Download as docx, pdf, or txt
Download as docx, pdf, or txt
You are on page 1of 1

Kulliyyatu Darul Kur'an wasakafatul Arabiyyah

Sheka bus top layin Alh.ibrahim Mai goro.

DAURAH DAURAH. DAURAH

Assalamu Alaikum Warahmatullah

Wannan makaranta Mai albarka Tashiryawa Dalibai Daura ta musamman Don iliman tar dasu karatun
addini.

Abinda Wannan Daura ta kunsa shine:

1.Arabiyyah 2. Huruf.(Nuraniyyah/ Riyadatul Lisan) 3. Hadith(Mi'ata Hadith ) 4.


Manzu matul Ha'iyyah

Wannan Daura Anayin Registration Ne kamar Haka :

**A. Daliban makaranta Naira 3k. Duk mutum Daya

**B.Dalibin da ba Dan makaranta ba Naira 6k

Za'a Gabatar da wannan Daura ta tsawon sati 6

Za'a fara wannan Daura Ranar litinin 22th July,2024 za'a Rufe ta Ranar juma'a 30th August,2024

Ranakun Da za'a Gabatar da wannan Daura, Ranaku 4 Ne Daga litinin zuwa Alhamis

Lokaci Daga karfe 9:00am zuwa karfe 05:00pm. Ranar Alhamis karfe 3:30pm

Akwai certificate da wannan makaranta take bawa Dalibai ga duk Dalibin da yake son wannan certificate
zai Bada naira 500

Akwai kwararan matakai ga duk Wanda ya makara ko yayi fashi.

Ba za'a bar Dalibi/ba ya zauna wannan Daura ba, ba tare da anyi masa Registration ba wannan Dokane.
Sai mutum yayiwa Dansa/yarsa Registration tukunna za'a bashi gurbin karatu.

Domin Karin bayani sai a tun Tubi lambobi kamar Haka

07084740435/09025660168/08038097190

Bissalam

You might also like