Eqv. 22st July, 2012
VENUE: Daarul Hadeethis Salafiyyah, Gaskiya Layout Zaria, Kaduna State, Nigeria.
AYAH: Aya ta 67 – 74
• Amfani da Rariya ta Ilimin Hadisi wajen tace maganganun da Malaman Tafseeri suke kawowa.
• Barrantar Musulunci daga aikin masu saka Bomb a Najeriya suna kashe Mutane.
• Masu gwada maganar Annabi SAW da mummunan sakamakon dake samun su daga ƙarshe.
• Sulhu da ƴan Ta’adda da sauran ƴan tāda ƙayar baya, ko daidai ne a Musulunci?
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5980"5980
TAFSEER 49
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Ranar Litinin, 4 ga Watan Ramadan 1433 daidai da 23 ga Watan July, 2012
AYAH: Aya ta 75 – 81
• Mutanen Annabi Isah da shigar irinsu Paul (Bulus) domin lalata Addinin.
• Makircin Yahudawa.
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5989"5989
TAFSEER 50
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Ranar Talata 5 ga Watan Ramadan 1433 daidai da 24th July, 2012
SURAH: Baqarah
AYAH: Aya ta 83 – 86
• Tauheedi
• Ma’anar Jihadi?
• Sheikh Ja’afar da aikin shi kan Marayu da bayanai kan Falalar kula da Maraya.
• Hakkin Makwaftaka
https://t.me/AnnasihaTvChannel/5999"5999
TAFSEER 51
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Laraba 6 ga Watan Ramadan 1433 daidai da 25 ga Watan July, 2012
AYAH: 84 – 98
https://t.me/AnnasihaTvChannel/6007"6007
TAFSEER 52
Gabatarwar:
AYAH: 99 – 102
• Boka a zamanance.
• Mu’utazilawa da Sihiri.
• Nau’ukan Sihiri.
https://t.me/AnnasihaTvChannel/6020TAFSEER%2052"6020
TAFSEER 53
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Ranar Alhamis 7 ga Watan Ramadan 1433 dai-dai da 26 ga Watan July, 2012
AYAH: 99 – 102
• Boka a zamanance.
• Mu’utazilawa da Sihiri.
• Nau’ukan Sihiri.
• Nau’ukan Aljanu
https://t.me/AnnasihaTvChannel/6020TAFSEER%2055"6020
TAFSEER 55
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Ranar Lahadi, 10 ga Watan Ramadan, 1433 daidai da 29 ga Watan July, 2012
• Ta’addancin America.
• Tsarin Makarantu na Yahudawa da Kiristoci da yadda suma Musulmi ya kamata suyi a nasu
Makarantun.
• Ajiye Gemu.
TAFSEER 58
AYAH: 118
• Mu’ujizozin Annabawa.
• Ɗaukakar Ilimi.
• Katoɓara irin ta Kafirai da cika Baki.
TAFSEER 60
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Asabar 16th Ramadan, 1433 A.H daidai da 4th August, 2012
Download Video
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/7948"7948
TAFSEER 61
Ayah ta 124-128
Surayul Bakharah
Gabatarwa:
• Duk salatin da baa hada da sunan Annabi Ibrahim alaihis salam ba nakashashene
• asalin kaciya
• kaciyan mata
• Babban mutum daya musulunta in baayi masa kaciya ba, yaya zaayi?
• istigfari
• cikakkan tarihin ka’aba da ginata daga fiyayyan halitta a cikin mafi inqancin littafi bayan Alqur’ani
• Mun yqrda da waliyai amma bamu yarda ayi shirka saboda Waliyai ba
• Tawhidi da shirka
• Tarihin zamzam
TAFSEER 62
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Litinin 18th Ramadan, 1433 A.H daidai da 6th August, 2012
• Nau’ukan Larabawa.
• Nasiha wa Mata.
• Hajarul Aswad.
• Maanar Harami.
Download Video
https://youtu.be/KTtHuHjOuNY
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/7971"7971
TAFSEER 63
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Talata 19th Ramadan, 1433 A.H daidai da 7th August, 2012
• Filin Mina
Watch
TAFSEER 64
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Laraba 20th Ramadan, 1433 A.H daidai da 8th August, 2012
Watch
Download Audio
TAFSEER 65
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Alhamis 21st Ramadan, 1433 A.H daidai da 9th August, 2012
• Wa ya koya maka aikin Hajji ya kai Alhaji? Da bayanin Yadda Mala’ika Jibrilu ya koya wa Annabi
Ibrahim (AS) aikin Hajji.
• Na’ukan Ɗawafi.
Watch
TAFSEER 66
Gabatarwar:
• Bayani akan Irin Muqabalar da ta halasta da kuma Gargaɗin Malamai kan bayar da Fatawar son
rai ga Alhazai.
• Yadda ake sa kayan Harami da Na’ukan Tufafin da suka haramta mai aikin Hajji ya saka.
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8014"8014
TAFSEER 67
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Asabar 23rd Ramadan, 1433 A.H daidai da 11th August, 2012
• Hajarul Aswad.
• Alhajin da yake son ya sake wata Umrah bayan ya riga yayi a Watannin aikin Hajji, ya zai yi?
• Abubuwan da suka halasta bayan Alhaji ya gama Umrah, kafin fara aikin Hajji.
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8025"8025
TAFSEER 68
Gabatarwar:
Date: Yammacin Lahadi 24th Ramadan, 1433 A.H daidai da 12th August, 2012
• Yaya Alhaji ko Hajiyar da basu samu damar yin Umrah ba har Takwas (8) ga Wata saboda wata
lalura.
• Zuwa Mina.
• Tsayuwar Arafah.
• Fita Arafah kafin lokaci.
• Zuwa Muzdalifah.
• Hikimar da Alhazai zasuyi don su samu damar yin Ibadun Ranar Sallah.
• Nasiha wa Malamai.
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8038"8038
TAFSEER 69
Gabatarwar:
Date: Daren Alhamis 23rd Zhul-Hijjah, 1433 A.H daidai da 7th November, 2012
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8051"8051
TAFSEER 70
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Asabar 10th Al-Muharram, 1434 A.H daidai da 24th November, 2012
7. Yaren Hebrew.
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8061"8061
TAFSEER 71
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Lahadi 11th Al-Muharram, 1434 A.H daidai da 25th November, 2012
• Dabi’ar Yahudawa.
• Wata Sallah ce sallar farko da Annabi SAW yayi yana fuskantar Ka’abah?
• Aqeedar Ahlussunnah akan Musulmin da suka mutu suna bin wata Fatawa da take kuskure ce.
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8071"8071
TAFSEER 72
Gabatarwar:
• Ma’anar “Wasaɗa”.
• Rahamar Allah.
Watch
https://youtu.be/gXJFKuXNwgs
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8084"8084
TAFSEER 73
Gabatarwar:
• Waye Adili?
• Meye Ijma’i?
• Aiki da Hadisi da zarar yazo, ba tare da neman wani wanda yayi aiki dashi ba!
• Hujjojin dake nuna cewa Yahudawa da Nasara sun san Annabi (SAW) tun kafin zuwanshi.
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8095"8095
TAFSEER 74
Gabatarwar:
Date: Safiyar Ranar Asabar 5th Rabi’u-thaani, 1434 A.H daidai da 16th February, 2013
• Ranar da aka bar amfani da GMT, ranar za’a samu cigaba da Kimiya da Fasaha da suka shafi
Sararin Samaniya.
• Da’awar MSSN
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8106"8106
TAFSEER 75
Gabatarwar:
Date: Daren Juma’ah 18th Rabi’u-thaani, 1434 A.H daidai da 28th February, 2013
• Zuhudun Gaskiya.
• Falalolin Zikiri.
• Qa’idojin Zikiri.
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8115"8115
TAFSEER 76
Gabatarwar:
Sheikh Albaniy Zaria (Rahimahullah)
Date: Safiyar Ranar Asabar 19th Rabi’u-thaani, 1434 A.H daidai da 2nd March, 2013
• Mecece Sallah?
• Muhummancin Sallah.
• Imamu Ahmad.
• Amfanin Internet.
• Albarkar Sallah.
• Abdullahi Gwandu.
• Lamunin bada amsa ga duk abunda kake kuka dashi akan Salafiyyah!
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8129"8129
TAFSEER 77
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Laraba 1st Ramadan, 1434 A.H daidai da 10th July, 2013
• Muhummancin Sallah.
• Matsayin Hakuri.
• Jarrabawa.
• Fitintunun BokoHaram.
• Tsoro.
• Gwamnatin Goodluck.
• Roman Democracy.
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8145"8145
TAFSEER 78
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Alhamis 2nd Ramadan, 1434 A.H daidai da 11th July, 2013
• Nau’ukan haƙuri.
• Maganin Musiba.
Watch
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8159"8159
TAFSEER 79
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Juma’ah, 3rd Ramadan, 1434 daidai da 12th July, 2013
• Bayanai masu muhimmancin kan Ɗaliban Makarantar Ibnu Taimiyah da masu bin irin hanyar su.
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8171"8171
TAFSEER 80
DATE: Yammacin Ranar Asabar, 4th Ramadan, 1434 daidai da 13th July, 2013
AYAH: 158
• Bayanai kan Miqatin yan Najeriya dake Juhfah da yadda zasu rika daukar Harama.
• Malamai masu canja Fatawowi lokutan aikin Hajji suji tsoron Allah!
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8185"8185
TAFSEER 81
DATE: Yammacin Ranar Lahadi, 5th Ramadan, 1434 A.H daidai da 14th July, 2013
• Matar da Mijinta ya mutu, da wani Mijin nata cikin Mazajen data Aura zata tashi a Aljannah?
• Ko wanda yayi Wankan Janaba zai iya yin Sallah da wannan Wankan?
• Menene Tarihin Majanyi, asalin Sa’ayi; Safaa da Marwah da kuma Rijiyar Zam-zam.
• Nasihohin Ibnu Katheer da yayi kan mai Sa’ayi tsakanin Safaa da Marwah.
• Faɗakarwa ga Malamai masu isar da Saqon Annabawa da bayani kan Ɗabi’ar ɓoye Gaskiya.
• Aikin Malanta.
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8197"8197
TAFSEER 83
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Ranar Talata, 7th Ramadan, 1434 A.H daidai da 16th July, 2013
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8220"8220
TAFSEER 84
Gabatarwar:
DATE: Yammacin Laraba – 8th Ramadan, 1434 daidai da 17th July, 2013
• Sharuɗɗan Addu’a.
• Ko dukkan Jini da Mushe ne Haramun? Da bayani kan irin jinin da aka haramta ci.
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8236"8236
TAFSEER 85
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Alhamis 9th Ramadan, 1434 daidai da 18th July, 2013
• Ina hukuncin Yaro Qarami da ya mutu a wani Addinin da Iyayenshi suka saka shi aciki?
• Idan mutum na Asuwaki, sai ya zama Asuwakin ya sakuto wani Abinci, in abincin ya wuce mishi
ko babu wani abu?
• Ya matsayin Mutumin da yayi Indigene na ƙarya don ya rinƙa samun wani Scholarship?
• Kaɗaituwar Allah dangane da kafa Shari’ah.
• Dabbar da ta faɗa cikin Tukunya ana tsaka da dahuwar wani abu, ya za ayi da ita?
• Ina hukuncin a ɗebo Jini a jikin wani musamman daga wanda ba Musulmi ba?
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8250"8250
TAFSEER 86
Date: Yammacin Ranar Asabar 11th Ramadan, 1434 daidai da 20th July, 2013
Ayah: 177
• Kyautatawa Dangi.
• Tarihin zuwan Makarantar Allo a ƙasar Najeriya da Shawarwari kan yadda za a inganta
Makarantun Allo.
• Yadda Sahabban Manzon Allah SAW suke bada kula wajen koyar da Sallah irin ta Annabi SAW.
• Kula da Maraya.
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8265"8265
TAFSEER 87
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Lahadi 12th Ramadan, 1434 daidai da 21st July, 2013
Ayah: 178
• Waiwaye kan halin Mutanen Garin Makkah da Garin Madinah lokacin Wahayi.
• Nau’ukan kisan-kai.
• Aikin Bauta na tura Mutane ƙasar waje, ko ƴanta irin wannan Bawa na yiwuwa a Kaffara?
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8277"8277
TAFSEER 88
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Litinin 13th Ramadan, 1434 daidai da 22nd July, 2013
• Sulhun Hudaibiya.
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8288"8288
TAFSEER 89
Gabatarwar:
Date: Yammacin Ranar Talata 14th Ramadan, 1434 A.H daidai da 23th July, 2013
• Wajibcin yin Wasiyya idan kazo Mutuwa da irin wasiyyar da ya kamata kayi.
• Mai wata naƙasa kamar Bebe, Kurma zasu iya yin Wasiyyah?
• Illar Bashi.
Watch
Download Audio
https://t.me/AnnasihaTvChannel/8303"8303